Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
[ Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai ]

·Siyasa da matsayin malamai a Musulunci (1)
·Matsayin sada zumunta a Musulunci
·Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
·Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
·Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
·Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
·Adabin Gargajiya
·Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
·Matsara Wasu Yan Bidi'ah Da Wasu Kafurai Ta Yi Matukar Kama Game Da Khawaar

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Na Abdullahi bin Muhammad bin Abdul'Aziz bin Humaid Fassarar Imam Ahmad Adam Kutubi

Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)

Tambaya: Idan muka zo daga garinmu muka yi Umara, bayan mun huta sai muke so mu sake yin wata Umarar alhalin muna cikin Makka, shin a gidajammu na Makka za mu yi Harama ko a Tan'im ko kuwa a wajen Mikatimmu na asali?

Amsa: Maimaita Umara a lokaci guda bai halatta ba, sai dai ku yawaita dawafi da Sallah da addu'a, a maimakon maimaita Umara, mutukar ka zo daga garinku ka yi Umara daya ta Ramadana ta isar maka.

Amma idan ka zo ka yi Umara ba ta Ramadana ba, sai ka so ka zauna ka samu ta Ramadana, babu laifi kan hakan, sai dai ba za ka yi Harama daga gidanka ba, sai ka yi Harama daga Tan'im ko Ja'aranata, ko daga Arafa, wato ka fita bayan gari ka sami tafiyar wasu 'yan milamilai, amma wajen da ya fi maka kusa shi ne Tan'im, ka yi Haramarka daga can ka zo ka yi Umara. Wannan muna magana ne idan dama ba ka zo don yin Umara Ramadana ba ce. A fahimta idan ta Ramadana ce ba za a sake yin wata ba, domin Sahabbai ba sa maimaita Umara sai dai su yi ta dawafi suna Sallah suna addu'o'i da karanta Alkur'ani.

Tambaya: Shin wanda ba a kewayen kasar Makka yake ba, zai zo a jirgi ya halatta ya yi Harama a cikin jirgin idan an zo daidai inda Mikati yake?

Amsa: kwarai ya halatta idan ya zo daidai inda Mikati ya ke a yi Harama, sai dai dole ne, sai ya yi wanka tun a garinsu idan ya zo saitin Mikatin sai ya yi niyya ya kama fadin Labbaika, amma kamata ya yi ya tube kayansa ya sanya Hirami, da ya zo saitin wajen sai ya yi niyya, hakan ma shi ne ya fi, domin idan ya ce sai ya zo wajen zai yi komai, to kafin ya farga jirgi ya yi tafiya mai nisan da ya wuce wajen Mikatin.

Tambaya: To, idan kuma mutum ya yi niyya kafin a zo wajen Mikati fa?

Amsa: Hakan ya halatta sai dai ba a so, amma in ya yi niyyar ce don tsoron kada a wuce bai sani ba wannan babu komai.

Tambaya: Idan mutum ya taho ta Gabas zai zo Makka don Umara a ina zai dau Harama?

Amsa: Zai dauki Harama ne idan ya zo saitin Mikati, idan kuma a jirgi yake sai ya yi wanka a kasarsu ko a Riyad ko ma dai a ina ne, abin nufi shi ne : a yi wanka a tsabtace jiki a sanya turare Sunnah ne, idan ka hau jirgi in an kusanci Mikati sai ka sanya harami, da an zo inda Mikati yake sai ka yi niyya ka fara Talbiyya (fadin Labbaika…..), idan ma ka yi niyyar kafin a karaso Mikati don gudun kada a wuce saboda saurin jirgi wannan babu komai. Sayyidina Umar (RA) yakan ce da wadanda ba su wuce ta wajen Mikati ba, cewa: ''Ku duba ku kardadanci inda yake a kan hanyarku.'' Buhari ne ya rawaito.

Tambaya: Mun yi niyyar yin Umara daga gida inda ba kasar Sa'udiyya ba, da muka zo filin jirgin Zaharan sai muka yi Harama, daya daga cikinmu kuwa tun a jirgi ya yi Harama, wasu kuma sai da aka sauka a filin jirgi, amma ba mu yi raka'a biyun da ake yi in za a yi Harama ba, mene ne matsayin hakan?

Amsa: Babu laifi domin raka'a biyun da ake yi in za a yi Harama ba tilas ba ne, idan ka yi su, ya fi kyau, in kuwa ba ka yi ba, ba ka da wani laifi, haramarka ta yi, kuma da wanda ya yi Harama tun a cikin jirgi da wanda sai da a ka zo filin jirgi ya yi duk haramarsu ta yi, muna fata Allah Ya karba.

Tambaya: Ni dalibi ne dan shekara 21, yau kwanana uku da zuwa daga Amurka, na yi yawo a jirgi daga nan zuwa can har na iso Jiddah ba ni da Harami, da yamma na tafi Makka a gajiye da gari ya waye sai na tafi da'ifa don in dauki Harama a can mene ne hukuncin hakan ?

Amsa: Babu laifi abin da ka aikata ka yi daidai, matukar cewa ka zo ne don yin Umara to ka tafi inda Mikatinka yake shi ne abin da shari'a ta ce, amma da a ce zuwan da ka yi ba ka zo ne don yin Umara tun asali ba, sai bayan da ka isa Makka sannan ka yi niyyar yin Umara da sai ka yi Haramarka a Tan'im, Umararka ta yi muna fatan Allah Ya karba.

Tambaya: Mutanen gida daya ne suka sauka a Mina amma ba su yi Harama ba, mutum biyu a cikinsu suka tafi Makka don samar musu masauki, daga baya suka dawo Mina suka je gidan wanka suka yi wanka suka yi Harama, ya ya hukuncin wadancan mutum biyun yake inda suka shiga Makka ba su yi  Harama ba, sannan suka dawo Mina suka yi Harama a can?

Amsa: Wato ke nan sun koma wajen da ya kamata a ce daga can suka yiwo Harama, babu komai kan hakan kuma hakan ma da suka yi shi ne abin da ya fi dacewa
Tambaya: Mace ce ta zo Makka ta wuce Mikati ba tare da niyyar shiga Harama ba, saboda ba ta da isasshiyar lafiya, yanzu kuma tana Makka, a ina ya kamata ta yi Harama don yin Umara?

Amsa: Matukar cewa ba ta shigo da niyyar Umara ba, wata larurar ce ta kawo ta, to babu komai a kanta, idan kuma daga baya tayi niyyar yin Umara, sai ta yi haramarta a Tan'im, amma idan tun farko Umara ce ta kawo ta, to a baya mun fadi cewa dole sai ta dawo inda Mikati yake ta yi Harama, idan kuwa ta yi Harama daga Makka to sai ta yi yanka.

Tambaya: Mene ne hukuncin wuce Mikati ba tare da Harama ba?

Amsa: Hakan ya halatta, matukar cewa ba ka zo ne da niyyar yanka ba, ya halatta ka shiga Makka ba tare da Harama ba, idan ka zo ne ba da niyyar Umara ko Hajji ba, kawai dai ka zo ne don wani dalili naka kamar neman ilimi, ko duba mara lafiya, ko kasuwanci, kai ko ma a ce hanya ce ta biyo da kai, wannan babu komai a kanka.

Wanda dole sai ya shiga da Harama shi ne wanda ya zo don aikin Hajji ko Umara, idan ya wuce ba tare da ya yi Harama ba, to sai ya zub da jinni, ma'ana sai ya yi yanka.
Tambaya: Ni mutumin kasar Saudiyya ne ina aiki a kasashan waje, a watan azumi na zo, iyalaina suna Jiddah, na fara sauka a wajensu na yi kwana uku, sannan daga baya na yi Haramar yin Umara, shin ina da laifi?

Amsa: Wannan zuwan da kai ka zo ne don iyalanka, sai bayan ka je gida sannan ka yi niyyar yin Umara, yin haka babu laifi, sai ka yi Harama a Jiddah kamar yadda 'yan cikin Jiddah za su yi.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, December 02 @ 08:03:04 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Zababbun tambayoyi kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: