Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 05
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin Daga Dr. Mansur Sakkwato 

NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 05

Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – 

Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi'a.

TSAFI A ADDININ SHI'AH:

Akwai wani shahararren malami a yankinmu na Qudhaibiyya wanda ya yi fice wajen magance matsalolin marasa lafiya da warware matsalolin mutane ta hanyar karanta Alqur'ani da addu'oi. Mutane suna ganin sa a matsayin malamin kirki mai yawan karamomi. A lokacin da na koma tafarkin Sunna sai aka kai ma sa qara ta ana neman ya yi wani abu a kan haka. Da farko sai ya neme ni cikin lalama da rarrashi yana nuna min taren sa da mahaifina sannan ya kwance ma ni jakar ilimin da yake taqama da shi in da ya bude Alqur'ani kai tsaye ya dan ja wasu 'yan addu'oi sannan ya ba ni ya ce in karanta. Sai ga ayar da a cewar sa wai tana umurni na da in yi gaggawa in koma Shi'a. Ya ce, to ka gani Allah yana son ka da rahama da komawa kan tafarkin gaskiya. Don haka, wannan aya a yau za ta rinqa bin ka duk in da ka shiga. Abin mamakin da ya biyo baya shi ne, a ran nan duk in da na shiga sai na ji ana karanta wannan aya. Tun ba mu rabu da shi ba aka buda Radio sai ga ta ana karantawa.

Da na je gida kuma ina buda Talabijin haka. Da abin ya ba ni mamaki sai na dauko Alqur'ani na buda, kwatsam sai idona suka fada a kan ta. A gaskiya wannan siddabaru na sa ya so ya rikita ni matuqa har sai da na kasa bacci a wannan dare ina tunani. Daga bisani sai na ji ana yadawa cewa, wannan boka ya ba da busharar zan koma addinin Shi'a sai na ce a raina ''Kifi na ganin ka mai jar koma''! Da Allah ya tashi tona asirinsa sai ya bayyana ma ni jahilcinsa baro-baro in da na yi ma sa tambayoyi da suka rikitar da shi a gaban jama'a kuma ya kasa amsawa. Daga qarshe sai da ya nemi mararraba da ni bayan kuwa a da ya matsa ma ni lamba ba dare ba rana. Allah ya yi gaskiya da ya ce:

''Masihirci ba zai yi rabo ba a duk in da ya je.''

Suratu Daha: 69. Da kuma in da buwayayyen sarkin ya ce: ''Lalle makircin Shaidan ya kasance mai rauni.'' Suratun Nisa':76.

Irin wadannan mutane sai su ba ka mamaki. Me ya makantar da su daga ayoyin Allah da hadisan manzon Allah qarara da suka hana sihiri, suka kafirta mai yin sa? Don me sai sun yi amfani da sihiri har wajen kira zuwa ga abin da suka dauka shi ne musulunci? Babu wata hujja da za a gamsar da wanda ya yi ridda daga addinin Shi'a sai ayi amfani da sihiri don jawo hankalinsa?! Ga fa riwayoyi nan birjik a littafanmu ma su nuna haramci da hatsarin wannan abu.

Annabi Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam ya ce, ''Ku nisanci ababe bakwai masu halakarwa. Na farkon su Shirka, na biyu Sihiri''.

Haka kuma an karbo daga Ja'afar As- Sadiq Alaihis Salam daga kakansa Ali Alaihis Salam cewa, duk wanda ya koyi sihiri kadan ko mai yawa to, ya kafirta.

Har wayau daga sayyidi Ali Alaihis Salam yana cewa, ''Duk wanda ya je wajen mai duba ya tambaye shi kuma ya gaskata shi to, ya kafirta da abin da aka saukar zuwa ga annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam.''

TA'ASSUBANCIN 'YAN SHI'A:

Ta'assubanci da ra'ayin riqau wasu halaye ne da ke sa mutum ya yi abin da bai dace ba. Ba zan taba mantawa da wasu ababe biyu masu nuna wannan ba. Na farkon ya faru ne a kaina. Dayan kuma a kan wani dan qaramin yaro da bai ko isa yin magana ba tukuna.

Bayan da labari ya yadu cewa, na koma Ahlussunna wata rana na hadu da wata tsohuwa daga cikin jama'armu da ake kiran ta Mamar Ibrahim. Na yi ma ta gaisuwar girmamawa kamar yadda aka saba har ma na karvbi kayan da take auke da su don in taimaka ma ta. Bayan mun yi gaisuwar arziki sai ta tambaye ni, daga ina na fito? Na nuna ma ta masallaci cewa, daga wurin salla na fito. Kawai sai na ga ta fusata, ta tofa yawu a fuskata tana la'anta ta tana yi ma ni baqar addu'a, wai daman ta ji labarin na karkace na koma Sunna amma da farko ba ta yarda cewa gaskiya ne ba!

Labari na biyu kuwa wani dan qaramin yaro ne mai suna Umar da kakarsa ta je da shi wajen makoki, ya je yana wasa sai ya yi tuntube ya fadi. A garin rarrashinsa da ba shi haquri wata mata ta zo tana shafa kansa tana ce ma sa ''sannu. Ya sunanka?'' shi kuma yana fadin ''Umal'' don bai iya fadin sunan ba. Da ta yawaita tambayar sa kuma ba ta gane amsar da yake fadi ba sai kakarsa ta ce ''ya gaya ma ki sunansa Umar''! Ai kuwa jin haka kawai sai matar nan ta wuntsilar da shi tana la'antar sa tana cewa, tafi can! Allah ya la'ane ka, ya la'ani Umar da wanda ya sa maka suna Umar da duk wanda ma ya kira dansa da suna Umar. Kakar yaron sai ta zura ido tana ta kallon ikon Allah!.

Cigaba a darasi na shida
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, December 02 @ 07:58:19 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"NURUN ALA NUR ''BAN SAKI AHLULBAITI BA NA KAMA SAHABBAI'' 05" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: