Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Nazari kan ayoyin da suka yi magana kan azumin Ramadan (2)
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin Daga Salihu Ishak Makera

Nazari kan ayoyin da suka yi magana kan azumin Ramadan (2)

Kasancewa mai azumi yana neman kusanci da Allah ne da rokonSa shiriya da sauran alherai, sai Allah Ya nuna cewa Shi Makusanci ne ga masu kiranSa, amma da sharadin su nemi karbawarsa bayan sun yi imani da Shi. Akwai Hadisai da dama da suke da alaka da abin da ayar take magana, daya daga ciki shi ne Hadisin Abu Huraira (RA) da ya ce: ''Manzon Allah (SAW) ya ce: ''Lallai Allah Yana cewa: ''Ina inda bawaNa yake zatoNa, kuma ina tare da shi idan ya kiraNi.'' (Muslim ne ya ruwaito) 
Fa'idojin wannan aya sun hada da:

1. Shar'antawa da mustahabbancin yin addu'a. (Taisirul Karimur Rahman shafi na 69).
2. Kusancin Ubangiji ba ya lizimtar cudanya, a'a Makusanci ne a cikin daukaka.
3. Makaruhancin daga sauti a lokacin ibada, in ba ya ga talbiyya da kiran Sallah da ikama. (Aisarut Tafsir, Mujalladi na 1 shafi na 165).
4. Wajibcin amsawa da mika wuya ga umarnin Allah. (Jami'u Ahkamil kur'an Mujalladi na 2 shafi na 313)
5. Amsa kira da bin umarnin Allah yana gadar da shiriya da dacewa. (Taisirul Karimir Rahman shafi na 69).

Aya ta gaba kuma sai ta ce:

'' An halatta a gare ku, a daren azumi, yin jima'i zuwa ga matanku, su tufa ne a gare ku, ku ma tufa ne a gare su, Allah Ya sani, lallai ku kun kasance kuna yaudarar kanku. Saboda haka Ya karbi tubarku, kuma Ya yafe muku. To yanzu ku rungume su, kuma ku nemi abin da Allah Ya rubuta muku. Kuma ku ci ku sha har silili fari ya bayyana a gare ku daga silili baki daga alfijir, sannan ku cika azumi zuwa ga dare. Kuma kada ku rungume su alhali kuna masu I'itikafi a cikin masallatai. Wadannan iyakokin Allah ne: don haka kada ku kusance su, kamar haka ne Allah Yake bayyana ayoyinSa ga mutane: tsammaninsu, za su yi takawa. ''k:2''187)

Allah Mafi girma! Dubi yadda a ayar farko ya rufe ta da takawa, haka kuma dubi yadda ya rufe aya ta karshe da batun takawa bayan Ya yi magana kan abubuwan da aka halatta ga mai azumi da dare. Wannan yana nuna kashin bayan yin azumi shi ne a samu takawa. 

Fa'idojin da wannan aya take koyarwa, sun hada da:

1. Halaccin ci da sha da jima'i a dararen azumi bayan ya kasance haramtacce idan aka yi barci a baya. (Jami'ul Bayan, Mujalladi na 3 shafi na 464).
2. Lokacin azumi yana farawa ne daga ketowar alfijir zuwa faduwar rana. (Aljami'u Li'ahkamil kur'an, Mujalladi na 2 shafi na 319).
3. Ana son yin amfani da kinaya maimakon bayyanawa balo-balo a abin da akwai kunya a cikinsa. (Aljami'u Li'ahkamil kur'an Mujalladi na 2 shafi na 315) 
4. Shar'anta I'itikafi a cikin Ramadan da yankewa daga mutane domin yin ibada. Kuma mai I'itikafi bai halatta a gare shi ya ji dadi da matarsa har sai lokacin I'itikafinsa ya kare. (Tafsirul kur'anil Azim, Mujalladi na 1 shafi na 213).
5. Haramcin keta hurumomin shari'a da ketare haddodinta. (Tafsirul kur'anil Azim, Mujalladi na 1 shafi na 213)
6. Bayyana makasudin saukar da shari'o'i da sanya haddodi, wato takawa ga Allah Madaukaki. (Ruhul Ma'ani, Mujalladi na 2 shafi na 69).
 
 
 Posted By Aka Sanya A Thursday, June 18 @ 05:38:47 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"Nazari kan ayoyin da suka yi magana kan azumin Ramadan (2)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: