Prev

85. Surah Al-Burj سورة البروج

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالسَّمَاءِ ذَاتِ الْبُرُوجِ
Hausa
 
In rantsuwa da sama mai taurrin lissafin shekara.

Ayah   85:2   الأية
وَالْيَوْمِ الْمَوْعُودِ
Hausa
 
Da yinin da aka yi alkawarin zuwansa,

Ayah   85:3   الأية
وَشَاهِدٍ وَمَشْهُودٍ
Hausa
 
Da yini mai shaidu, da yini da ake halarta a cikinsa

Ayah   85:4   الأية
قُتِلَ أَصْحَابُ الْأُخْدُودِ
Hausa
 
An la'ani mutnen rmi.

Ayah   85:5   الأية
النَّارِ ذَاتِ الْوَقُودِ
Hausa
 
Wato wuta wadda aka hura.

Ayah   85:6   الأية
إِذْ هُمْ عَلَيْهَا قُعُودٌ
Hausa
 
A lkacin da suke a kan (gefen) ta a zazzaune.

Ayah   85:7   الأية
وَهُمْ عَلَىٰ مَا يَفْعَلُونَ بِالْمُؤْمِنِينَ شُهُودٌ
Hausa
 
Alhli sũ, bisa ga abin da suke aikatwa ga mũminai, sun halarce.

Ayah   85:8   الأية
وَمَا نَقَمُوا مِنْهُمْ إِلَّا أَن يُؤْمِنُوا بِاللَّهِ الْعَزِيزِ الْحَمِيدِ
Hausa
 
Kuma ba su tuhumce su ba, fce kawai domin sun yi ĩmni da Allah Mabuwyi, wanda ake gdewa.

Ayah   85:9   الأية
الَّذِي لَهُ مُلْكُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ ۚ وَاللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ شَهِيدٌ
Hausa
 
Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kme halarce Yake.

Ayah   85:10   الأية
إِنَّ الَّذِينَ فَتَنُوا الْمُؤْمِنِينَ وَالْمُؤْمِنَاتِ ثُمَّ لَمْ يَتُوبُوا فَلَهُمْ عَذَابُ جَهَنَّمَ وَلَهُمْ عَذَابُ الْحَرِيقِ
Hausa
 
Lalle ne waɗanda suka fitini mũminai maza da mũminai mta, sa'an nan ba su tũba ba to, sun da azbar Jahannama, kuma sun da azbar gbara.

Ayah   85:11   الأية
إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ جَنَّاتٌ تَجْرِي مِن تَحْتِهَا الْأَنْهَارُ ۚ ذَٰلِكَ الْفَوْزُ الْكَبِيرُ
Hausa
 
Lalle ne waɗanda suka yi ĩmni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sun da gidjen Aljanna, ƙoramu na gudna daga ƙarƙashin gidjen. Wancan abu fa shi ne rabo babba.

Ayah   85:12   الأية
إِنَّ بَطْشَ رَبِّكَ لَشَدِيدٌ
Hausa
 
Lalle ne damƙar Ubangijinka mai tsanani ce ƙwarai.

Ayah   85:13   الأية
إِنَّهُ هُوَ يُبْدِئُ وَيُعِيدُ
Hausa
 
Lalle ne Shĩ, Shi ne Mai ƙga halitta, kuma Ya mayar da ita (byan mutuwa).

Ayah   85:14   الأية
وَهُوَ الْغَفُورُ الْوَدُودُ
Hausa
 
Kuma Shi ne Mai gfara, Mai bayyana syayya.

Ayah   85:15   الأية
ذُو الْعَرْشِ الْمَجِيدُ
Hausa
 
Mai Al'arshi mai girma

Ayah   85:16   الأية
فَعَّالٌ لِّمَا يُرِيدُ
Hausa
 
Mai aikatwa ga abin da Yake nufi.

Ayah   85:17   الأية
هَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ الْجُنُودِ
Hausa
 
Ko lbrin rundanni y zo maka.

Ayah   85:18   الأية
فِرْعَوْنَ وَثَمُودَ
Hausa
 
Fir'auna da samũdwa?

Ayah   85:19   الأية
بَلِ الَّذِينَ كَفَرُوا فِي تَكْذِيبٍ
Hausa
 
'aha! waɗanda suka kfirta sun cikin ƙaryatwa.

Ayah   85:20   الأية
وَاللَّهُ مِن وَرَائِهِم مُّحِيطٌ
Hausa
 
Alhli, Allah daga byansu, Mai kẽwaye su ne (da saninSa).

Ayah   85:21   الأية
بَلْ هُوَ قُرْآنٌ مَّجِيدٌ
Hausa
 
'aha! Shi Alƙur'ni ne mai girma.

Ayah   85:22   الأية
فِي لَوْحٍ مَّحْفُوظٍ
Hausa
 
A cikin Allo tsararre. 
 


EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us