Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Maraba Da Manzon Rahama (2)
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Muhammad Habibullah Muhammad Shakidiy

Maraba Da Manzon Rahama (1)

karashen Hadisin ya nuna dukkansu Allah Ya halaka su daidai da daidai da cututtuka daban-daban, wasu daga cikinsu ma ba a garuruwansu ba.

To sai dai ya ku bayin Allah! Mene ne matsayinmu a yau? Wajibi ne mu tambayi kawunanmu: Shin muna son Manzon Allah (SAW) so na gaskiya, ko kuwa muna fada ne kawai a baki? Manzon Allah (SAW) yana cewa: ''dayanku ba ya zama mai imani, har sai na kasance mafi soyuwa a gare shi daga mahaifinsa da dansa da dukkan mutane.'' Kuma Umar bin Khaddabi (RA) ya taba cewa: ''Ya Manzon Allah! Wallahi kai ne mafi soyuwa a gare ni baya ga raina. Sai Annabi (SAW) ya ce: ''Ba haka ya kamata ba. Na rantse da wanda raina ke hannunSa, (ba za ka zamo mai imani ba) sai na kasance mafi soyuwa a wurinka daga ranka.'' Sai Umar ya ce: ''Lallai kai a yanzu wallahi kai ne mafi soyuwa a wurina daga raina. Sai Annabi (SAW) ya ce: ''Yanzu ne (ka yi imani) ya Umar.''

Mu tuna Abubakar Siddik (RA) wanda ya rika kukan farin ciki lokacin da ya ji cewa shi ne abokin tafiyar Manzon Allah (SAW) a yayin hijirarsa. A kan hanyarsu ta hijira idan ya tuna za a kawo hari ta gaba, sai ya koma gabansa (SAW), idan kuma ya tuna za a biyo su ta baya, sai ya koma bayan Manzon Allah (SAW), har suka isa Madina yana mai fansar Annabi (SAW) da ransa!

Sannan mu tuna Nusaiba bintu Ka'ab Al-Maziniyya Ummu Ammara (RA), mace ce da ta dauki takobi tana kare Manzon Allah (SAW) a lokacin da mazaje suka guje daga gare shi. Ya taba ce mata: ''Tambaye ni abin da kike so Ya Ummu Ammara.'' Sai ta ce: ''Ina rokonka kasancewa makwasbciyarka a Aljanna da sonka a duniya da sonka a Lahira.''

Sannan da aka kammala yakin Uhudu sojojin Annabi (SAW) sun wuce ta wurin wata mace a hanyarsu ta dawowa Madina alhali an kashe mijinta da dan uwanta da mahaifinta, amma da aka yi mata ta'aziyya sai ta ce: ''Me ya samu Annabi (SAW)? Suka ce ba komai sai alheri ya ummi wane! Yana nan lafiya bisa godiyar Allah kamar yadda kike so.'' Sai ta ce: ''Ku nuna min shi in gan shi. Sai aka yi mata ishara zuwa gare shi, a lokacin da ta gan shi sai ta ce: ''Duk wata musiba a bayanka (in ba ta shafe ka ba), karama ce!''

Kuma lokacin da kuraishawa suka aika Urwatu bin Mas'ud As-Sakafiy (RA) lokacin yana mushiriki a lokacin Sulhun Hudaibiyya, da ya ga irin son da sahabbai suke masa (SAW) ya koma zuwa ga kuraishawan ya ce musu: ''Ya ku mutanena! Wallahi hakika na bakunci sarakuna na bakunci kaisar da Kisra da Najjashi, wallahi ban ga wani sarki ko shugaba daya da mutanensa suke girmama shi kamar yadda sahabban Muhammad suke yi ga Muhammadu ba. Wallahi bai tofar da kakinsa face ya fada a tafin hannun wani namiji daga cikinsu ya shafe shi a fuskarsa da jikinsa. Idan ya umarce su sai su yi gaggawar aiki da umarnin. Idan yana alwala kamar za su yi fada kan neman ruwan alwalarsa. Idan yana magana sukan yi shiru, kuma ba su iya daga ido su kalle shi saboda girmamawa gare shi.''

Wannan shi ne son sahabbai ga Manzon Allah (SAW). Shin mu muna son Manzon Allah (SAW) ko dai al'amarin ya tsaya ne a da'awar baka kawai? Shin muna girmama shi? Shin muna yada sunnarsa? Shin muna ladabtuwa da ladubbansa? Shin muna koyi da shiriyarsa? ''Lallai Mu, Mun aike ka, kana mai shaida, kuma mai bayar da bushara kuma mai gargadi. Domin ku yi imani da Allah da ManzonSa, kuma ku girmama shi, kuma ku tsarkake Shi (Allah) safiya da maraice.'' (k:48:8-9).

Allah Ya yi min albarka da ku cikin bin Alkur'ani Mai girma. Kuma Ya amfanar da ni da ku da abin da ke cikinsa na ayoyi da Ambato mai hikima. Ina fadin wannan magana tawa, ina mai neman gafarar Allah a gare ni da ku da sauran Musulmi daga dukkan zunubi, ku nemi gafararSa, lallai ne Shi, Shi ne Mai gafara Mai jinkai.

Huduba ta Biyu:

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su kara tabbata a kan mafi girman Annabawa da Manzanni.

Bayan haka, ya ku bayin Allah! Son Annabi (SAW) akida ce da dukkan Musulmi suka hadu a kanta duk da bambance-bambance kungiyoyinsu da fahimtarsu. Kowace kungiya ko fahimta tana zuwa ta hadu a kan sonsa (SAW), domin haka ya wajaba a kanmu mu farfado da wannan dabi'a a wannan duniya da take dada cin zarafi da batunci ga martabarsa (SAW) ta wajen hada kan al'umma da yin magana da murya daya wajen kare Manzon (SAW). Wajibi ne mu yada girmama Manzon Allah (SAW) da sanar da 'yan baya kan kyawawan dabi'unsa. Wajibi ne a kan iyaye mata su raini 'ya'yansu kan son Manzon Allah (SAW). Wajibi ne iyaye maza su sanya ilimantar da 'ya'yansu tarihi da sirarsa a cikin manyan darussan da za su mayar da hankali a kai. Wajibi ne a kan malaman zaure da na makarantun zamani su kebe wasu lokuta domin koyar da tarihinsa mai tsarki (SAW). Shin muna da wani lokacin da za mu hadu ne a irin wannan lokaci na yawan rarrabuwa fiye da fursar da zukata za su hadu a yi kokarin kare Manzon Allah (SAW)?

Yanzu ne lokacin da zai zama na sa'ada a ga mun zage dantse a daidaiku da kungiyoyinmu da hukumominmu muna yin abu daya wato kare Manzon Allah da tsare mutuncinsa (SAW). Ya wajaba a kanmu mu rika nuna sonmu ga Manzon Allah (SAW) da nuna fushinmu kan taba mutuncinsa, mu yanke hulda ko dangantaka da wadanda suke cin zarafinsa (SAW), mu daina yi duk wata mu'amala da su, mu daina sayo komai daga gare su.

Ya Hayyu! Ya kayyumu! Ya Wahidu! Ya Ahdu! Ya Fardu! Ya Samadun! Ya jabbarus samawati wal ardi! Ya Sari'ul intikami! Ya Ubangiji! Ka nuna mana wa duk wanda ya baci Annabinka abubuwan mamaki na ikonKa. Ya Ubangiji! Ka shanye hannunwansu, Ka karyar harsunansu, Ka makantar da basirarsu da gannansu. Ya Ubangiji! Ka sanya su zama abin misali a duniya. Ya Ubangiji! Ya Wanda Yake da izza da daukaka! Ya Wanda Yake da iko da kamala! Ya Wanda Shi ne Mai girma Madaukaki! Ya Ubangiji! Kada Ka bar tutarsu a tsaye, Ka sanya su da wadanda suke bayansu su zamo aya. Ya Ubangiji! Mun hada Ka da su, kuma Kai Mai iko ne a kansu!
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 14:14:01 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Maraba Da Manzon Rahama (2)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: