إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ
وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ
Illa allatheena amanoowaAAamiloo assalihati watawasaw bilhaqqiwatawasaw bissabr
Hausa
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa
juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam,
basu cikin hasara).