Prev

94. Surah Ash-Sharh سورة الشرح

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ
Hausa
 
Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

Ayah   94:2   الأية
وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ
Hausa
 
Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

Ayah   94:3   الأية
الَّذِي أَنقَضَ ظَهْرَكَ
Hausa
 
Wanda ya nauyayi byanka?

Ayah   94:4   الأية
وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ
Hausa
 
Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

Ayah   94:5   الأية
فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا
Hausa
 
To, lalle ne tre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

Ayah   94:6   الأية
إِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا
Hausa
 
Lalle ne tre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

Ayah   94:7   الأية
فَإِذَا فَرَغْتَ فَانصَبْ
Hausa
 
Sabda haka idan ka ƙre (ibda) sai ka kafu (kana rƙon Allah).

Ayah   94:8   الأية
وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَارْغَب
Hausa
 
Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us