Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Maraba Da atan Ramadan Watan Albarka
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Daga Nibras Muhammad

Maraba Da atan Ramadan Watan Albarka

Assalaamu Alaikum Warahmatullahi Wabarkaatuh ‘yan'uwa Musulmai ina tayaku murnan Shigarmu wannan wata ta ramadana Mai Albarka. Ina rokon Allah Ya azurtamu dayin aikin alkhairi acikinta, kuma Yasa ayyukanmu su zamto karbabbu, Allah kuma ya yaye mana duk bala'I da musibu da suke addabarmu Yasa Mugama Lafiya.

Bayan Haka inaso in dan jaa hankalinmu ne kan wasu lamura da ya dace muyi acikin wannan wata mai albarka, da kuma abinda ya dace mu kiyaye. Babban abinda wannan wata ta kunsa na ibada itace azumin watan ramadan wanda wannan farilla ce kuma tana daga cikin rukunan musulunci guda biyar. 

Wadda duk wanda Allah yabashi iko dolene a gareshi yayi wannan azumi. sannan bayan azumi sai tsayuwar dare da ake kira ‘tarawihi' shi kuma wannan ‘sunnah ce mai karfi' wadda akeso musulmi Ya kiyayeta acikin wannan wata kuma yayita tare da jama'a acikin masallaci sai dai in akwai uzuri.


Wannan sallah raka'a ‘goma sha daya ce' kaman yanda ya tabbata a hadisin Aisha(R.A) tace :

'Manzon Allah ya kasance baya karawa akan raka'a sha daya a sallan dare acikin ramadan ko a wajensa' tsayawa kan raka'a sha daya shi zaifi samar wa mutum natsuwa sosai sannan kuma hakan zai taimaka masa wurin kauce wa tsabanin malamai ga masu Ganin ana iya yin har ashirin da daya, sannan bayan wa'innan ibadu biyu na azumi da tarawihi anaso mutum ya yawaita karanta Alqur'ani mai girma, domin wannan watace ta Qur'ani, sannan karatun qur'ani a wannan wata tana kawo wa mutum lada matuka domin kaman yanda muka sani ne duk wata aikin lada a ramadan ana ninkata. 

Sannan kuma da halartar majalisin da ake karatun Qur'anin, ko tafsirinsa domin yin tadabburi da Qur'anin da sanin ma'anoninsa. 

Sannan kuma sai yawaita salatin annabi da zikirori. Ya kamata musulmi ya kasance a kowani lokacinsa ya jike bakinsa da salatin annabi, da kuma zikirori ingantattu wanda suka tabbata. Hakan zai taimakawa mutum da kare kansa da yawan surutai da basu da amfani ko kuma shiga wata hayaaniya. 

Sannan kuma ya kamata musulmi ya kaurace wa duk wata tsabon Allah, duk abinda zai zamanto cewa tsabon Allah ne toh ya zama wajibi mutum ya kauce mata. 

Domin azumi bawai kawai kamewa daga abinci ko abin sha bane, A'a ta kunshi kamewa daga duk tsabon Allah, ta maganar banza, ko zage zage, ko gulma, ko kallace kallace da sauransu. Sai mu kiyaye ‘yan'uwa. Muyi duk abinda mukasan zai jawo mana yardar Allah, mukauce wa duk abinda zai janyo mana fushinsa. 

Sannan kada ya zamto bayan gushewar ramadan mudawo muci gaba da ayyukanmu marasa kyau, ya kamata koda bayan ramadan ne muci gaba Da ayyuka ta ibada da biyayya ga Allah da mukeyi acikin ramadan. Ina fatan Allah ya sadamu da alkhairansa. Wassakamu alaikum.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 15:03:02 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Maraba Da atan Ramadan Watan Albarka" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: