Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


KHUDUBAR RANAR ARFA 9-12-1434
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
Daga Mallam Aminu Ibrahim Daurawa

KHUDUBAR RANAR ARFA 9-12-1434


Bayan yabo da kirari ga Allah, da salati, da sallama, ga Annabi saw, Malam ya bude da ayar da tayi magana akan Amana da Dan Adam ya dauka, bayan Allah ya bijirar da ita ga sammai da kassai da duwatsu, sunki dauka saboda wahalarta.
1- Magana akan kadaita Allah da bauta.

2- Dacewa da gamaiwar Addinin musulunci ga duk duniya.

3- sakon manzan Allah saw ya shafi kowa duk duniya.4- Addinin musulunci, yayi kira zuwa ga dukkan wani hali na kwarai, da mu’amala mai kyau 5- Addinin musulunci, yana da sauki wajan aiki, kuma yana kunshe da rahma, 6- Addinin musulunci, yayi kira zuwa ga bawa dukkan mai hakki, hakkinsa.

7- Addinin Allah amana ne a wuyan ko wanne musulmi, ya kare shi, ya yada shi, da duk damar da Allah ya bashi, ko wacce iri ce.

8- duk matsalolin da musulmi suka fada dalilinsa shine, nisa da koyarwar addinin su.

9- Shariar musulunci itace ta dace da ko wanne lokaci da zamani da guri, da yanayi.

10- kira ga musulmi su hada kansu, akan Littafin Allah da sunnar manzon Allah saw.

11- Matsalolin da musulmi suka shiga na kaskanci da wulakanci da cin kashi daga makiya musulunci, duka ya faru ne, saboda rauni da riko da koyarwar musulunci, 12- Malam yayi kira ga masu mulki da malamai da yan boko, da yan jarida da duk wani mai dama a hannu da yayi amfani da ita wajan yada addini da kareshi, 12- Malamin yayi magana gamai da rikici tsakanin musulmi, da makiya addini suke rura wuta ya kamata ayi taka tsan tsan.

13- Malam yayi kira ga masu kudi da suyi amfani da kudin su, wajan nema da kashewa ta hanyar da ta dace, 14- Malama yayi kira ga Alhazai da suyiwa Allah godiya bisa niima da Allah yayi musu ta zuwa wannan waje.

15- Malam yayi magna akan girman wannan rana da falalar ta.

16- malam yayi magana akan wajabcin koyan aikin hajji da yinsa da ilmi akan koyarwar Annabi saw.

17- Malam yayi magana cewa mu tuna da ranar alkiyamah da abubuwan da zai faru a wannan rana na tsanance- tsanance, da wuta da aljannah ga wanda suka cancan ta, 18- a karshe malam ya cika khudubarsa da Addua da musulmin duniya da samun izza da daukaka da kuma mummmuna r addua ga makiya addini Allah ya trwatsa su, da kuma addua ga Allah ya bamu kyakyawa a duniya da lahira.

19- ya cika da salati da sallma ga Annabisaw da iyalan gidansa da sahabban sa, da tabiai, da dukkuan mutane na kwarai bayn addua ga shuwagabanni da Allah ya taimkesu wajan jn ragamr al’umma kuma ya basu mashawarta na kwarai.


RANAR SALLAH

Daukakar guri, da Daukakar zamani, ayau dukkan alhazai, suke, gabatar da, aiyuka, guda biyar 1- Jifa, Sun jefi Babbar jamra, da duwatsu bakwai- bakwai, 2- Sunyi aski, ko saisaye, mata sun rage gashin kansu, 3- Sunyi yanka, musamman ga masu, Tamattu’i da Qirani 4- Sunyi Dawafi, musamman ga wadanda suka gaggauta 5- Sunyi Saayi, Su kuwa Sauran Musulmin Duniya wadanda ya wansu ya kai biliyon daya da rabi, sunyi sallah masu hali sunyi layya, an gabatar da sallar idi, yau farin ciki ya hadu da farin ciki, murna ta hadu da murna, ko ina sai kabbara, da Hailalah, da Tasbihi da Tahmidi kake ji, Ya Allah ka amsa mana, Ka daukaka musulunci da musulmi, ka kaskanta kafurci da kufurai Amin

 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, March 30 @ 03:14:10 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"KHUDUBAR RANAR ARFA 9-12-1434" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: