Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta – yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Raddin Dr Rabiu Rijiyar Lemo Ga Mulhidan ‘Yan Tijjaniyya
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Dr Rabiu Rijiyar Lemo

Raddin Dr Rabiu Rijiyar Lemo Ga Mulhidan ‘Yan Tijjaniyya

Assalaamu Alaikum Warahmatullahi Wabarkaatuh.

Aciga da kawo muku raddodi na malamai da nakeyi kan cin mutuncin da wasu ‘yan tijjaniyya sukayi wa annabi a kano, yau ma ga raddin Dr. Rabiu kano. Allah ya amfanar damu, Allah kuma ya qara shiryar damu baki daya. Domin Saukar wa DANNA NAN wassalamu alaikum

Raddin Abduljabbar dan Taratsi Ga Mulhidan ‘Yan Tijjaniyya

Assalamu Alaikum Barkanku da yau. Kaman yanda kowa ya sani ne cikin kwanakinnan muna cikin bakin ciki game da abubuwan da wasu ‘yan tijjaniyyah suka aikata na cin mutuncin manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam). Wanda hakan ya kai ga samun raddodi daga maluma na sunnah har da ma malaman Bid'ah wanda abin ya wuce tunaninsu. Kaman yanda ya gabata na gabatar muku da raddin malaman sunnah biyu Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Da Kuma Sheikh Abdallah Gadon Kaya yau zan kawo muku raddin wani malamin Darika amma ta Qadiriyyah wato Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara.

Shidai Abduljabbar Kaman yadda kowa ya sani ya shahara Da hayaniya Da Taratsi Da kuma kai harin Ta'addanci wa sahabban Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) da kuma magabata na kwarai irinsu bukhari muslim da sauransu. Shidai ba kafar baya bane wurin Ta'addanci acikin addinin musulunci, amma duk da wannan ta'addancin tasa ya ga cewa wa'innan ‘yan Tijjaniyya sunfishi har yaga ya dace Yayi musu raddi mai zafi. Masu sauraro sai kuyi hakuri Sabida acikin raddin tasa zakuga cewa yana kawo ayoyi da kurakurai kuma Ihu da taratsi tayi yawa awurin. Hakan ta samo nasaba ne kan abinda ya gine mabiyansa kan hayaniya da Ihu. Sannan kawo ayoyi da yakeyi da kurakurai ta samo asali ne kan rashin hadda da yake fama da ita kamar yadda shi ya fada da kansa acikin wasu karatuttukansa. Kada na cikaku da bayanai domin sauke wannan raddi DANNA NAN. Ayi sauraro lafiya wassalamu alaikum.

Ya Kamata Shehu A Kafirta inyass

Baidace ace wani Qudubi ko wani Nujubi Ko wani Gausi Koma dai karamin shehi ko babba ya fito ya kafirta wa'innan mutane da suka zagi Annabi(sallallahu alaihi wasallam) a kano da sunan cewa su ‘yan hakika sannan kuma ya kasa kafirta inyass wanda awurinsa su wa'innan mutane suka samo aqeedunsu.Wannan rashin adalci ne. Duk da munsan cewa kafirtasu da akayi ta shafi dukansu har da babansu inyass da suka samo wannan aqeedah awurinsa, amma ya dace afito fili a kafirtashi shima domin kada nan gaba asami wani da zai sake zuwa ya dauko bayanansa na kafirci yana yadawa cikin al'ummah. Sannan cewa ayiwa ‘yan tijjaniyya adalci kada a dangantasu da wa'innan mutane wannan ba daidai bane. Wa'innan mutane bawai sabon abu sukazo dashi daga wurinsu ba, a'a abune wanda tuntuni yana rubuce tun shekarun baya masu yawa cikin littattafansu kuma malamansu suna koyar dashi sai dai ba kowa ake bari ya gane ba sai wanda yayi nisa cikin tafiyar. Wanda wannan abin da kafiran ‘yan hakikan kano suka fada kadanne daga cikin munanan abubuwa da suke kunshe cikin littattafansu. Abin da kawai zamuce ma ‘yan tijjaniyya su tausaya wa kansu su tuba subar wannan tafarki domin wannan tafarki ba ta annabi bace.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 14:55:01 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Raddin Dr Rabiu Rijiyar Lemo Ga Mulhidan ‘Yan Tijjaniyya" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: