إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ
مَمْنُونٍ
Illa allatheena amanoowaAAamiloo assalihati falahum ajrun ghayrumamnoon
Hausa
Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da
sakamako wanda bã ya yankewa.