Prev  

59. Surah Al-Hashr سورة الحشر

  Next  




1st Ayah  1  الأية ١الأولي
بِسْم ِ اللهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
سَبَّحَ لِلَّهِ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الْأَرْضِ ۖ وَهُوَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ
Sabbaha lillahi ma fee assamawatiwama fee al-ardi wahuwa alAAazeezu alhakeem

Hausa
 
Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasă ya yi tasbihi ga Allah, alhăli kuwa, Shĩ ne Mabuwăyi, Mai hikima.

Ayah  59:2  الأية
هُوَ الَّذِي أَخْرَجَ الَّذِينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتَابِ مِن دِيَارِهِمْ لِأَوَّلِ الْحَشْرِ ۚ مَا ظَنَنتُمْ أَن يَخْرُجُوا ۖ وَظَنُّوا أَنَّهُم مَّانِعَتُهُمْ حُصُونُهُم مِّنَ اللهِ فَأَتَاهُمُ اللهُ مِنْ حَيْثُ لَمْ يَحْتَسِبُوا ۖ وَقَذَفَ فِي قُلُوبِهِمُ الرُّعْبَ ۚ يُخْرِبُونَ بُيُوتَهُم بِأَيْدِيهِمْ وَأَيْدِي الْمُؤْمِنِينَ فَاعْتَبِرُوا يَا أُولِي الْأَبْصَارِ
Huwa allathee akhraja allatheenakafaroo min ahli alkitabi min diyarihim li-awwalialhashri ma thanantum an yakhrujoo wathannooannahum maniAAatuhum husoonuhum mina Allahifaatahumu Allahu min haythu lam yahtasiboowaqathafa fee quloobihimu arruAAba yukhriboonabuyootahum bi-aydeehim waaydee almu/mineena faAAtabiroo yaolee al-absar

Hausa
 
Shĩ ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kăfirta daga Mazőwa Littăfi, daga gidăjẽnsu da kőra ta farko. Ba ku yi zaton sună fita ba, kuma sun tabbata cẽwa gănuwőwinsu măsu tsare su ne daga Allah, sai Allah Ya jẽ musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma Ya jẽfa tsőro a cikin zukătansu, sună rushe gidăjensu da hannăyensu da kuma hannăyen mũminai. To, ku lũra fa, ya măsu basĩrőri.

Ayah  59:3  الأية
وَلَوْلَا أَن كَتَبَ اللهُ عَلَيْهِمُ الْجَلَاءَ لَعَذَّبَهُمْ فِي الدُّنْيَا ۖ وَلَهُمْ فِي الْآخِرَةِ عَذَابُ النَّارِ
Walawla an kataba AllahuAAalayhimu aljalaa laAAaththabahum fee addunyawalahum fee al-akhirati AAathabu annar

Hausa
 
Kuma ba dőmin Allah Ya rubuta musu kőrar ba, dă Ya azabta su a cikin dũniya, kuma a Lăhira sună da azăbar wută.

Ayah  59:4  الأية
ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمْ شَاقُّوا اللهَ وَرَسُولَهُ ۖ وَمَن يُشَاقِّ اللهَ فَإِنَّ اللهَ شَدِيدُ الْعِقَابِ
Thalika bi-annahum shaqqoo Allahawarasoolahu waman yushaqqi Allaha fa-inna Allahashadeedu alAAiqab

Hausa
 
Wannan dőmin lalle su, sun săɓa wa Allah, da ManzonSa alhăli kuwa wanda ya săɓa wa Allah, to, lalle Allah, Mai tsananin uƙũba ne.

Ayah  59:5  الأية
مَا قَطَعْتُم مِّن لِّينَةٍ أَوْ تَرَكْتُمُوهَا قَائِمَةً عَلَىٰ أُصُولِهَا فَبِإِذْنِ اللهِ وَلِيُخْزِيَ الْفَاسِقِينَ
Ma qataAAtum min leenatin awtaraktumooha qa-imatan AAala osoolihafabi-ithni Allahi waliyukhziya alfasiqeen

Hausa
 
Abin da kuka săre na dabĩniya, kő kuka bar ta tsaye a kan asallanta, to da iznin Allah ne, kuma dőmin Ya wulăkanta fasiƙai,

Ayah  59:6  الأية
وَمَا أَفَاءَ اللهُ عَلَىٰ رَسُولِهِ مِنْهُمْ فَمَا أَوْجَفْتُمْ عَلَيْهِ مِنْ خَيْلٍ وَلَا رِكَابٍ وَلَٰكِنَّ اللهَ يُسَلِّطُ رُسُلَهُ عَلَىٰ مَن يَشَاءُ ۚ وَاللهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Wama afaa Allahu AAalarasoolihi minhum fama awjaftum AAalayhi min khaylin walarikabin walakinna Allaha yusalliturusulahu AAala man yashao wallahuAAala kulli shay-in qadeer

Hausa
 
Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganĩma ga ManzonSa, daga gare su, to, ba ku yi hari a kansa da dawăki ko răƙuma ba amma Allah ne Ya rinjăyar da ManzanninSa a kan wanda Yake so, kuma Allah Mai ĩkon yi ne a kan kőme.

Ayah  59:7  الأية
مَّا أَفَاءَ اللهُ عَلَىٰ رَسُولِهِ مِنْ أَهْلِ الْقُرَىٰ فَلِلَّهِ وَلِلرَّسُولِ وَلِذِي الْقُرْبَىٰ وَالْيَتَامَىٰ وَالْمَسَاكِينِ وَابْنِ السَّبِيلِ كَيْ لَا يَكُونَ دُولَةً بَيْنَ الْأَغْنِيَاءِ مِنكُمْ ۚ وَمَا آتَاكُمُ الرَّسُولُ فَخُذُوهُ وَمَا نَهَاكُمْ عَنْهُ فَانتَهُوا ۚ وَاتَّقُوا اللهَ ۖ إِنَّ اللهَ شَدِيدُ الْعِقَابِ
Ma afaa Allahu AAalarasoolihi min ahli alqura falillahi walirrasooliwalithee alqurba walyatama walmasakeeniwabni assabeeli kay la yakoona doolatanbayna al-aghniya-i minkum wama atakumuarrasoolu fakhuthoohu wama nahakumAAanhu fantahoo wattaqoo Allaha inna Allahashadeedu alAAiqab

Hausa
 
Abin da Allah Ya sanya shi ganĩma ga ManzonSa dagamutănen ƙauyukan nan, to, na Allah ne, kuma na ManzonSa ne kuma na măsu dangantaka da mărayu da miskĩnai da ɗan hanya ( matafiyi) ne dőmin kada ya kasance abin shăwăgi a tsakănin mawadăta daga cikinku kuma abin da Manzo ya bă ku, to, ku kama shi, kuma abin da ya hane ku, to, ku bar shi. Kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle, Allah, Mai tsananin uƙũba ne.

Ayah  59:8  الأية
لِلْفُقَرَاءِ الْمُهَاجِرِينَ الَّذِينَ أُخْرِجُوا مِن دِيَارِهِمْ وَأَمْوَالِهِمْ يَبْتَغُونَ فَضْلًا مِّنَ اللهِ وَرِضْوَانًا وَيَنصُرُونَ اللهَ وَرَسُولَهُ ۚ أُولَٰئِكَ هُمُ الصَّادِقُونَ
Lilfuqara-i almuhajireena allatheenaokhrijoo min diyarihim waamwalihim yabtaghoona fadlanmina Allahi waridwanan wayansuroonaAllaha warasoolahu ola-ika humu assadiqoon

Hausa
 
(Ku yi mămăki) Ga matalauta măsu hijira waɗanda aka fitar daga gidăjẽnsu da dũkiyőyinsu, sună nẽman falala daga Allah da kuma yarda, kuma sună taimakon Allah da ManzonSa! Waɗannan sũ ne măsu gaskiya.

Ayah  59:9  الأية
وَالَّذِينَ تَبَوَّءُوا الدَّارَ وَالْإِيمَانَ مِن قَبْلِهِمْ يُحِبُّونَ مَنْ هَاجَرَ إِلَيْهِمْ وَلَا يَجِدُونَ فِي صُدُورِهِمْ حَاجَةً مِّمَّا أُوتُوا وَيُؤْثِرُونَ عَلَىٰ أَنفُسِهِمْ وَلَوْ كَانَ بِهِمْ خَصَاصَةٌ ۚ وَمَن يُوقَ شُحَّ نَفْسِهِ فَأُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
Wallatheena tabawwaoo addarawal-eemana min qablihim yuhibboona man hajarailayhim wala yajidoona fee sudoorihim hajatanmimma ootoo wayu/thiroona AAala anfusihim walaw kanabihim khasasatun waman yooqa shuhha nafsihi faola-ikahumu almuflihoon

Hausa
 
Da waɗanda suka zaunar da gidăjensu (ga Musulunci) kuma (suka zăɓi) ĩmăni, a gabănin zuwansu, sună son wanda ya yi hijira zuwa gare su, kuma bă su tunănin wata bukăta a cikin ƙirăzansu daga abin da aka bai wa muhăjirĩna, kuma sună fĩfĩta waɗansu a kan kăwunansu, kuma ko dă sună da wata larũra. Wanda ya săɓă wa rőwar ransa, to, waɗannan sũ ne măsu babban rabo.

Ayah  59:10  الأية
وَالَّذِينَ جَاءُوا مِن بَعْدِهِمْ يَقُولُونَ رَبَّنَا اغْفِرْ لَنَا وَلِإِخْوَانِنَا الَّذِينَ سَبَقُونَا بِالْإِيمَانِ وَلَا تَجْعَلْ فِي قُلُوبِنَا غِلًّا لِّلَّذِينَ آمَنُوا رَبَّنَا إِنَّكَ رَءُوفٌ رَّحِيمٌ
Wallatheena jaoo minbaAAdihim yaqooloona rabbana ighfir lana wali-ikhwaninaallatheena sabaqoona bil-eemani walatajAAal fee quloobina ghillan lillatheena amanoorabbana innaka raoofun raheem

Hausa
 
Kuma waɗanda suka ző daga băyansu, sună cẽwa, "Yă Ubangijinmu! Ka yi găfara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin ĩmăni, kada Ka sanya wani ƙulli a cikin zukătanmu ga waɗanda suka yi ĩmăni. Yă Ubangijinmu! Lalle Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai.

Ayah  59:11  الأية
أَلَمْ تَرَ إِلَى الَّذِينَ نَافَقُوا يَقُولُونَ لِإِخْوَانِهِمُ الَّذِينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتَابِ لَئِنْ أُخْرِجْتُمْ لَنَخْرُجَنَّ مَعَكُمْ وَلَا نُطِيعُ فِيكُمْ أَحَدًا أَبَدًا وَإِن قُوتِلْتُمْ لَنَنصُرَنَّكُمْ وَاللهُ يَشْهَدُ إِنَّهُمْ لَكَاذِبُونَ
Alam tara ila allatheena nafaqooyaqooloona li-ikhwanihimu allatheena kafaroo minahli alkitabi la-in okhrijtum lanakhrujanna maAAakum walanuteeAAu feekum ahadan abadan wa-in qootiltum lanansurannakumwallahu yashhadu innahum lakathiboon

Hausa
 
Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munăfinci ba, sună cẽwa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kăfirta daga Mazőwa Littafi, "Lalle idan an fitar da ku, lalle ză mu fita tăre da ku, kuma bă ză mu yi ɗă'a ga kőwa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yăƙe ku, lalle ză mu taimake ku haƙĩƙatan?" Alhăli kuwa Allah na shaidar cẽwa lalle sũ tabbas, maƙaryata ne.

Ayah  59:12  الأية
لَئِنْ أُخْرِجُوا لَا يَخْرُجُونَ مَعَهُمْ وَلَئِن قُوتِلُوا لَا يَنصُرُونَهُمْ وَلَئِن نَّصَرُوهُمْ لَيُوَلُّنَّ الْأَدْبَارَ ثُمَّ لَا يُنصَرُونَ
La-in okhrijoo la yakhrujoonamaAAahum wala-in qootiloo la yansuroonahum wala-innasaroohum layuwallunna al-adbara thumma layunsaroon

Hausa
 
Lalle idan an fitar da su, bă ză su fita tăre da su ba kuma lalle idan an yăƙe su bă ză su taimake su ba, kuma lalle idan sun taimake su lalle ne, haƙĩƙatan, ză su jũyar da băyansu dőmin gudu, sa'an nan kuma bă ză a taimake su ba.

Ayah  59:13  الأية
لَأَنتُمْ أَشَدُّ رَهْبَةً فِي صُدُورِهِم مِّنَ اللهِ ۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمْ قَوْمٌ لَّا يَفْقَهُونَ
Laantum ashaddu rahbatan fee sudoorihimmina Allahi thalika bi-annahum qawmun layafqahoon

Hausa
 
Lalle kũ ne kuka fi băyar da firgita a cikin zukătansu bisa ga Allah, wannan kuwa dőmin sũ lalle waɗansu irin mutăne ne da bă su gănẽwa.

Ayah  59:14  الأية
لَا يُقَاتِلُونَكُمْ جَمِيعًا إِلَّا فِي قُرًى مُّحَصَّنَةٍ أَوْ مِن وَرَاءِ جُدُرٍ ۚ بَأْسُهُم بَيْنَهُمْ شَدِيدٌ ۚ تَحْسَبُهُمْ جَمِيعًا وَقُلُوبُهُمْ شَتَّىٰ ۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمْ قَوْمٌ لَّا يَعْقِلُونَ
La yuqatiloonakum jameeAAanilla fee quran muhassanatin aw min wara-ijudurin ba/suhum baynahum shadeedun tahsabuhum jameeAAanwaquloobuhum shatta thalika bi-annahum qawmun layaAAqiloon

Hausa
 
Bă su iya yăƙar ku gabă ɗaya, făce a cikin garũruwa măsu gănuwa da găruna, kő kuma daga băyan katangu. Yăkinsu a tsăkaninsu mai tsanani ne, kană zaton su a haɗe, alhăli kuwa zukătansu dabam- dabam suke. Wannan kuwa dőmin sũ, lalle wasu irin mutane ne da bă su hankalta.

Ayah  59:15  الأية
كَمَثَلِ الَّذِينَ مِن قَبْلِهِمْ قَرِيبًا ۖ ذَاقُوا وَبَالَ أَمْرِهِمْ وَلَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ
Kamathali allatheena min qablihimqareeban thaqoo wabala amrihim walahum AAathabunaleem

Hausa
 
Kamar misălin waɗanda ke a gabăninsu, bă da daɗẽwa ba, sun ɗanɗani kũɗar al'amarinsu, kuma sună da wata azăba mai raRaɗi.

Ayah  59:16  الأية
كَمَثَلِ الشَّيْطَانِ إِذْ قَالَ لِلْإِنسَانِ اكْفُرْ فَلَمَّا كَفَرَ قَالَ إِنِّي بَرِيءٌ مِّنكَ إِنِّي أَخَافُ اللهَ رَبَّ الْعَالَمِينَ
Kamathali ashshaytani ithqala lil-insani okfur falamma kafara qalainnee baree-on minka innee akhafu Allaha rabba alAAalameen

Hausa
 
Kamar misălin Shaiɗan a lőkacin da yake cẽ wa mutum, "Ka kăfirta," To, a lőkacin da ya kăfirta ɗin, ya ce (masa): "Lalle băbu ruwăna da kai. Lalle ni ină tsőron Allah Ubangijin halitta!"

Ayah  59:17  الأية
فَكَانَ عَاقِبَتَهُمَا أَنَّهُمَا فِي النَّارِ خَالِدَيْنِ فِيهَا ۚ وَذَٰلِكَ جَزَاءُ الظَّالِمِينَ
Fakana AAaqibatahumaannahuma fee annari khalidayni feehawathalika jazao aththalimeen

Hausa
 
Sai ăƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sună a cikin wută, sună măsu dawwama a cikinta. "Kuma wannan shĩ ne sakamakon măsu zălunci."

Ayah  59:18  الأية
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللهَ وَلْتَنظُرْ نَفْسٌ مَّا قَدَّمَتْ لِغَدٍ ۖ وَاتَّقُوا اللهَ ۚ إِنَّ اللهَ خَبِيرٌ بِمَا تَعْمَلُونَ
Ya ayyuha allatheena amanooittaqoo Allaha waltanthur nafsun maqaddamat lighadin wattaqoo Allaha inna Allahakhabeerun bima taAAmaloon

Hausa
 
Yă kũ waɗanda suka yi ĩmăni! Ku bi Allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabătar dőmin gőbe, kuma ku bi Allah da taƙawa. lalle Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatăwa.

Ayah  59:19  الأية
وَلَا تَكُونُوا كَالَّذِينَ نَسُوا اللهَ فَأَنسَاهُمْ أَنفُسَهُمْ ۚ أُولَٰئِكَ هُمُ الْفَاسِقُونَ
Wala takoonoo kallatheenanasoo Allaha faansahum anfusahum ola-ikahumu alfasiqoon

Hausa
 
Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka manta Allah shi kuma Ya mantar da su răyu, kansu. Waɗannan sũ ne făsiƙai.

Ayah  59:20  الأية
لَا يَسْتَوِي أَصْحَابُ النَّارِ وَأَصْحَابُ الْجَنَّةِ ۚ أَصْحَابُ الْجَنَّةِ هُمُ الْفَائِزُونَ
La yastawee as-habu annariwaas-habu aljannati as-habu aljannatihumu alfa-izoon

Hausa
 
'Yan Wută da 'yan Aljanna bă su daidaita. 'Yan Aljanna, sũ ne măsu babban rabo.

Ayah  59:21  الأية
لَوْ أَنزَلْنَا هَٰذَا الْقُرْآنَ عَلَىٰ جَبَلٍ لَّرَأَيْتَهُ خَاشِعًا مُّتَصَدِّعًا مِّنْ خَشْيَةِ اللهِ ۚ وَتِلْكَ الْأَمْثَالُ نَضْرِبُهَا لِلنَّاسِ لَعَلَّهُمْ يَتَفَكَّرُونَ
Law anzalna hatha alqur-anaAAala jabalin laraaytahu khashiAAan mutasaddiAAanmin khashyati Allahi watilka al-amthalu nadribuhalinnasi laAAallahum yatafakkaroon

Hausa
 
Dă Mun saukar da wannan Alƙur'ani a kan dũtse, dă lalle kă ga dũtsen yană mai tawăli'u, mai tsattsăgẽwa sabőda tsőron Allah, kuma waɗancan misălai Mună bayyana su ne ga mutăne, da fatan za su yi tunăni.

Ayah  59:22  الأية
هُوَ اللهُ الَّذِي لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ۖ عَالِمُ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ ۖ هُوَ الرَّحْمَٰنُ الرَّحِيمُ
Huwa Allahu allathee lailaha illa huwa AAalimu alghaybi washshahadatihuwa arrahmanu arraheem

Hausa
 
(Wanda Ya saukar da Alƙur'ani) Shi ne Allah, wanda băbu wani abin bautăwa făce Shi Masanin fake da bayyane, Shĩ ne Mai rahama, Mai jin ƙai.

Ayah  59:23  الأية
هُوَ اللهُ الَّذِي لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ الْمَلِكُ الْقُدُّوسُ السَّلَامُ الْمُؤْمِنُ الْمُهَيْمِنُ الْعَزِيزُ الْجَبَّارُ الْمُتَكَبِّرُ ۚ سُبْحَانَ اللهِ عَمَّا يُشْرِكُونَ
Huwa Allahu allathee lailaha illa huwa almaliku alquddoosu assalamualmu/minu almuhayminu alAAazeezu aljabbaru almutakabbirusubhana Allahi AAamma yushrikoon

Hausa
 
Shĩ ne Allah, wanda băbu abin bautăwa făce shi, Mai mulki, Mai tsarki, Aminci, Mai amintarwa, Mai Tsarẽwa, Mabuwăyi, Mai t஛astăwa Mai nuna isa, tsarki ya tabbata a gare Shi daga abin da suke yi na shirki da Shi.

Ayah  59:24  الأية
هُوَ اللهُ الْخَالِقُ الْبَارِئُ الْمُصَوِّرُ ۖ لَهُ الْأَسْمَاءُ الْحُسْنَىٰ ۚ يُسَبِّحُ لَهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ ۖ وَهُوَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ
Huwa Allahu alkhaliqu albari-oalmusawwiru lahu al-asmao alhusnayusabbihu lahu ma fee assamawatiwal-ardi wahuwa alAAazeezu alhakeem

Hausa
 
Shĩ ne Allah, Mai halitta, Mai ginăwa, Mai sũrantăwa.Yană da sũnăye măsu kyau, abin da ke a cikin sammai da ƙasa sună tsarkake Shi, kuma Shĩ ne Mabuwăyi,Mai hikima. 





© EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us