Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


NURUN ALA NUR. ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 0
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
Daga Dr. Mansur Sakkwato

NURUN ALA NUR. ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 01

Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi –

Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi'a.

GABATARWA

''Godiya ta tabbata ga Allah, godiya mai yawa, mai tsarki, mai albarka wadda ta cike sammai da qasa da duk abin da Allah ya so bayan su. Tsira da amincin Allah su tabbata ga zababben bawansa, cikamakin manzanninsa; annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa da duk wadanda suka bi su da kyautatawa har rana ta qarshe. Bayan haka:

Na yi wannan dan rubutu ne don in zayyana ma mai karatu wasu 'yan nazarce-nazarce da wasu 'yan tambayoyi da na yi ma kaina har suka ja ni zuwa ga gaskiya wacce ban taba tunanin – a can baya – zan iya janyuwa zuwa gare ta ba.

Rikici ne ba na wasa ba, kuma aiki ne ja; mutum ya bar abinda ya saba da shi kuma ya gaje shi daga iyaye da kakanni idan ya gane cewa gaskiya ita ce sabaninsa. Ba ni kadai abin ya shafa ba, da yawa wadanda suka qarar da rayuwarsu a wajen kare wata manufa ko tabbatar da wata aqida, kwatsam! Sai Allah ya ganar da su cewa ba a kan daidai suke ba. A nan ne mutum zai yi ta fama da rikici a tsakanin sa da zuciyarsa amma idan ya daure sai Allah ya yi ma sa gamon katar. A nan ne mutum zai gane cewa, riqo da rubabbiyar aqida don kawai son zama tare da 'yan uwa da dangi bai kamata ba. Idan mutum ya yi haka to, ya yi cinikin duna wanda ba shi da riba sai hasara. A maimakon haka kamata ya yi mutum ya yi riqo da gaskiya a lokacin da ta bayyana gare shi.''


Baban Khalifi Muhammad Al-Qadhibi

TUNA BAYA;

Tun da farko na tashi a gidanmu na tarar da iyayena masu tsananin kula da riqo da addinin Shi'a. Ban yi wayon sanin mahaifina ba sai dai kawuna wanda ya riqe ni tsakani da Allah bayan mutuwar mahaifin nawa.

Kawuna yana cikin shehunai masu rawani, kuma ya yi karatu a Hauza ta yankin Jadd Hafs a qasar Bahrain, bayan nan kuma ya samu qarin ilimi a babban birnin Qum na qasar Iran.

Ba zan manta yadda kawuna yake kula da mu yana ba mu tarbiyya ba, yana hana mu cudanya da bata gari don kada su gurnata mu. A ranar da ya ji ina cewa zan karanci ilimin kida a jami'a idan na gama makarantar sakandare bata ransa ya yi, sannan ya kira ni cikin lumana ya lurar da ni, ya ce, ka ga ni, sa'ad da nake yaro irinka ban samu mai dora ni a kan hanya ba.

Ya rinqa rarrashi na har ya canja min ra'ayi. Wataqila da yanzu ni wani shahararren makadi ne.Mahaifiyata ita kuma ba ta da aiki sai jiran lokutan bukukuwa wadanda ake yi akai-akai don raya addinin Shi'a.

Tana bugun gaba da shiga a cikin su tana ganin – ta haka – za ta samu falalar hidimar sayyidi Husaini. Sau da yawa takan je bukukuwan ko ba ta da lafiya.

In aka yi ma ta magana sai ta ce, ai shiga wannan sha'ani shi ne maganin ciwonta. Mahaifinta kuwa sana'arsa ita ce yin ganguma da ake kida da su a bukukuwan Ashura da sauran bukukuwa da makokai da ake yi a koda yaushe.

Wani abin da mai karatu zai so ya sani shi ne cewa, dukkan mu muna bin tafarkin shehun malami ayatullahi Al-Khu'i ne.A lokacin quruciya babu abin da yake ba ni sha'awa kamar in halarci makokin Haji Abbas a unguwar Hammam ta garin Manama. Idan lokacin ya yi za ka gan ni tun da safe na ridi tuta na shiga gaban jama'a.

Bayan da na girma kuma ina cikin masu bugun bayansu da sarqoqi idan ana wannan buki.

A makaranta ma babu abin da muke buqata kamar a ce yau ranar makoki ce ko wani buki daga cikin bukukuwan addini tun da yake ta nan ne muke samu mu dan shaqata. Ita kuma hukumar makaranta tana qarfafa mu sosai a kan halarta.

A nan ne dalibai maza da mata suke haduwa a yi ta rusa soyayya.A gidanmu na tarar da ana yawan alwashi. Misali, gwaggona da muke tare da ita ta kasance tana yawan bari (zubewar ciki).

Don haka sai ta yi alwashi ga Imam Ali cewa, idan Allah ya ba ta Da kuma ya raya shi za ta rinqa zuwa da shi wurin makokin Ashura na kowace shekara yana sanye da likkafani, kuma zai hau doki ana shafa ma sa jinin 'yan makoki da yake fita daga jikinsu a sanadiyyar dukan da suke yi ma kawunansu.

Ana haka kuwa sai Allah ya bai wa gwoggona da namiji aka sa ma sa suna Aqilu. Sun yi shekaru suna cika wannan alwashi da shi har sai bayan da ya girma ne ya qi amincewa da ci gaba da yin haka. Ya ce ma su ya bincika kuma ya gano yin alwashi ga wanin Allah bai halalta, kuma idan an yi ba dole ne a aiwatar ba. Ni ma dai na samu wata matsala mai kama da ta Aqilu.

Domin kuwa lokacin da nake yaro qarami na yi fama da ciwon wuya wanda ya sa aka yi mani tiyata ta farko ba ta yi ba, aka sake yin ta biyu. Abin ya tayar ma mahaifiyata hankali matuqa sai da ta je neman shawara wurin shehi ya ce ma ta, ta je ta yi alwashi a wata hubbare da ke Manama cikin yankin As-Saqiyya.

Ita kuma kamar yadda duk 'yan Shi'a suka qudurta ta dauka cewa qaburbura suna iya yin wani abu idan an buqace su ta irin wannan hanya.Wannan maganar sai da aka bijiro da ita bayan na canja sheqa zuwa tafarkin Sunna, suka ce wai na ci amanar Ahlulbaiti tun da su ne suka warkar da ni kuma ba domin su ba da yanzu wai, ina cikin marigaya!

Suka yi ta yi ma ni barazana cewa idan ban koma ma addinin Shi'a ba to duk abin da ya same ni in kuka da kaina. Cikin ikon Allah a yanzu wannan hubbaren an rusa ta don an gano cewa babu qabarin kowa a cikin ta, shirme ne kawai irin na jahilai. Cigaba a darasi na biyu s Hadisinmu Na Yau. Sada zumunta
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 20 @ 18:59:16 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"NURUN ALA NUR. ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 0" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: