Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


GUDUNMAWARMU GA WA’AZIN KASA DA KASA NA KUNGIYAR JIBWIS NA GARIN BUKKYUM A ZAMFA
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

GUDUNMAWARMU GA WA’AZIN KASA DA KASA NA KUNGIYAR JIBWIS NA GARIN BUKKYUM A ZAMFARA STATE

Lalle, a ka’ida mutum mai hankali zai fara gyaran kuransa ne, kafin ya gyara kuren waninsa, watau zai amfanar da kansa kafin ya amfanar da waninsa.

Imam Muslim ya ruwai hadithi na 997 daga Jabir cewa:-

Ma’ana: ((Wani mutum daga kabilar Uzrah ya yanta wani bawa nasa yancin da zai fara aiki bayan mutuwarsa, sai labarin hakan ya kai ga Manzon Allah mai tsira da amincin Allah, sai ya ce: kana da wani dukiyan ne banda shi (wannan bawan)Sai ya ce: a’a.To sai (Annabi) ya ce: wa zai sayi wannan bawan daga gare niSai Nu’aimu Dan Abdullahi Ba’adawe ya saye shi da Dirhami dari takwas. Sai Manzon Allah ya zo da su ya mika su gare shi, sannan ya ce: Ka fara da kanka tukun ka yi wa kanka sadaka, idan wani abu ya rage, sannan ka ba wa iyalanka, in ka ba wa iyalanka sannan wani abu ya rage, to sai ka ba wa yan’uwanka makusanta, in ka ba wa yan’uwanka makusanta sannan wani abu ya rage, to sai ka ba wa wannan ka ba wa wancan)).

Intaha.

Sannan Ibnu Abi Shaibah ya ruwaito cikin Musannaf 7/33 cewa Nakha’ii ya kasance yana cewa in za ka yi addu’a to sai ka fara da kanka tukun)).

Har yanzu ya ruwaito a wannan shafin cewa: Said Dan Yasaar ya ce: Na zauna gurin Abdullahi Dan Umar, na ambaci wani mutum, sannan na ce: Allah ya yi masa rahama, sai ya bugi kirjina ya ce:

Ka fara da kanka tukuna)).

Sannan Imam Attayaalisii ya ruwaito cikin Musnad dinsa 4/35 cewa Abdullahi Dan Amru ya ce:-

Ma’ana: ((Sai na ce: Ya Manzon Allah! Me kake cewa game da Hijira da JihadiSai ya ce: Ya Abdllah! Ka fara da kanka tukun ka yaki kanka, ka fara da kanka tukun ka yi jihadin kanka)). Intaha.

KARIN HASKE Wadannan nassosi suna gwada mana cewa: Lalle mutum mai hankali zai fara gyaran kuransa ne kafin ya gyara kuren waninsa, idan a gidanku ana yin kure ba ka yin shiru ka ki yin magana, amma kuma in a gidan wasu ake yi ka yi magana! A’a za ka gyara kuren gidanku sannan kuma ka gyara kuren gidajen wasu gwargwadon hali.

Idan kana cikin wani Club ne, ko wata Kungiya ce, ko wasu jama’a ne sannan ka ga wani kure da ake yi a cikinsu, ba ka cewa tunda jama’arka ce ba za ka yaki kuren da ke cikinsu ba, a’a za ka yi musu wa’azi ka yaki wannan kure nasu gwargwadon hali, wannan shi ne Musulunci, kuma wannan shi ne Sunnah, saboda haka ne Annabi mai tsira da amincin Allah ya yi.

Ibnul Athiir ya ce cikin littafinsa Usdul Gabah1/10, da Maawardii cikin littafinsa A’alaamun Nubuwwah 1/275, cewa Ibnu Ishaq ya ce:-

Ma’ana: ((Allah ya aiko shi yana da shekaru arba’in, kuma ya zauna a Makka shekaru goma sha uku, sannan a Madina shekaru goma.

Ya boye lamarinsa na shekaru uku, watau ya kasance yana yin da’awah a boye, har dai lokacin da Allah Madaukakin Sarki Ya saukar da: “Ka gargadi danginka mafiya kusa..)). Intaha.

Sannan Ibnu Kathiir ya ce cikin littafinsa na Sirah 1/457 Aliyyu Dan Abi Talib ya ce:-

Ma’ana: ((Lokacin da ayan nan ta sauka ga Manzon Allah mai tsira da amincin Allah: “Ka yi wa danginka na kusa kusa gargadi, sannan ka sauko da fiffikenka ga wadanda suka bi ka cikin Muminai” Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce: Na san cewa lalle ni in har na bayyana wa mutanena (sakon da ke gare ni) zan ga abin da ba na son sa daga gare su, saboda haka sai na yi shiru. Sai Jibrilu amincin Allah ya tabbata gare shi ya zo mini ya ce: Ya Muhammad! Idan har ba ka yi abin da Ubangijinka ya umurce ka da shi ba, to kuwa lalle zai azabtar da kai da Wuta)). Intaha.

Daga nan Annabi mai tsira da amincin Allah ya hau dutsen Safaa ya kira dangoginsa na kud-da-kud ya bayyana musu manzancinsa, ya bayyana musu cewa ba zai iya yi wa kowa komi ba a gaban Allah matukar dai bai tsarkake ibada ga Allah Madaukakin Sarki ba. A nan ne da yawa daga cikinsu suka zazzage shi!!

A zamanin Annabi na Dawud a wani gari a gabar Matsakaicin farin Teku (Mediterranean Sea)

Isra’ilawan garin sun kasu kashi uku: Kashi daya suka saba dokar Allah da ke cikin Attaura wacce ta haramta wa Isra’ilawa yin aiki ranar asabar, suka yi ya yin su a ranar asabar.

Kashi na biyu sai suka yi ta yiwa masu wannan su wa’azi suna ce masu abin da suke yi ba daidai ba ne.

Kashi na uku kuwa ba su hana masu yin su wannan danyen aiki nasu ba, amma sun ce wa masu yin wa’azin: tunda dai wadannan sun ki karban wa’azi sun ki daina wannan mugun aiki nasu, don me kuke bata lokaci a kan yi wa wadanda Allah zai azabtar wa’azi?

To amma da Allah ya tashi yin hukunci sai ya kubutar da masu yin wa’azi, sannan ya azabtar da masu sabon, su kuwa wadanda suka kasa wa’azi, kuma suka yi kokarin gamsar da masu yin wa’azin da su daina, saboda wadanda ake musu wa’azin sun ki bi Allah bai ba mu labarin abin da ya yi da su ba

 
 
 Posted By Aka Sanya A Thursday, November 07 @ 18:19:51 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"GUDUNMAWARMU GA WA’AZIN KASA DA KASA NA KUNGIYAR JIBWIS NA GARIN BUKKYUM A ZAMFA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: