Prev

91. Surah Ash-Shams سورة الشمس

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالشَّمْسِ وَضُحَاهَا
Hausa
 
Ina rantsuwa da rn da hantsinta.
 
Ayah   91:2   الأية
وَالْقَمَرِ إِذَا تَلَاهَا
Hausa
 
Kuma da wata idan ya bi ta.
 
Ayah   91:3   الأية
وَالنَّهَارِ إِذَا جَلَّاهَا
Hausa
 
Da yini a lkacin da ya bayyana ta.
 
Ayah   91:4   الأية
وَاللَّيْلِ إِذَا يَغْشَاهَا
Hausa
 
Da dare a lkacin da ya ke rufe ta.
 
Ayah   91:5   الأية
وَالسَّمَاءِ وَمَا بَنَاهَا
Hausa
 
Da sama da abin da ya gina ta.
 
Ayah   91:6   الأية
وَالْأَرْضِ وَمَا طَحَاهَا
Hausa
 
Da ƙas da abin da ya shimfiɗa ta.
 
Ayah   91:7   الأية
وَنَفْسٍ وَمَا سَوَّاهَا
Hausa
 
Da rai da abin da ya daidaita shi.
 
Ayah   91:8   الأية
فَأَلْهَمَهَا فُجُورَهَا وَتَقْوَاهَا
Hausa
 
Sa'an nan ya sanar da shi fjircinsa da shiryuwarsa.
 
Ayah   91:9   الأية
قَدْ أَفْلَحَ مَن زَكَّاهَا
Hausa
 
Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya smi babban rabo.
 
Ayah   91:10   الأية
وَقَدْ خَابَ مَن دَسَّاهَا
Hausa
 
Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe shi (da laifi) ya tɓe.
 
Ayah   91:11   الأية
كَذَّبَتْ ثَمُودُ بِطَغْوَاهَا
Hausa
 
Samũdwa sun ƙaryata (Annabinsu), dmin girman kansu.
 
Ayah   91:12   الأية
إِذِ انبَعَثَ أَشْقَاهَا
Hausa
 
A lkacin da mafi shaƙwarsu ya tafi (wurin ske rkumar slihu).
 
Ayah   91:13   الأية
فَقَالَ لَهُمْ رَسُولُ اللَّهِ نَاقَةَ اللَّهِ وَسُقْيَاهَا
Hausa
 
Sai Manzon Allah ya gaya musu cewa: "Ina tsratar da ku ga rƙumar Allah da ruwan shanta!"
 
Ayah   91:14   الأية
فَكَذَّبُوهُ فَعَقَرُوهَا فَدَمْدَمَ عَلَيْهِمْ رَبُّهُم بِذَنبِهِمْ فَسَوَّاهَا
Hausa
 
Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka ske ta. Sabda haka Ubangijinsu Ya darkke su, sabda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azbar ga mai laifi da maras laifi).
 
Ayah   91:15   الأية
وَلَا يَخَافُ عُقْبَاهَا
Hausa
 
Kuma b ya tsron ƙibarta (ita halakwar). 
EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us