Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 31
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Sheikh Aliyu Said Gamawa KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 31 BANBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARA DA SU (4) 3. MAZHABAR IMAMUS-SHAFI'I Qa'idoji da ginshiqan mazhabar Imamus-Shafi'i (R.A.) su ne abin da ya tattara cikin littafinsa na ''Usulul Fiqhi'' mai suna (Ar-risala) wanda ake ganin shi ne farkon littafin Usulul Fiqhi mai gamewa da aka wallafa a Musulinci. Al- Imamus-Shafi'i (R.A.) ya ce: Tushen Shari'ar Musulunci shi ne Qur'ani da Sunnah, idan ba a sami nassi a cikinsu ba, sai a yi qiyasi a kansu. Idan kuma salsalar Hadisin da aka ruwaito daga Manzon Allah (S.A.W.) ta sadu da shi, kuma ta inganta, to wannan shi ne matuqa. Ijma'i kuma ya fi gauron Hadisi. Haka kuma ana daukar Hadisi ne a kan zahirin lafazinsa, idan kuma yaqunshi ma'anoni fiye da daya, to ma'anar da ta fi kusa da zahirin ita ta fi cancanta a fahimce shi da ita.

Idan kuma Hadisai suka yi kafada da kafada da juna, to Hadisi mai salsalar da ta fi inganci shi ne mafificinsu, Hadisi Munqadi'i kuwa, ba a bakin komai ya ke ba, idan ba daga Ibnul Musayyib ya ke ba. Hadisi ''Munqadi'i'' shi ne wanda maruwaici daya ya saraya daga salsalarsa, amma da sharadin kada mai sarayar ya zama Sahabi ne shi. Kuma ba a qiyasce Shari'a kan wani tushen da ba nata ba, kuma ba a cewa da tushen Shari'a ta qaqa ko saboda me? Sai dai ana iya cewa don me ga reshen Shari'a kawai. Idan kuma qiyasin reshen ya inganta a kan asali, ya zama ingantacce ke nan, kuma za a iya kafa hujja da shi. Saboda haka Imamu Shafi'i yana bayanin cewa Qur'ani da Sunnah duk matsayinsu daya ne, dangane da shar'antarwa. Babu wani sharadi da ake shardanta wa Hadisi banda inganci, da saduwa da tushensa, domin shi ma asali ne na Shari'a, shi kuwa asali ba a ce masa saboda me, ko ta qaqa? Haka kuma ba a shardanta wa Hadisi ya zama mashahuri idan ya zo cikin abin da yake da wahala a kauce masa (kamar yadda Imamu Abu Hanifa ya sharxanta), amma bai shardanta rashin savawar Hadisi da aikin mutanen Madina ba, (kamar yadda Imamu Malik ya shardanta), sai dai bai yarda da wani Hadisi daga Hadisan ''Misalai'' ba, in banda na Sa'idu Ibnul Musayyib, domin nasa suna da hanyoyin da suka dangana su ga tushe a wajensa. A nan Imamu Shafi'i ya saba da Maliku da Sauriy da sauran tsarakunsa (daga malaman Hadisi) wadanda suke kafa hujja da irin wadannan Hadisai. Haka kuma bai amince da kafa hujja da ''Istihsani'' ba, a wanda a nan ma ya saba da Malikawa da da Hanafawa gaba dayansu. Har ma ya rubuta littafinsa game da rashin amincewa da Istihsani mai suna ''Ibdalul istihsan,'' sannan ya fadi maganar nan tasa mashahuriya inda ya ce, ''Wanda duk ya aiwatar da istihsani, to ya shar'anta hukunci. Kamar yadda ya qi karbar Masalihul-mursala, ya qi amincewa da kafa hujja da ita. Haka kuma ya qi amincewa da kafa hujja da qiyasin da bai kafu a kan wani ingantaccen dalili mabayyani ba. Haka kuma ya qi amincewa da kafa hujja da aikin mutanen Madina, kamar yadda ya kasance yana ganin kuskuren Hanafawa game da barin su ga aiki da Hadisai masu yawa saboda rashin cika sharudan da suka gindaya a kansu wajen aikin Hadisan, kamar shuhura, da makamancinta. Haka kuma bai taqaita ba, (kamar yadda Malik ya taqaita) wajen riqo da Hadisan mutanen Hijaz su kadai. Wadannan su ne ginshiqan Mazhabar Imamu Shafi'i mafiya muhimmanci kuma mafiya fice a jimlance wadanda ana iya ganin sabani tsakaninsu da ginshiqan mazhabar Hanafawa da Malikawa a fili.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, May 31 @ 23:11:37 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 31" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: