Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
Daga Nibras Muhammad

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai

Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta, da alayensa da sahabbansa gaba daya.

Na karanta rubutun da dan uwa mal Madu Iro ya yi a cikin jaridar Hausa Leadership, (ta ranar 14/ safar/1434 = 28/12/2012, bugu na 326) wanda ya yi masa take da cewa :

“Salatil Fatihi A Ma’aunin Musulunci” Kuma babu ko shakka ya yi kokarin ya fadi abin da ya fahimta dangane da wannan salati da aka dade ana ja-in-ja a kanshi, sai dai kash bai tabo ruhin rikicin ba, ko kuma in ce ya yi wa ruhin rikicin shigar shantun kadangare, don haka na ga ya dace in dan tofa albarkacin bakina, watakila na kara fito da wasu abubuwan da za su sanya dan uwa Mal Madu ya kara bincike akan wanda ya yi a baya.

Da farkon farawa dai bayan Mal Madu ya kawo ayar da Allah ya umarci muminai da su yi wa Manzon Allah da salati sai ya ce, “A tafsirin wannan aya, Ibni Kasir ya kawo salatil fatihi a cikin wata ruwaya a jerin salatan Annabi (S.A.W) da ya kawo.Sai dai ya dauke kalmomin “Nasiril hakki bil hakki har zuwa karshe”, amma ya dora wasu kalmomin a maimakonsu” Haka Mal Madu ya fada, amma alal-hakika a cikin wannan magana akwai lauje cikin nadi, saboda kuwa Ibni Kasir bai kawo salatil fatihi a cikin tafsirinsa ba, wurin da Mal Madu yake son ya yi ishara zuwa gare shi, ba salatin fatihi ba ne Ibnu Kasir ya kawo, ya kawo wata addu’a ce daga Sayyidina Aliyyu Bini Abi Dalib (R.A.), wanda a cikinta lafazin “Alfatihi lima Uglika, Wal khatimi lima sabaka” ya zo, banda wadannan lafuzza da suka zo a cikinta, babu wasu makamantansu daga lafuzzan salatil fatihi, ballantanama a ce ya kawota, wanda kuma na san Mal Madu ya san Salatil Fatihi sosai, ya kuma san ba yadda Ibnu Kasir ya kawo ta daga sayyidina Aliyyu Bin Abi Dalib (R.A) take ba.

Kila dan uwa Mal Madu ya ce, ai na ce ya dauke wasu kalmomi a cikinta. Anan sai in ce wannan tuhuma ce mai girma ga babban malami Ibnu Kasir, wanda bai kamata mal Madu ya yi masa ita ba, saboda kuwa Ibnu Kasir riwaya ya koro, ba wai shi yake bayani ba, balle a ce ya cire wani abu a ciki, ya kawo riwaya ce yadda ya same ta, da sanadinta, ya kuma fadi daga inda ya rawaito ta, don haka, ba daidai ba ne ko kadan a ce, wai ya cire wasu kalmomi, kuma ma a lokacin da Ibnu Kasir yake raye babu salatil Fatihi, bai ma santa ba, bai taba jin ta ba, to yaya zai cire wani abu a cikinta, Sannan wani abu da yake nuna sam ba haka lamarin yake ba, shi ne ita wannan addu’a da Ibnu Kasir ya kawo – wadda Mal Madu yake son ya nuna salatil fatihi ce – tsawonta ya ninka na salatil fatihi sai uku alal akalli.

Don haka ina fata, mal Madu zai janye wannan tuhuma, da ya yi wa wannan malami anan gaba, duk lokacin da ya zo bayani irin wannan. Abu na biyu, bayan Ibnu Kasir ya kawo wannan addu’ar daga Aliyyu (R.A) sai ya biyo da bayanin rashin ingancinta, wanda ya wajaba a ce Mal Madu ya kawo wannan bayani nashi, don kiyaye wa da amanar ilimi. Ibnu kasir (Allah ya yi masa Rahama) ya ce – bayan ya kawo waccan addu’a da Mal Madu ya ce salatil Fatihi ce – “Wannan (addu’a) abu ne shahararre daga maganar Aliyyu (R.A), kuma Ibnu Kutaibah ya yi magana a kan wannan (addu’a) a cikin littafinsa (Mushkilil Hadis) haka ma Abul Husain Ahmad Bin Faris Allugawiy ya yi magana a kanta a cikin wani juzu’I da ya tatttara a kan falalar salati ga Annabi, sai dai akwai duba a cikin sanadinta, Malaminmu Alhafiz Abul Hajjaj Al- mizzi ya ce, “Salamatul Kindiy – wanda daya ne daga cikin maruwaita waccan addu’a – ba sananne ne ba (wato Majhul ne) kuma ma bai riski Aliyyu ba”. (Duba Ibnu Kasir 3/517).

Da wadannan abubuwa guda biyu zamu gane cewa, Ibnu Kasir bai kawo salatil fatihi kwata-kwata a cikin tafsirinsa ba, addu’ar da ya kawo kuwa mai dauke da lafuzza guda biyu irin na salatil fatihi daga Sayyidina Aliyyu bata inganta ba. Kuma wannan riwayar ce dai Mal Madu yake cewa mai Ashafa ya kawo salatil fatihi, wanda ita ma ba salatil fatihi ba ce, waccan addu’ar ce da Ibnu kasir ya fada, kuma mun ji cewa bata inganta ba, saboda salamatu (ba salma ba kamar yadda Mal Madu ya rubuta) bai riski Aliyyu ba, kamar Alhafiz Abul Hajjaj Al-mizziy ya fada cikin abin da Ibnu kasir ya nakalto.

 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, June 05 @ 23:04:24 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: