Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 33
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Sheikh Aliyu Said Gamawa 

KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 33

BANBANCIN DA KE TSAKANIN SHUGABANNIN MAZHABOBI WAJEN HANYOYIN DA SUKE DOGARA DA SU (6)

MAZHABAR IMAMU ZAHIRI Wata qila zai dace a tabo qa'idojin mazahabar Zahiriyyawa da ginshiqanta a taiqaice. Wannan kuwa saboda ita mazahabar tana daga mazahabobin Musulunci masu tasiri, wadda har yanzu tana da mabiya daga Ahlus-Sunnah.

Babu shakka an sami nau'o'in sabani mafi tsanani tsakanin Zahiriyyawa da Hanafawa, sannan tsakaninsu da Malikawa, sannan da Hambalawa, sannan da Shafi'awa, kuma Imamu Dauda ya kasance yana ba da girma mai yawa ga Imamu Shafi'iy. Mafi bayyanar ginshiqan mazhabar Zahiranci su ne: riqo da zahirin ayoyin Alqur'ani mai girma, da nassoshin Sunnah, da gabatar da shi a kan la'akari da ma'anoni, da hikimomi, da maslahohi wadanda ake jin saboda su aka shar'anta hukunce-hukuncen. 

Haka kuma ba a aiki da qiyasi a wajen ma'abota wannan mazhaba, matuqar babu nassi a kan wannan illar da ta sa aka ajiye hukunci a gurbi na farko, (wato abin da za a yi qiyasin a kansa) sannan kuma ya tabbata cewa akwai wannan illa a gurbi na biyu (wato abin da za a qiyasta) ta yadda hukuncin zai sauka a matsayin (tabbatar da dangantaka tsakanin gurbin hukunci na farko da gurbi na biyu) kamar yadda ake haramta aiki da istihsani, kuma ake kafa hujja da ijma'in da ya tabbata a lokacin sahabbai kawai. Haka kuma ba a yin aiki da Hadisi (Mursali) da (Munqadi'i), wanda wannan ya saba da mazahabar Malikawa da ta Hanafawa da ta Hambalawa. Hakan nan ba a aiki da Shari'ar wadanda suka gabace mu, kuma ba a halattawa ga kowa aiki da ra'ayi, saboda fadar Allah Ta'ala:

''Ba mu rage komai ba a cikin littafin.''

(Suratul An'am: 38).

Domin kuwa tsallake hukunci da aka yi nassi a kansa, zuwa waninsa, qetare iyaka ne ga dokokin Allah. Kuma bai halatta ga wani mutum ya tsaya a kan mafahumin da ya saba da zahirin nassi ba.

Taqalidi (kwaikwayo) kuwa, haramun ne ga amiy (gama garin Musulmi) kamar yadda yake haramun a malami, saboda haka wajibi ne ga kowane mukallafi ya yi bakin abin da zai iya yi na ijtihadi.

FADAKARWA A gaskiya da yawa daga ginshiqan mazhabobin da aka dangana ga shugabannin Musulunci da ake bi, ginshiqai ne da aka fitar da su daga maganganunsu wadanda ba za su inganta a ce an ruwaito su ne daga gare su ba. Saboda haka qanqame su da dagewa wajen kare su, da kawo ra'ayoyi na jayayya, da amsoshi na mayar da martani, ga wanda ya saba da shi, da shagaltuwa da dukkan wannan, ga barin littafin Allah da sunnar Manzon Allah (S.A.W.), gaba dayan wannan yana daga mafi bayyanar abubuwan da suke haifar da mummunan sabani. Kuma ko kusa su shugabannin da kansu (RA) ba su nufi wannan ba, kuma babu shakka irin wannan ta nisanta Musulmin da suka zo daga baya, daga manyan al'amura, ta sa sun shagala da abubuwa marasa muhimmanci, har ya zamana al'umma ta afka cikin wani zuzzurfan rami na ci baya wanda a yau take birgima a cikinsa. Allahu A'alam.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, May 31 @ 23:33:44 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA KWARAI (Manhajus Salafis Salih) 33" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: