Prev 90. Surah Al-Balad سورة البلد NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
لَا أُقْسِمُ بِهَٰذَا الْبَلَدِ

Hausa
 
B sai Na yi rantsuwa da wannan gari ba.

 
Ayah   90:2   الأية
وَأَنتَ حِلٌّ بِهَٰذَا الْبَلَدِ

Hausa
 
Alhli kai kan mai sauka a cikin wannan gari.

 
Ayah   90:3   الأية
وَوَالِدٍ وَمَا وَلَدَ

Hausa
 
Da mahaifi da abin da ya haifa.

 
Ayah   90:4   الأية
لَقَدْ خَلَقْنَا الْإِنسَانَ فِي كَبَدٍ

Hausa
 
Lalle ne, Mun halitta mutum cikin wahala.

 
Ayah   90:5   الأية
أَيَحْسَبُ أَن لَّن يَقْدِرَ عَلَيْهِ أَحَدٌ

Hausa
 
K yan zaton bbu wani mai iya smun iko, a kansa?

 
Ayah   90:6   الأية
يَقُولُ أَهْلَكْتُ مَالًا لُّبَدًا

Hausa
 
Yana cẽwa "Na halakarda dũkiya mai yawa,"

 
Ayah   90:7   الأية
أَيَحْسَبُ أَن لَّمْ يَرَهُ أَحَدٌ

Hausa
 
Shin, yana zaton cewa wani bai gan shi ba?

 
Ayah   90:8   الأية
أَلَمْ نَجْعَل لَّهُ عَيْنَيْنِ

Hausa
 
Shin, ba Mu sanya masa idnu biyu ba?

 
Ayah   90:9   الأية
وَلِسَانًا وَشَفَتَيْنِ

Hausa
 
Da harshe, da leɓɓa biyu.

 
Ayah   90:10   الأية
وَهَدَيْنَاهُ النَّجْدَيْنِ

Hausa
 
Kuma ba Mu shiryar da shi ga hanyyi biyu ba?

 
Ayah   90:11   الأية
فَلَا اقْتَحَمَ الْعَقَبَةَ

Hausa
 
To, don mene ne bai shiga Aƙab ba?

 
Ayah   90:12   الأية
وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْعَقَبَةُ

Hausa
 
Kuma mene ne ya sanar da kai abin da ake cẽ wa Aƙab?

 
Ayah   90:13   الأية
فَكُّ رَقَبَةٍ

Hausa
 
Ita ce fansar wuyan bwa.

 
Ayah   90:14   الأية
أَوْ إِطْعَامٌ فِي يَوْمٍ ذِي مَسْغَبَةٍ

Hausa
 
Ko kuwa ciyarwa, a cikin yini ma'abũcin yunwa.

 
Ayah   90:15   الأية
يَتِيمًا ذَا مَقْرَبَةٍ

Hausa
 
Ga marya ma'abũcin zumunta.

 
Ayah   90:16   الأية
أَوْ مِسْكِينًا ذَا مَتْرَبَةٍ

Hausa
 
Ko kuwa wani matalauci ma'abũcin turɓya.

 
Ayah   90:17   الأية
ثُمَّ كَانَ مِنَ الَّذِينَ آمَنُوا وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ وَتَوَاصَوْا بِالْمَرْحَمَةِ

Hausa
 
Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi ĩmni, kuma suka yi wa jũna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa jũna wasiyya da tausayi.

 
Ayah   90:18   الأية
أُولَٰئِكَ أَصْحَابُ الْمَيْمَنَةِ

Hausa
 
Waɗannan ne ma'abũta albarka

 
Ayah   90:19   الأية
وَالَّذِينَ كَفَرُوا بِآيَاتِنَا هُمْ أَصْحَابُ الْمَشْأَمَةِ

Hausa
 
Kuma waɗanda suka kfirta da yyinMu, sũ ne ma'abũta shu'umci

 
Ayah   90:20   الأية
عَلَيْهِمْ نَارٌ مُّؤْصَدَةٌ

Hausa
 
A kansu akwai wata wuta abar kullewa. 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us