Prev

75. Surah Al-Qiymah سورة القيامة

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
لَا أُقْسِمُ بِيَوْمِ الْقِيَامَةِ
Hausa
 
B sai N yi rantsuwa da Rnar iyma ba.

Ayah   75:2   الأية
وَلَا أُقْسِمُ بِالنَّفْسِ اللَّوَّامَةِ
Hausa
 
B sai N yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba.

Ayah   75:3   الأية
أَيَحْسَبُ الْإِنسَانُ أَلَّن نَّجْمَعَ عِظَامَهُ
Hausa
 
Sin, mutum yana zaton cẽwa b z Mu tra ƙasusuwansa ba?

Ayah   75:4   الأية
بَلَىٰ قَادِرِينَ عَلَىٰ أَن نُّسَوِّيَ بَنَانَهُ
Hausa
 
Na'am! Msu ĩkon yi Muke a kan Mu daidaita gaɓɓin ytsunsa.

Ayah   75:5   الأية
بَلْ يُرِيدُ الْإِنسَانُ لِيَفْجُرَ أَمَامَهُ
Hausa
 
Ba haka ba! Mutum so yake, ya yi fjirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa.

Ayah   75:6   الأية
يَسْأَلُ أَيَّانَ يَوْمُ الْقِيَامَةِ
Hausa
 
Yan tambaya: "Yaushe ne Rnar iyma?"

Ayah   75:7   الأية
فَإِذَا بَرِقَ الْبَصَرُ
Hausa
 
To, idan gani ya ɗimauta (ya yi ƙyalli).

Ayah   75:8   الأية
وَخَسَفَ الْقَمَرُ
Hausa
 
Kuma, wat ya yi husũfi (haskensa ya dushe).

Ayah   75:9   الأية
وَجُمِعَ الشَّمْسُ وَالْقَمَرُ
Hausa
 
Aka tra rn da wat

Ayah   75:10   الأية
يَقُولُ الْإِنسَانُ يَوْمَئِذٍ أَيْنَ الْمَفَرُّ
Hausa
 
Mutum zai ce a rn nan "Ina wurin gudu?"

Ayah   75:11   الأية
كَلَّا لَا وَزَرَ
Hausa
 
A'aha! bbu mafaka.

Ayah   75:12   الأية
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمُسْتَقَرُّ
Hausa
 
zuwa ga Ubangijinka wurin tabbata, a rnar nan, yake.

Ayah   75:13   الأية
يُنَبَّأُ الْإِنسَانُ يَوْمَئِذٍ بِمَا قَدَّمَ وَأَخَّرَ
Hausa
 
Ana gay wa mutum, a rnar nan, abin da ya gabatar da wanda ya jinkirtar.

Ayah   75:14   الأية
بَلِ الْإِنسَانُ عَلَىٰ نَفْسِهِ بَصِيرَةٌ
Hausa
 
Ba haka ba! Mutum, ga abin da ya shafi kansa, masani ne.

Ayah   75:15   الأية
وَلَوْ أَلْقَىٰ مَعَاذِيرَهُ
Hausa
 
Kuma ko da y jẽfa uzurorinsa (b z a saurre shi ba).

Ayah   75:16   الأية
لَا تُحَرِّكْ بِهِ لِسَانَكَ لِتَعْجَلَ بِهِ
Hausa
 
Kada ka mtsar da harshenka game da shi dmin ka yi gaugwar riƙe shi (Alƙur'ni).

Ayah   75:17   الأية
إِنَّ عَلَيْنَا جَمْعَهُ وَقُرْآنَهُ
Hausa
 
Lalle ne, wjibi ne a gare Mu, Mu tra shi. Mu (tsare maka) kartunsa.

Ayah   75:18   الأية
فَإِذَا قَرَأْنَاهُ فَاتَّبِعْ قُرْآنَهُ
Hausa
 
To idan Muka karanta shi sai ka bi karatunsa.

Ayah   75:19   الأية
ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا بَيَانَهُ
Hausa
 
sa'an nan, lalle wjibi ne a gare Mu, bayninsa.

Ayah   75:20   الأية
كَلَّا بَلْ تُحِبُّونَ الْعَاجِلَةَ
Hausa
 
A'aha! B haka ba kun son mai gaugawar nan (duniya) ne.

Ayah   75:21   الأية
وَتَذَرُونَ الْآخِرَةَ
Hausa
 
Kun barin ta ƙarshen (Lhira).

Ayah   75:22   الأية
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاضِرَةٌ
Hausa
 
Wasu huskki, a rnar nan, msu annuri ne.

Ayah   75:23   الأية
إِلَىٰ رَبِّهَا نَاظِرَةٌ
Hausa
 
Zuwa ga Ubangijinsu msu kallo ne.

Ayah   75:24   الأية
وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ بَاسِرَةٌ
Hausa
 
Wasu huskki, a rnar nan, msu gintsẽwa ne.

Ayah   75:25   الأية
تَظُنُّ أَن يُفْعَلَ بِهَا فَاقِرَةٌ
Hausa
 
Sun zaton a sako musu masĩfa mai karya tsatso.

Ayah   75:26   الأية
كَلَّا إِذَا بَلَغَتِ التَّرَاقِيَ
Hausa
 
A'aha! Iadan (rai) ya kai ga karankarmai.

Ayah   75:27   الأية
وَقِيلَ مَنْ ۜ رَاقٍ
Hausa
 
kuma aka ce: "Wne ne mai tawada?"

Ayah   75:28   الأية
وَظَنَّ أَنَّهُ الْفِرَاقُ
Hausa
 
Kuma ya tabbata cẽwa rabuwa dai ce.

Ayah   75:29   الأية
وَالْتَفَّتِ السَّاقُ بِالسَّاقِ
Hausa
 
Kuma ƙwabri ya lauye da wani ƙwabri.

Ayah   75:30   الأية
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمَسَاقُ
Hausa
 
Zuwa ga Ubangijinka, a rnar nan, magargaɗa take.

Ayah   75:31   الأية
فَلَا صَدَّقَ وَلَا صَلَّىٰ
Hausa
 
To, bai gaskat ba, kuma bai yi salla ba!

Ayah   75:32   الأية
وَلَٰكِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ
Hausa
 
Amma dai ya ƙaryata, kuma ya jũya baya!

Ayah   75:33   الأية
ثُمَّ ذَهَبَ إِلَىٰ أَهْلِهِ يَتَمَطَّىٰ
Hausa
 
Sa'an nan, ya tafi zuwa ga mutnensa, yana tƙama.

Ayah   75:34   الأية
أَوْلَىٰ لَكَ فَأَوْلَىٰ
Hausa
 
Halaka t tabbata a gare ka, sa'an nan ita ce mafi dcewa.

Ayah   75:35   الأية
ثُمَّ أَوْلَىٰ لَكَ فَأَوْلَىٰ
Hausa
 
Sa'an nan, wata halaka t tabbata a gare ka dmin t fi dce wa.

Ayah   75:36   الأية
أَيَحْسَبُ الْإِنسَانُ أَن يُتْرَكَ سُدًى
Hausa
 
Shin, mutum n zaton a bar shi sagaga (wto bbu nufin kme game da shi) ?

Ayah   75:37   الأية
أَلَمْ يَكُ نُطْفَةً مِّن مَّنِيٍّ يُمْنَىٰ
Hausa
 
Bai kasance iɗgo na maniyyi ba, wanda ake jefarwa( a cikin mahaifa)

Ayah   75:38   الأية
ثُمَّ كَانَ عَلَقَةً فَخَلَقَ فَسَوَّىٰ
Hausa
 
Sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓɓinsa;

Ayah   75:39   الأية
فَجَعَلَ مِنْهُ الزَّوْجَيْنِ الذَّكَرَ وَالْأُنثَىٰ
Hausa
 
Sa'an nan, Ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace?

Ayah   75:40   الأية
أَلَيْسَ ذَٰلِكَ بِقَادِرٍ عَلَىٰ أَن يُحْيِيَ الْمَوْتَىٰ
Hausa
 
Ashẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga ryar da matattu? 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us