Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Buhari Da Muslim
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin Daga Salihu Makera

Buhari Da Muslim

Babi na Goma Sha daya: Idan wakili ya sayar da wani abu batacce (mara kyau) cikin batacce ne:

47. An karbo Is'hak ya ce: ''Yahya dan Salih ya ba mu labari ya ce, Mu'awiyya dan Sallam ya ba mu labari daga Yahya ya ce: ''Na ji Ukbatu dan Abdulghafir ya ce, lallai shi ya ji Abu Sa'idul Khudri (Allah Ya yarda da shi) ya ce: ''Bilal ya zo ga Annabi (SAW) da wasu dabinai na Barni (wani nau'in dabino), sai Annabi (SAW) ya ce, masa: ''Daga ina ka samo wannan? Bilal ya ce, ''Ya kasance ina da wasu dabinai marasa kyau, sai na sayar da su bisa sa'i biyu a kan sa'i daya na wannan, domin in ciyar da Annabi (SAW) da shi. Sai Annabi (SAW) ya fadi masa game da haka cewa: Awah! (Ka kiyaye) Awah! (Ka kiyaye), hakika wannan riba ce! Hakika wannan riba ce! Kada ka sake aikata haka, idan kana son haka, to, lallai ka sayar da mara kyau sa'an nan ka sayi mai kyau da shi (kudin).''

Babi na Goma Sha Biyu: Wakiltawa a cikin dukiyar wakafi (dukiyar da aka bari domin jama'a su yi amfani da ita kyauta domin daukaka kalmar Allah) da ciyar da ita da kuma bayanin wakili zai iya ciyar da da abokansa da ita, kuma wakili zai ci bisa kyautatawa:

48. An karbo daga kutaiba dan Sa'id ya ce: ''Sufiyan ya ba mu labari daga Amru ya ce, game da dukiyar sadakar Umar (Allah Ya yarda da shi) cewa: ''Babu laifi ga wakili ya ci daga dukiyar sadaka (wakafi) kuma yana iya ciyar da abokansa mabukata, ban da wanda ke neman tara wa kansa dukiya da haka. Sai dan Umar ya kasance yana bin (karbar) sadakar Umar yana kyauta da ita ga mutane daga mutanen Makka wadanda suke sauka a gidansa.''

Babi na Goma Sha Uku: Wakilci a cikin haddodi (kamar bulalar zina ko shan giya):

49. An karbo daga Abul Walid ya ce: ''Laisu ya ba mu labari daga dan Shihab daga Ubaidullahi daga Zaid dan Khalid da Abu Huraira (Allah Ya yarda da su), daga Annabi (SAW) ya ce: ''Ya Unaisa ka tafi zuwa ga wanccan mata, idan ta yi furuci da yin zina ka jefe ta.'' (Wannan Hadisi yana karantar da wakilta wani wajen zartar da dokar Allah).

50. An karbo daga dan Sallam ya ce: ''Daga Abdulwahab Sakafiyyu daga Ayyub daga dan Abu Mulaikata daga Ukbatu dan Haris ya ce: ''An zo da Nu'aman ko ya ce, da dan Nu'aman mashayin giya (zuwa ga Manzon Allah (SAW). Sai Manzon Allah (SAW) ya umarci wandanda suka kasance a cikin gida da su yi masa bulala.'' Ukbatu Ya ce, ''Sai na kasance daga cikin wadanda suka yi masa bulala, mun doke shi ne da takalma marasa rufi da bulalar tankar dabino.''

Babi na Goma Sha Hudu: Wakilci bisa dabbar hadaya da lura da su:

51. An karbo daga Isma'il dan Abdullahi ya ce: ''Malik ya ba ni labari daga Abdullahi dan Abubakar dan Hazmi daga Amrata 'yar Abdurrahman cewa: Lallai ita, ta ba shi labari ta ce, ''A'isha (Allah Ya yarda da ita cewa: ''Na tubka ratayar taguwar hadaya ta Manzon Allah (SAW) da hannuna sa'an nan Manzon Allah (SAW) ya rataya ta da hannayensa. Sa'an nan ya aika ta tare da Babana (zuwa Makka). Babu abin da ya haramta wa Manzon Allah (SAW) wanda Allah Ya halatta masa har sai da ya soke hadayarsa.''
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 15:15:26 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"Buhari Da Muslim" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: