Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Salihu Makera
 
 Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
 
 Na Abdullahi bin Muhammad bin Abdul'Aziz bin Humaid Fassarar Imam Ahmad Adam Kutubi
 
 Gabatarwa:
 
 Duk da cewa maniyyata aikin Hajjin bana na daf da fara tashi, muna ganin ba mu makarab ba, idan muka gabatar da wani abu kan wannan rukuni na Musulunci mai girma. Imama Ahmad Adam Kutubi ne ya aiko mana da wannan rubutu wanda ya fassara daga littafin Shehin Malami Abdullahi bin Muhammad bin Abdul'aziz Humaid daya daga cikin limaman Ka'aba:
 
 Tambaya: Shin wajibi ne ga mai iko duk shekara sai ya yi aikin Hajji? Ko kuwa sau daya ne yake wajibi?
 
 Amsa: Ba dole ba ne sai an yi duk shekara, na wajibi sau daya ne a rayuwa. Koda kuwa mutum yana da iko, baya zama dole a kansa, kamar yadda ya zo a cikin Hadisai da dama cewa Manzon Allah (SAW) ya tara. Mutane ya yi musu Huduba ya kwadaitar da su kan aikin Hajji, sai wani Sahabi mai suna Akara'u dan Habis ya mike ya ce: Ya Ma'aikin Allah shin duk shekara sai an yi? Sai ya ce: ''A'a da na ce eh da sai ya zama wajibi, sau daya ake aikin Hajji.''

Tambaya: Wanda ya zo don yin Umara shin dole ne sai ya yi Hajjin wannan Shekara? Saboda muna jin Mutane suna fadar hakan shin gaske ne?
 
 Amsa: Wannan kuskure ne, babu wanda ya fadi hakan cikin Malaman Musulunci.
 
 Tambaya: Shin ya halatta ga yaran da ba su kai shekara bakwai ba su yi dawafi tare da mahaifansu?
 
 Amsa: Ya halatta su yi haramar Hajji ko ta Umara, ko da ba su kai shekaru bakwai ba, kamar yadda ya zo a kissar matar nan Khas'imiyya wacce ta dauko karamin yaro da ke cikin tsumman goyo ta ce: ''Ya Ma'iakin Allah! Shin wannan zai iya yin Hajji? Ya ce: ''kwarai kuwa amma ladan naki ne.'' Ta nan aka gane cewa Umarar yaron da bai kai shekaru bakwai ba ta halatta, kuma ya iya yin Hajji da dawafi amma a matsayin nafila.
 
 Tambaya: Mace ce take da 'ya'ya 'yan shekaru tara zuwa ashirin, kuma tana da miji ya yi Hajji, amma ita ba ta yi ba, tana kuma da da balagagge, shin Hajji ya hau kanta?
 
 Amsa: Na'am idan tana da iko, tana da dukiya za ta iya zuwa Makka ta dawo ba tare da bashi ba, ba tare da rokon mutane ba, Hajji ya wajaba a kanta a kowane hali, danta zai iyi tafiya da ita Hajjin, amma idan talaka ce Hajji bai hau kanta ba, saboda Allah (SWT) Yana cewa: ''Allah Ya wajabta aikin Hajja a kan mutane ga wanda ya samu iko.'' (Ali Imran: 97). Iko shi ne guzuri da abin hawa, a zamanin yanzu kuma guziri da kudin jirgi, idan kuma ba ta da komai to Allah ba Ya dora wa mutum abin da ba zai iya ba, wannan ana magana ne a kan Hajji na farillah, (balle na nafila).
 
 Tambaya: Shin wajibi ne sai miji ya yi Hajji ko Umara da matarsa?
 
 Amsa: Ya kamata ya yi Hajji da ita, ya kyautata mata amma babu batun dole, ba dole ne sai ya yi Hajji ko Umara da ita ba, kawai dai kyautatawa ce daga gare shi, ya kamata ya yi hakan, amma idan bai yi ba, ba ya da wani laifi.
 
 Tambaya: Mene ne hukuncin wanda ya yi Hajji ko Umara ta hanyar kudin giya, saboda ba ya da wasu?
 
 Amsa: Abu ne sananne cewa Annabi (SAW) ya yi bayani a kan wannan tamabayar inda yake cewa: ''Hakika Allah idan ya haramta abu sai ya haramta cin kudinsa.'' Shin giya haramun ce? Amsar ita ce ‘Eh' babu tantama cewar haramun ce. Sai mu ce matukar dai haramun ce, to kudinta ma haramun ne saboda Annabi (SAW) yana cewa ''Allah idan Ya haramta abu sai ya haramta kudinsa'' don haka cin kudin giya ko amfani da su bai halatta ba, kamar yadda mushe yake haram bai halatta a yi amfani da nama ko kitsansa ba.
 
 A takaice: cin kudin giya haramun ne, idan hakan ta faru dole ka tuba ka yi istigfari, idan ka yi tuba na gaskiya ana sa ran Allah zai yi maka afuwa Ya gafarta maka, shi kuwa tuba yana da sharudda uku:
 
 - Na farko: Yin Nadama kan abin da aka aikata.
 
 - Na Biyu: Ka kudurce cewa ba za ka kuma sake yi ba.
 
 - Na Uku: Ka yi bakin ciki kan abin da ka aikata, ka kuma nisanci aikata makamantansa.
 
 Tambaya: Ni ma'aikacin gwamnati ne, amma tsawon shekara ashirin ban yi aikin Hajji ba, yanzu kuma aiki ya yi min yawa ba zai yiwu in bar wajen aikina ba, shin zan iya wakilta wani ya yi min aikin Hajji?
 
 Amsa: Matukar dai kana da karfi kuma za ka iya yin aikin Hajji, kamata ya yi ka nemi izini daga wajen shugabanninka, ka fada musu cewa har yanzu ba ka yi Hajjin wajibi ba, babu shakka za su ba ka dama sai su sa wani ya kula da aikinka. Saboda Hajjin wajibi dole ne ga mai iko, don haka bai halatta ka aiki wani ya yi maka ba, bayan kana da ikon yi.
 
 Tambaya: Ina daukar nauyin Hajjin mahaifana daga garin Riyad duk shekara ina kashe sama da Riyal dubu uku don a yi musu Hajji. Sai na samu wani mutum a Makka zai yi musu Hajji da Umara a Riyal dubu biyu, shin hakan ya halatta kuma wane ne ya fi?
 
 Amsa: Idan a Riyad din ka samu mutumin kirki mai tsoron Allah da zai yi cikakken Hajji, ina gani kamar zai fi saboda abin da aka fi bukata shi ne mutumin kirki nagari, ya karbi abin da yake ganin zai ishe shi har ya gama aikin Hajjinsa, ina ganin babu laifi, kuma Allah zai karba ya ba ka lada.
 
 Tambaya: Na yi aikin Hajjina kafin in balaga bayan kuma na balaga sai na yi wa wasu Hajji har sau biyu a jere, shin Hajjin da na yi musu ya yi, tare da cewa na yi nawa ne kafin in balaga?
 
 Amsa: Hajjinka da ka yi kafin ka balaga wannan nafila ne, wanda kuma bayan ka balaga ka yi wa mutum biyu to, ba ta yi ba, sai dai in nasu na farko ya zama naka kamar yadda yake a Mazhabar Hambaliyya da wasunsu cewa: Idan Mutum ya yi wa wani Hajji kafin ya yi wa kansa, to yana mazaunin nasa; koda kuwa ya yi niyyar yi wa wancan din. Don haka na farkon naka ne kai kanka, na biyu kuma na wanda ka yi niyyar yi wa ne. Ya zo a kissar Sahabin nan mai suna Shubramata cewa: ''Annabi (SAW) ya ji wani mutum yana cewa ''AmsawarKa wannan Hajjin Shubramarata ne!'' Annabi (SAW) ya ce: ''Waye Shubramata?'' Ya ce dan uwana ne.'' Sai Annabi (SAW) ya ce: ''Shin kai ka yi wa kanka Hajjin ne?'' Ya ce: ''A'a,'' Annabi (SAW)
 
 ya ce : ''Ka fara yi wa kanka Hajjin tukuna, sannan ka yi wa Shubramata.'' Duk da cewa lokacin da zai yi harama ya yi ne da niyyar dan uwansa, amma Annabi (SAW). bai ce ya sake harama ba, sai ya sa shi kawai ya canja niyya. Malamai suka ce wannan yana nuna idan mutum ya yi wa wani Hajji bayan shi bai yi ba, to nasa ne.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 20 @ 19:24:10 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: