Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
Wasu Daga Cikin Lokutan Karban Addu'a
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc Daga Nibras Muhammad

Wasu Daga Cikin Lokutan Karban Addu'a

Assalamu Alaikum ‘yan'uwa Musulmai.

Da yawa daga cikinmu kowa yana da bukatunsa dabam dabam wanda yakeso Allah yabiya masa. tunda hakane naga ya dace in rubuta wasu lokuta wanda suke masu mahimmanci da in Allah ya yarda mutum inyayi addu'a acikinsu Allah zai karba.

kaman yanda aka sani ne kowani lokaci anaso musulmi ya dage da yin addu'a yana cikin sarari ko musiba. Wa'innan lokuta sune.

1.Dayan bisa ukun dare(bayan dare ya tsaga uku, toh lokacin yankin karshen na dare) 

2.Bayan kiran sallah. Mutum zaibi ladani, bayan angama kiran sallah sai yayi salati ga annabi sannan ya nema masa ‘maqam mahmud' sannan sai yayi addu'a.


3.Da kuma ranar juma'a.

4.Lokacin saukar ruwan sama.

5.Lokacin haduwa da abokan gaba(Jihadi) 6.Lokacin sujada.

7.Lokacin bude baki daga azumi.

Allah biya mana bukatunmu baki daya. Ameen.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 14:42:19 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"Wasu Daga Cikin Lokutan Karban Addu'a" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: