Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


RAYUWAR ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA A CIKIN WATAN AZUMI 07
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc Daga Dr. Mansur Sakkwato Wallafar:

RAYUWAR ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA A CIKIN WATAN AZUMI 07

Sheikh Faisal Bn Ali Al- Ba'adani Fassarar:

Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Mal. Aliyu Rufa'i Gusau.

RAYUWAR ANANBI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA TSAKANINSA DA UBANGIJINSA A LOKACIN AZUMIN RAMALANA (3)

Wayuwar Gari Da Janaba:

Ya tabbata cewa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kan wayi gari a cikin watan Azumi yana mai janaba, ba tare da hakan ta bata Azumin nasa ba.

Sayyida A'isha Raliyallahu Anha ta ce:

''Wani lokaci gari kan waye wa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama a cikin watan Ramalana yana kuma Azumi, alhali yana cikin halin janaba, ba kuma ta mafarki ba. Sai kawai ya yi wanka ya ci gaba da Azuminsa''.

To, wannan hukunci ya shafi har mace mai janaba ko haila ko jinni biqi. Irin wadannan mata sun samu su dauki Azumi da dare, matuqar sun tabbatar da tsarkin su, idan gari ya waye su yi wanka kamar yadda wani Hadisi na Ummu Salamata Raliyallahu Anha ke cewa: ''Haqiqa gari kan waye wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama yana cikin janabar saduwa da iyali, sannan ya yi wanka ya ci gaba da Azuminsa.''

Watsa Ruwan Sanyi:

A duk lokacin da zafin rana ya tsananta a lokacin Azumi, Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kan xan watsa ruwan sanyi a jikinsa, don ya rage wa tafasar jininsa kaifi, ba tare da la'akari da yana Azumin ba. Abubakar dan Abdurrahman na cewa: ''Na ji wani Sahabin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama na cewa: ''Na ga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama a wani wuri da ake ce wa Arju yana zuba ruwa a kansa a lokacin Azumi, saboda tsananin qishirwa da zafin rana.''

Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kan yi haka ne, don ya tausaya wa jiki da rayuwarsa, ta yadda zai sami damar gudanar da wannan ibada cikin dadin rai da kuzari. Domin ba manufar Azumi ba ce, a tirsasa tare da azabtar da jiki, a kuma cutar da shi. An dai wajabta wa musulmi shi ne don a gane yadda umurnin Allah Ta'ala ke da qima a cikin zuciyarsu, wanda har za su iya barin ababen da ransu ke sha'awa, don qoqarin cika umurninsa.

Babu laifi bisa wannan hukunci, na halaccin watsa ruwa, mutum ya yi wanka na gaba daya, ko ya jiqe tufafinsa da ruwa, ko ya yi ninqaya a cikinsu, kamar yadda Buhari ya bayyana a cikin ingantaccen littafinsa, a babin da ya rada wa suna: Babin da ya Tabbatar da Sahabbai da Tabi'ai na Yin Wankan Jin Sanyi Suna Kuma Azumi, a matsayinsu na masu tsananin son yin koyi da Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama. Buhari ya ce: ''Dan Umar Raliyallahu Anhu ya taba jiqe wani mayafi nasa da ruwa ya yaba wa wani sahabi, alhali yana Azumi. Kuma Malam Sha'abi ya taba shiga makewayi ya yi wanka, shi ma yana Azumi…. Kuma AlHasan – Al- Basri – kan ce: ''Babu laifi ga mai Azumi don ya gunda ruwa ya kurkura, ko ya yi wanka don ya dan ji sanyi.''

An kuma riwaito dan Mas'udu na cewa, mai Azumi ya gadi wayuwar gari yana gajiyayye kuma kasasshe''. Sai Anas ya ce masa: ''Ai ni ba ni da matsala, don ina da wani kwami da nake shiga in yi wanka ko ina Azumi.''

To, a shar'ance, bisa wannan dalili, ya halatta ga mai Azumi ya sha sanyin Iyakwandishin, don rage zafin rana. Ba wannan kawai ba, a dunqule, mutum na iya amfani da duk abin da zai taimaka masa ga gudanar da wannan ibada ko wata, a cikin nishadi da karsashi. Kai! An so ma ya yi haka.

Kuma duk wata wahala da mutum ke iya tsere wa a cikin sha'anin ibada, to Shari'a ba ta son ya saurara mata ko kadan. Amma duk wahalar da ba haka ba, kamar arwalla a lokacin hunturu, ko tafiya aikin Hajji, ko tattaki zuwa masallaci don Sallar jam'i a lokacin tsananin zafin rana, ko sanyi. Duk wadannan wahalhalu ne da ba za a iya kauce masu ba. Saboda haka ma har lada suke qara wa mutum ta musamman.

A kan haka ne Malam Ibnu Taimiyya ke cewa: ''Ya kamata musulmi su san cewa, ba nufin Allah ba ne, ya ga ana azabtar da rayuwa, ta hanyar dora mata wahalhalu , balle a ce a duk lokacin da wata ibada ta fi tsanani a kan mutum, a lokacin ne ya fi samun lada, kamar yadda jahilai da yawa ke zato. Ko alama ba haka abin yake ba.

Mutum na samun lada ne a kan aiki, gwargwadon yadda aikin nan yake da amfani, tare kuma da kasancewarsa abin da Allah da Manzonsa suka yi umurni da shi. Saboda haka duk aikin da aka fi biyar tafarkin Shari'a a cikinsa, to ya fi inganci ya kuma fi lada. Ba yawan aiki ko wuyarsa Allah ke dubi ba, a'a niyya dai. Allah shi ne mafi sani.''

Shari'a abu ce mai yalwa, ta kuma hukunta mana cewa, mafificin al'amari shi ne mafi sauqi. Amma tsananta wa kai a cikin sha'anin ibada, musamman Azumi, abu ne da ya saba wa koyarwar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama.

Kurkura Baki Da Shaqa Ruwa:

Haka kuma ya tabbata Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kan kurkure bakinsa, ya kuma shaqa ruwa a cikin halin Azumi, amma duk ba tare da ya tsananta a cikin yin hakan ba.

Laqidu dan Saburata Raliyallahu Anhu na cewa: ''Wata rana na ce wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama, ba ni labarin yadda ya kamata a yi arwalla. Sai ya ce: ''Ka kyautata ta ta hanyar tsetstsefe 'yan yatsunka, da kai matuqa a cikin shaqa ruwa, sai fa idan kana Azumi''.

Ka ga iyakar tsakaitawa kenan, a lokaci daya Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ya hori al'ummarsa da tsare tsafta, tare kuma da kiyaye alfarmar Azumi; wato ya ba wa kowane bangare nasa haqqi.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Thursday, June 18 @ 05:22:08 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"RAYUWAR ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA A CIKIN WATAN AZUMI 07" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: