Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


AlQiyama TaZo Kowa Ya Shirya!!! Da Nasiha
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen Daga Nibras Muhammad

Haqiqa Qiyaama Ta kusa! Karanta wannan hadisin!

ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﻮﺳﻰ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ؛ ﻗﺎﻝ: ﻛﺎﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻳﺤﺪﺛﻨﺎ'' :ﺃﻥ ﺑﻴﻦ ﻳﺪﻱ ﺍﻟﺴﺎﻋﺔ ﺍﻟﻬﺮﺝ.'' ﻗﻴﻞ: ﻭﻣﺎ ﺍﻟﻬﺮﺝ ؟ ﻗﺎﻝ'' :ﺍﻟﻜﺬﺏ ﻭﺍﻟﻘﺘﻞ.'' ﻗﺎﻟﻮﺍ:
ﺃﻛﺜﺮ ﻣﻤﺎ ﻧﻘﺘﻞ ﺍﻵﻥ ؟ ﻗﺎﻝ'' :ﺇﻧﻪ ﻟﻴﺲ ﺑﻘﺘﻠﻜﻢ ﺍﻟﻜﻔﺎﺭ، ﻭﻟﻜﻨﻪ ﻗﺘﻞ ﺑﻌﻀﻜﻢ ﺑﻌﻀﺎ، ﺣﺘﻰ ﻳﻘﺘﻞ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺟﺎﺭﻩ، ﻭﻳﻘﺘﻞ ﺃﺧﺎﻩ، ﻭﻳﻘﺘﻞ ﻋﻤﻪ، ﻭﻳﻘﺘﻞ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﻪ.'' ﻗﺎﻟﻮﺍ:
ﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ ! ﻭﻣﻌﻨﺎ ﻋﻘﻮﻟﻨﺎ ؟ ﻗﺎﻝ'' : ﻻ، ﺃﻻ ﺇﻧﻪ ﻳﻨﺰﻉ ﻋﻘﻮﻝ ﺃﻫﻞ ﺫﺍﻙ ﺍﻟﺰﻣﺎﻥ، ﺣﺘﻰ ﻳﺤﺴﺐ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺃﻧﻪ ﻋﻠﻰ ﺷﻲﺀ ﻭﻟﻴﺲ ﻋﻠﻰ ﺷﻲﺀ.

An karbo daga abi musa(Allah kara masa yarda) yace: ‘Manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) ya kasance yana bamu labari, a gabannin tashin alqiyaama akwai haraj. Sai sukace meye Haraj ya manzon Allah? Sai yace karya da kisa, sai sukace fiye da yadda muke kashewa yanzu?? Sai yace a'a bawai kisa da kukewa kafirai ba. Sai dai kisa da zaku rinkayi wa juna, har mutum ya kashe makwabcinsa, ya kashe dan'uwansa, ya kashe baffansa, ya kashe dan baffansa, sai sukace subhanallah. Kuma muna tare da hankulanmu? Sai yace A'a. Ku saurara kuji, za'a zare hankulan mutanen wannan zamanin, har dayansu zaiyi tunanin yana kan wani abu amma baya kai

Hasbunallah! Hasbunallah! Hasbunallah!

Yaaa Allah Ka tserar damu. Alamun tashin Qiyaama dada bayyana suke, Kowa Yaji tsoron Allah Ya gyara ayyukansa. Mukoma zuwa ga Allah. Yaa Allah kajikanmu, Ka tsamar damu daga cikin wannan rikita rikita. Ameeeeen!

Wannan hadisin Ibn majah, Ahmad, Abu Ya'ala,dabaraani, nu'aim bin hammad duk sun rawaito.

Nasiha

Musulunci shine yazo mana Da Cikakken Hakkokin bil'adama, ya kuma Fifita jinin ‘yan'uwanmu musulmai kan duniya baki daya. Amma watsi da mukayi da tsarin musulunci sai yau kasashen yamma suka Dauka, yau musulmi ne zai kashe musulmi saboda mulki, saboda wata bukata ta duniya wanda wannan duniyan baki dayanta annabi(sallallahu alaihi wasallam) yace nafila raka'a biyu ta kafin sallan asubahi ta fita, toh don me muke fifitata kan Rayukanmu? Yau kasashen turai mutum daya in aka kashe musu sai duniya taji, amma mu a kullum kashe kanmu mukeyi, kafirai ma su kashemu, cututtuka su kashemu. Wannan bakomai ya jawo mana ba sai jahilci da bijirewa dokokin Allah. Mudawo mu gyara ayyukanmu mukoma zuwa ga Allah sai Allah ya sauraremu.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 15:06:53 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"AlQiyama TaZo Kowa Ya Shirya!!! Da Nasiha" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: