Prev

88. Surah Al-Ghshiyah سورة الغاشية

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
هَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ الْغَاشِيَةِ
Hausa
 
Lalle ne labrin (iyma) mai rufe mutne da tsoronta y zo maka?

Ayah   88:2   الأية
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ خَاشِعَةٌ
Hausa
 
Wasu huskki a rnar nan ƙasƙantattu ne.

Ayah   88:3   الأية
عَامِلَةٌ نَّاصِبَةٌ
Hausa
 
Msu aikin wahala ne, msu gajiya.

Ayah   88:4   الأية
تَصْلَىٰ نَارًا حَامِيَةً
Hausa
 
Z su shiga wata wuta mai zfi.

Ayah   88:5   الأية
تُسْقَىٰ مِنْ عَيْنٍ آنِيَةٍ
Hausa
 
Ana shyar da su daga wani marmaro mai zfin ruwa.

Ayah   88:6   الأية
لَّيْسَ لَهُمْ طَعَامٌ إِلَّا مِن ضَرِيعٍ
Hausa
 
Ba su da wani abinci fce dai daga danyi.

Ayah   88:7   الأية
لَّا يُسْمِنُ وَلَا يُغْنِي مِن جُوعٍ
Hausa
 
B ya sanya ƙiba, kuma b zai wadtar daga yunwa ba.

Ayah   88:8   الأية
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاعِمَةٌ
Hausa
 
Wasu huskki a rnar nan msu ni'ima ne.

Ayah   88:9   الأية
لِّسَعْيِهَا رَاضِيَةٌ
Hausa
 
Game da aikinsu, masu yarda ne.

Ayah   88:10   الأية
فِي جَنَّةٍ عَالِيَةٍ
Hausa
 
(Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.

Ayah   88:11   الأية
لَّا تَسْمَعُ فِيهَا لَاغِيَةً
Hausa
 
B z su ji ysassar magana ba, a cikinta.

Ayah   88:12   الأية
فِيهَا عَيْنٌ جَارِيَةٌ
Hausa
 
A cikinta akwai marmaro mai gudna.

Ayah   88:13   الأية
فِيهَا سُرُرٌ مَّرْفُوعَةٌ
Hausa
 
A cikinta akwai gadje maɗaukaka.

Ayah   88:14   الأية
وَأَكْوَابٌ مَّوْضُوعَةٌ
Hausa
 
Da kfuna ar'aje.

Ayah   88:15   الأية
وَنَمَارِقُ مَصْفُوفَةٌ
Hausa
 
Da filli jẽre,

Ayah   88:16   الأية
وَزَرَابِيُّ مَبْثُوثَةٌ
Hausa
 
Da katifu shimfiɗe.

Ayah   88:17   الأية
أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى الْإِبِلِ كَيْفَ خُلِقَتْ
Hausa
 
Ashe to b z su dũbwa ba ga rƙum yadda aka halitta su?

Ayah   88:18   الأية
وَإِلَى السَّمَاءِ كَيْفَ رُفِعَتْ
Hausa
 
Da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta?

Ayah   88:19   الأية
وَإِلَى الْجِبَالِ كَيْفَ نُصِبَتْ
Hausa
 
Da zuwa ga duwtsu yadda aka kafa su?

Ayah   88:20   الأية
وَإِلَى الْأَرْضِ كَيْفَ سُطِحَتْ
Hausa
 
Da zuwa ga ƙasa yadda aka shimfiɗ ta?

Ayah   88:21   الأية
فَذَكِّرْ إِنَّمَا أَنتَ مُذَكِّرٌ
Hausa
 
sabda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai.

Ayah   88:22   الأية
لَّسْتَ عَلَيْهِم بِمُصَيْطِرٍ
Hausa
 
Ba ka zama mai ĩkon tanƙwaswa a kansu ba.

Ayah   88:23   الأية
إِلَّا مَن تَوَلَّىٰ وَكَفَرَ
Hausa
 
Fce dai duk wanda ya jũya bya, kuma ya kfirta.

Ayah   88:24   الأية
فَيُعَذِّبُهُ اللَّهُ الْعَذَابَ الْأَكْبَرَ
Hausa
 
To, Allah zai yi masa azba, azbar nan da take mafi girma.

Ayah   88:25   الأية
إِنَّ إِلَيْنَا إِيَابَهُمْ
Hausa
 
Lalle ne, zuwa gare Mu kmwarsu take.

Ayah   88:26   الأية
ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا حِسَابَهُم
Hausa
 
Sa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisbi.

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us