Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


KOWA YA SHUKA ALHERI ZAI GA ALHERI
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji Daga Sheikh Aliyu Said Gamawa

KOWA YA SHUKA ALHERI ZAI GA ALHERI

Alheri danko ne baya faduwa kasa banza, yana da kyau kowa ya natsu tsam yaga shin a rayuwata wani alheri na taba shukawa don kaina da iyalaina da sauran jama'a masu zuwa bayana?Akwai hanyoyi da yawa da alherin ka zai kai har ga wanin ka tun kana raye da bayan ka koma ga Allah, kai har ma sauran dabbobi, kwari, tsuntsaye da sauran halittun Allah da ke rayuwa a doron kasa.Ina bamu shawara mu yi tanadin samar da itatuwan dashe don mu dawo da bishiyoyi a gidajen mu, garuruwan mu, da dazuzzukan mu.Anan kowa nada damar bada gudumawa a nasa matakin ta dayan hanyoyi hudu:


1. Kati tanadi na musamman na dan itace, ka dasa ka reneshi a hankali in ya girma aje a dasa.

2. Ka sayi adadi mai yawa na bishiyoyi ka rabawa al'umma su dasa, ko aje gonaki da cikin daji a dasa cikin damana.

. A yi amfani da duk wata dama ta shugabanci a samar da irin itatuwan dasawa a rabawa al'umma, kuma a dasa a duk inda ya dace don raya al'ummar mu.

4. Kayi tanadin irin bishiyoyi daban danab kaje ka watsa a cikin daji da fatan a hankali ruwan damana zai fitar dasu har su girma.Hakika kyautatuwar muhalli na daga cikin hanyoyin samun rayuwa mai dadi cikin ni'imar dausayi da samun albarkatun kasa da kare kwararowar hamada da rage saurin kafewar mashayar dabbobi a daji.

Pls yana da kyau mu dauki matakin bai daya na dasa bishiyoyi a gidaje da gonakin mu, sannan hukumomi su taimaka mana wajen samar da isassun irin bishiyoyi a dasa mana su a dazuzzukan mu da muhallan mu.

Tabbas akwai alheri mai yawa cikin samar da jerin bishiyoyi a kusa da jama'a, da bakin manyan titunan mu, da kusa da manyan rafuka, da gabar koguna da cikin tabkunan mu don su taimaka wajen dadewar ruwan bai kafe ba a daji don amfanin mu da dabbobin mu.

'Yan uwa munyi sakaci fa, kuma muna yiwa kan mu illa ta hanyar sare bishiyoyi ba dasawa, muna karya dokar hukuma, kuma muna kusanto da hamada zuwa muhallan mu da kan mu, yanzu fa duk dazuzzukan mu sun zama fayau kamar tsakiyar gari, har namun daji da dabbobin mu sun shiga wahalar rayuwa na rashin abinci da abin sha, 'yan uwan mu mazauna daji da masu sana'ar kiwo, da 'yan farauta, da masu suu na kifi, da masana masu nemo magani daga itatuwa duk mun durkusar da su sun koma laluben yadda zasu dora targaden da rashin bishiyoyi da bushewar daji yayi mana.

Tarihi ya nuna cewa iyayen mu a can baya sun mana tanadin alheri wajen dasa bishiyoyi a gida da daji don amfanin mu masu zuwa bayan su, sai yau gashi mu kuma mun sare shukan da sukayi mana, dazukan sun bushe karaf tun akan idon mu, to yaya na bayan mu masu zuwa, pls wani tanadi muka yi musu? Ina fatan mu yiwa kan fada, mu dawo da dabi'ar samarwa kan mu da dazukan mu isassun bishiyoyi.

Mu sani fa duk wanda ya dasa bishiya kuma yayi mata hidimar kulawa da bayin ruwa to tabbas yana da ladan rayuwar ta, da ladan wanda yasha inuwa, ko yaci 'ya 'yan ituwan ta, ko aka amfana da iccen wajen magani ko duk abinda ya dace. Dasa bishiya sadakace mai gudana da zaka na samun lada tun kana raye da bayan ka koma ga Allah. Dan uwa da za'a baka zabin aiki na karshe a rayuwar ka yana da kyau ka zabi a baka dama ka dasa bishiya don yawan ladan wannan aiki.

Yana daga hanyoyin raya al'umma ta yau da masu zuwa bayan mu muyiwa kanmu gata da dasa bishiyoyi don dawo da ni'imar dausayin kasar mu, kyautata muhallan mu, habaka tattalin arzikin mu da yiwa na bayan mu tanadin alheri. Allah ya bada iko, amin
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, December 02 @ 07:47:17 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"KOWA YA SHUKA ALHERI ZAI GA ALHERI" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: