Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Shin Allah Yana sonmu? (5)
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin Daga Salihu Is'hak Makera Shin Allah Yana sonmu? (5) Ko shakka babu idan mutum yana son haduwa da Allah Madaukaki lami lafiya, zai rika yin ayyuka nagari domin haduwa da Shi lafiya, zai yi tattalin wannan haduwa ta aikata ayyuka nagari, ayyukan kirki, ayyukan da ko 'yan uwansa mutane za su ce ala sambarka. Wanda kuma ba ya son haduwa da Allah lami lafiya zai tafiyar da rayuwarsa ce cikin sabon Allah. Ba zai so haduwa da Allah (Subhanahu Wa Ta'ala) ba, kuma Allah ba zai so haduwa da wannan bawa lami lafiya ba. Na shida: Mu kawar da duk wani abu da zai shiga tsakaninmu da Allah Madaukaki. Kamar yadda Manzon Allah (SAW) ya umarce mu cewa mu yi dubi da idon basira kan kowane al'amari da muke yi, mu guji duk abin da ya saba wa Allah. Kuma duk wanda kake son haduwa da shi lami lafiya wajibi ne ka kauce wa duk abin da ba ya so. Na bakwai: Kullum mu sanya Annabi (SAW) a gaba wajen koyi da shi, domin Allah Ya sanya kaidi na sonSa kan yin biyayya ga Annabi Muhammad (SAW). Don haka sai mu bi koyarwarsa a ayyukanmu mu da mu'amalolinmu da duk wani motsi namu, mun sanya bukatunsa a kan bukatunmu, kafin mu kasance masoyan Allah, kuma Allah Ya so mu. Allah Madaukaki Ya ce: ''Ka ce: ''Idan kun kasance kuna son Allah, to, ku bi ni, sai Allah Ya so ku, kuma Ya gafarta muku zunubanku.'' (k:3:31).

Na takwas: Wajibi ne mu rika yin hakuri a cikin al'amuranmu. Mu yi hakuri wajen yin biyayya ga umarnin Allah da ManzonSa (SAW), kuma mu yi hakuri wajen danne zukatanmu daga saba wa Allah. Kuma mu rika hakuri a duk harkokinmu, kamar a mu'amalarmu da iyalai da mu'amalarmu da makwabta da mu'amalarmu da abokan zama ko abokan aiki kai koda haduwa ka yi da mutum a kan hanya, ka yi hakuri kan saba maka da zai yi. Mu yi hakuri kada mu cuci kowa, idan kuma waasu suka cutar da mu mu yi hakuri kada mu rama, idan ba za mu iya hakuri ba, to wajen ramuwar kada mu wuce iyaka. Malamai sun ce idan mutum ya rika yin hakuri a mu'amalarsa da mutanen gidansa da makwabtansa da abokan aikinsa, sai ya zama As-sabiru (mai yawan hakuri). Kuma Allah Madaukaki Ya gaya mana game da masu hakuri cewa: ''Kuma Allah Yana son masu hakuri.'' (k:3:146). Ke nan hakuri na jawo Allah Ya so mutum, idan haka ne rashin hakuri yana jawo Allah Ya ki mutum ke nan. Na tara: Wajibi ne mu sani cewa Allah Madaukaki Yana da sunaye da siffofi masu kyau (Asma'ul husna was-siffatihi). Don haka a duk lokacin da muke karanta Alkur'ani Mai girma muka ci karo da kalmar Ar-Rahman wajibi, ne mu fahimci hakikanin ma'ana da manufarta kuma mu sa ran Allah Madaukaki Ya yi mana rahama. Sannan idan muka ci karo da kalmar Assami'u ko Albasiru wato Mai ji ko Mai gani, wajibi ne mu fahimci cewa Allah Yana ji kuma Yana ganinmu a kowane lokaci, don haka mu rika taka-tsantsan a duk abin da za mu aikata ko za mu furta. Kuma idan muka hadu da kalmar Shadidul ikabi, Mai tsananin ukuba, to, mu sani Allah Ya fi kowa yin ukuba, don haka mu tsaya mu yi tunani kafin mu saba wa Allah, don mu kaurace wa wannan aiki. Idan muna kula da wadannan abubuwa za mu rage aikata wasu ayyukan barna da muke yi a yau da kullum. Na goma: Mu ci gaba da yin nafilfili, wato ayyukan ibada da ba na farilla ba. Ya zo a cikin Hadisin kudusi cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: ''Allah Madaukaki Ya ce: ''Bawa ba zai gushe ba yana kusantaTa ta yin nafilfili har sai Na so shi.'' A sharhin Hadisin malamai sun ce wadannan ayyuka na nafila sun kunshi kowane nau'i ne. Ya alla nafila ta harshe kamar zikiri da karatun Alkur'ani da hailala da fadin magana mai kyau da sauransu, ko kuma nafila ta gabbai kamar Sallah da Azumi da makamantansu, ko kuma ta dukiya kamar sadaka da kyauta. Amma mutum kullum yana saba wa Allah, amma ya ce yana son Allah, akwai alamar tambaya a wannan so. Wani mawaki ya ce: ''Ta yaya za ka saba wa Allah, sannan ka ce kana son Allah?'' Wannan 'yar nasiha wata hanya ce ta fahimtar wannan so da Allah Yake maka ko kai kake maSa. Domin idan soyayyarka ga Allah ta gaskiya ce, wajibi ne ka yi maSa biyayya. Kuma hakika duk wanda ke son wani ba zai yi abin da zai bata masa rai ba, sai dai wanda yake so ko kuma wanda zai dadada masa. To haka lamarin ya wajaba ya kasance a tsakanin bawa da Ubangiji. Kada bawa ya rika cewa yana son Allah amma ayyukansa su rika nuna sabanin haka. Idan bawa ya so Allah ya yi maSa biyayya sai soyayyar Allah ta tabbata a kansa, ya samu zaman lafiya da kwanciyar hankali da natsuwa a rayyuwarsa koda bai da miliyoyin Naira da Dala, amma idan bawa ya rika saba wa Allah sai ya rasa soyayyar nan ta Ubangiji, kuma sai a cire albarka da alheri a rayuwarsa ya kasa natsuwa ya rasa kwanciyar hankali koda yana matashin kai da Naira da Dala. Allah a gare Ka muke kai kukanmu, Ka kwace mu daga mutanen nan azzalumai. Ka takaita jarrabawar da Kake yi mana a yanzu, Ka dawo mana da zaman lafiya a kasarmu da sauran kasashen Musulmi, Ya Allah ba domin halinmu ba, domin rahamarKa da tausaywarKa, ka dubi kananan yara da ake mayarwa marayu, Ka dubi raunanan mata da ake mayarwa gwagware, Ka dubi matasa da ake zubar da jininsu, Ka dubi dattawa da karfinsu ya kare suke bukatar tallafin 'ya'yansu da ake kashewa. Babu karfi babu dabara sai a gare ka. Wasallallahu alan Nabiyil karim wa alihi.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, May 31 @ 23:36:36 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"Shin Allah Yana sonmu? (5)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: