Prev

71. Surah Nh سورة نوح

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
إِنَّا أَرْسَلْنَا نُوحًا إِلَىٰ قَوْمِهِ أَنْ أَنذِرْ قَوْمَكَ مِن قَبْلِ أَن يَأْتِيَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ
Hausa
 
Lalle ne Mun aiki Nũhu zuwa ga mutnensa, cẽwa ka yi gargaɗi ga mutnenka gabnin wata azba mai raɗaɗi ta zo musu.

Ayah   71:2   الأية
قَالَ يَا قَوْمِ إِنِّي لَكُمْ نَذِيرٌ مُّبِينٌ
Hausa
 
Ya ce: "Ya mutnena ni, a gare ku, mai gargaɗi ne, mai bayyanwa."

Ayah   71:3   الأية
أَنِ اعْبُدُوا اللَّهَ وَاتَّقُوهُ وَأَطِيعُونِ
Hausa
 
"Cewa ku bauta wa Allah, ku ji tsronSa, kuma ku bĩ ni."

Ayah   71:4   الأية
يَغْفِرْ لَكُم مِّن ذُنُوبِكُمْ وَيُؤَخِّرْكُمْ إِلَىٰ أَجَلٍ مُّسَمًّى ۚ إِنَّ أَجَلَ اللَّهِ إِذَا جَاءَ لَا يُؤَخَّرُ ۖ لَوْ كُنتُمْ تَعْلَمُونَ
Hausa
 
"Allah zai gfarta muku daga zunubanku kuma Ya jinkirta muku zuwa ga ajalin da aka ambata. Lalle ne ajalin Allah idan ya zo, ba za a jinkirta Shi ba, d kun kasance masana (ga abin da nake faɗ d, kun bar kfirci)."

Ayah   71:5   الأية
قَالَ رَبِّ إِنِّي دَعَوْتُ قَوْمِي لَيْلًا وَنَهَارًا
Hausa
 
Nũhu) ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne, na kiryi mutnena, a cikin dare da yini."

Ayah   71:6   الأية
فَلَمْ يَزِدْهُمْ دُعَائِي إِلَّا فِرَارًا
Hausa
 
"To, amma kirana bai ƙre su ba sai da, gudu (daga gare ni)."

Ayah   71:7   الأية
وَإِنِّي كُلَّمَا دَعَوْتُهُمْ لِتَغْفِرَ لَهُمْ جَعَلُوا أَصَابِعَهُمْ فِي آذَانِهِمْ وَاسْتَغْشَوْا ثِيَابَهُمْ وَأَصَرُّوا وَاسْتَكْبَرُوا اسْتِكْبَارًا
Hausa
 
"Kuma lalle ne ni, k da yaushe na kirye su dmin Ka gfarta musu, sai su sanya yatsunsu a cikin kunnuwansu, su lulluɓe da tuffinsu, su dge ga yin laifi. Sun yi girman kai iykar girman kai."

Ayah   71:8   الأية
ثُمَّ إِنِّي دَعَوْتُهُمْ جِهَارًا
Hausa
 
"Sa'an nan lalle ne ni, na kira su, a bayyane."

Ayah   71:9   الأية
ثُمَّ إِنِّي أَعْلَنتُ لَهُمْ وَأَسْرَرْتُ لَهُمْ إِسْرَارًا
Hausa
 
"Sa'an nan lalle ne, na yi yẽkuwa sabda su, kuma na gna da su a cikin asĩri."

Ayah   71:10   الأية
فَقُلْتُ اسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ إِنَّهُ كَانَ غَفَّارًا
Hausa
 
"Shi na ce, 'Ku nẽmi gfara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gfara ne."

Ayah   71:11   الأية
يُرْسِلِ السَّمَاءَ عَلَيْكُم مِّدْرَارًا
Hausa
 
"Ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga."

Ayah   71:12   الأية
وَيُمْدِدْكُم بِأَمْوَالٍ وَبَنِينَ وَيَجْعَل لَّكُمْ جَنَّاتٍ وَيَجْعَل لَّكُمْ أَنْهَارًا
Hausa
 
"Kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya,Ya sanya muku (albarka) ga gnaki, kuma Ya sanya muku koguna."

Ayah   71:13   الأية
مَّا لَكُمْ لَا تَرْجُونَ لِلَّهِ وَقَارًا
Hausa
 
"Me ya sme ku, b ku ftar smun natsuwa daga Allah,"

Ayah   71:14   الأية
وَقَدْ خَلَقَكُمْ أَطْوَارًا
Hausa
 
"Alhli kuwa, lalle ne, Ya halitta. ku, a cikin hlye?"

Ayah   71:15   الأية
أَلَمْ تَرَوْا كَيْفَ خَلَقَ اللَّهُ سَبْعَ سَمَاوَاتٍ طِبَاقًا
Hausa
 
"Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙƙĩ a kan jũna ba?"

Ayah   71:16   الأية
وَجَعَلَ الْقَمَرَ فِيهِنَّ نُورًا وَجَعَلَ الشَّمْسَ سِرَاجًا
Hausa
 
"Ya sanya wat a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rn babbar fitila?"

Ayah   71:17   الأية
وَاللَّهُ أَنبَتَكُم مِّنَ الْأَرْضِ نَبَاتًا
Hausa
 
"Kuma Allah Ya tsirar da ku daga ƙasa (kamar ganye) tsirarwa."

Ayah   71:18   الأية
ثُمَّ يُعِيدُكُمْ فِيهَا وَيُخْرِجُكُمْ إِخْرَاجًا
Hausa
 
"Sa'an nan Ya mayar da ku a cikinta, kuma Ya fitar da ku fitarwa."

Ayah   71:19   الأية
وَاللَّهُ جَعَلَ لَكُمُ الْأَرْضَ بِسَاطًا
Hausa
 
"Kuma Allah Ya sanya muku ƙasa shimfidaɗɗiya."

Ayah   71:20   الأية
لِّتَسْلُكُوا مِنْهَا سُبُلًا فِجَاجًا
Hausa
 
"Dmin ku shiga a cikinta, hanyyi msu fɗi."

Ayah   71:21   الأية
قَالَ نُوحٌ رَّبِّ إِنَّهُمْ عَصَوْنِي وَاتَّبَعُوا مَن لَّمْ يَزِدْهُ مَالُهُ وَوَلَدُهُ إِلَّا خَسَارًا
Hausa
 
Nũhu ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne sũ sun saɓa mini sun bi wanda dukiyarsa da ɗiyansa ba su ƙre shi da kme ba sai da hasra."

Ayah   71:22   الأية
وَمَكَرُوا مَكْرًا كُبَّارًا
Hausa
 
"Kuma sun yi wani mkirci, mkirci babba."

Ayah   71:23   الأية
وَقَالُوا لَا تَذَرُنَّ آلِهَتَكُمْ وَلَا تَذَرُنَّ وَدًّا وَلَا سُوَاعًا وَلَا يَغُوثَ وَيَعُوقَ وَنَسْرًا
Hausa
 
"Kuma suka ce: Faufau kada ku bar gumkanku, kuma faufau, kada ku bar wadda, kuma kada ku bar suw kuma kada ku bar Yagũsa da Ya'ũƙa da Nasra."

Ayah   71:24   الأية
وَقَدْ أَضَلُّوا كَثِيرًا ۖ وَلَا تَزِدِ الظَّالِمِينَ إِلَّا ضَلَالًا
Hausa
 
"Kuma lalle ne sun ɓatar da (mutne) msu yawa, kuma kada Ka ƙr wa azzlumai (kme) sai ɓata."

Ayah   71:25   الأية
مِّمَّا خَطِيئَاتِهِمْ أُغْرِقُوا فَأُدْخِلُوا نَارًا فَلَمْ يَجِدُوا لَهُم مِّن دُونِ اللَّهِ أَنصَارًا
Hausa
 
Sabda laifukansu na ganganci aka nutsar da su, sa'an nan aka sanya su a wuta. Saboda haka ba su sm wa kansu wani mataimaki wanin Allah ba.

Ayah   71:26   الأية
وَقَالَ نُوحٌ رَّبِّ لَا تَذَرْ عَلَى الْأَرْضِ مِنَ الْكَافِرِينَ دَيَّارًا
Hausa
 
Kuma Nũhu ya ce: "Ya Ublngijina! Kada Ka bari, a kan ƙasa, daga cikin kfirai, wanda ke zama a cikin gida."

Ayah   71:27   الأية
إِنَّكَ إِن تَذَرْهُمْ يُضِلُّوا عِبَادَكَ وَلَا يَلِدُوا إِلَّا فَاجِرًا كَفَّارًا
Hausa
 
"Lalle ne, Kai idan Ka bar su, z su ɓatar da byinKa, kuma b z su haifi kowa ba fce fjiri mai yawan kfirci"

Ayah   71:28   الأية
رَّبِّ اغْفِرْ لِي وَلِوَالِدَيَّ وَلِمَن دَخَلَ بَيْتِيَ مُؤْمِنًا وَلِلْمُؤْمِنِينَ وَالْمُؤْمِنَاتِ وَلَا تَزِدِ الظَّالِمِينَ إِلَّا تَبَارًا
Hausa
 
"Ya Ubanginjina! Ka yi mini gfara (ni) da mahaifana biyu, da wanda ya shiga gidana, yana mai ĩmni, da mũminai maza da mũminai mt, kuma kada Ka ƙr wa azzlumai kme sai halaka." 
 


EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us