Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 04
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin Daga Dr. Mansur Sakkwato 

NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 04

Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – 

Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi'a.

Cigaba ME YA RABA NI DA ADDININ SHI'A?

3. TUFKA DA WARWARA A CIKIN ADDININ SHI'A .. Muna kan bayani akan makokin Husaini Alaihis Salam da tunka da warwarar malaman shi'a a cikinsa...

v Majlisi ya riwaito daga Ali Alaihis Salam cewa, lokacin da Allah ya karbi ran Ibrahim dan manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam, manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam ya umurce ni in yi ma sa wanka in sa ma sa likkafani da turare, sannan ya ce in dauko shi zuwa Baqi'a in da ya yi ma sa sallah.

A lokacin da ya gan shi a kafe sai manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam ya fashe da kuka.

Mutane kuwa duk sai suka yi ta kuka har muryoyinsu suka daukaka mazansu da mata. A nan ne sai manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam ya hane su hani mai tsanani. Ya ce, ''idanu suna kuka, zuciya tana damuwa amma ba za mu furta kome ba sai wanda yake yardar da Allah madaukakin sarki. Lalle, mun shiga damuwa da rashin ka, lalle muna cikin baqin ciki..''.

Dubi yadda lamari ya canja daga zaman makoki na cikin ayyukan jahiliyya – kamar yadda manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam da sayyidi Ali Radhiyallahu Anhu suka fada. A yanzu sai aka mayar da makoki cikin alamomin addini! Saboda hujjojin da suka hana makoki sun yi yawa kuma sun zama qarara Dusi da Ibn Hamza suka bayyana haramcinsa.

Dusi ma cewa ya yi malaman zamaninsa duk sun hadu a kan haramcin sa.

Haka kuma riwayoyi sun bayyana cewa, marin fuska da dukan qirji na cikin bidi'oin da Allah da manzo ba su yarda da su ba bale kuma imamai.

Imam Al-Baqir Alaihis Salam yana cewa, mafi tsananin raki shi ne hargowa da kiran wayyo Allah da marin fuska da dukan qirji da cire gashin kai. Kuma duk wanda ya yi irin wannan to, bai yi haquri ba, sannan ya kauce ma godaben shiriya''.

Sai kuma riwayar da aka karbo daga sayyidi Husaini Alaihis Salam a lokacin da yake wasici ga 'yar uwarsa Zainab yana cewa:

Ya ke yar uwata! Ki ji tsoron Allah. Ki yi makoki irin wanda Allah ya yarda da shi. Ki sani duk halittun da ke bisa doron qasa za su mutu, na sama ma ba za a bar su ba. Ko wane mai rai sai ya dandani mutuwa in ban da ubangiji kadaitacce mahalicci, wanda ya qaga halittar bayi ya hukunta ma su mutuwa da tashi a bayan ta cikin ikonsa. Ki sani mahaifana da dan uwana – Al-Hasan – duk sun fi ni.

Kuma duk wanda ya rasa wani abin qaunarsa ya tuna rashin da muka yi wa manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam.

Sa'an nan ya qara ma ta da cewa:

Ya ke yar uwata! Ina hada ki da Allah, idan na mutu kada ki yaga tufa, kada ki mari fuska, kada ki yi ihu ko ki ce wayyo Allah.

Wannan ne ya sa Muhammad dan Makki Al-Amuli wanda aka fi sani da As-Shahid Al-Awwal ya cirato daga Dusi cewa, mari da yanka jiki da cirar gashi duk haramun ne saboda suna nuna qin yarda da qaddara da fushi da yin Allah. Haka ya kawo shi a cikin Al-Mabsud.

Sanya baqaqen kaya shi ma laifi ne kamar yadda zancen sayyidi Ali Alaihis Salam yake nunawa in da ya ce: ''Kada ku sanya baqaqen tufa domin irin suturar Fir'auna ce.''

To, ka ji irin dalilan da suka ta da hankalina a kan abin da na tashi na tarar ana yi kuma aka koya mana a ranakun makoki wanda a da muka dauka cewa ibada ce mai girman lada. Sai ga shi da muka yi karatu mun gano cewa wata bidi'ah ce da take hannun riga da tafarkin manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam da iyalan gidansa.

A haduwa ta gaba za mu ji wani sababin na gaba da ya raba sheikh da addinin shi'a!
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, December 02 @ 07:57:14 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 04" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: