Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Ku Tausaya Wa Junanku A Cikin Wannan Wata Mai Albarka (1)
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen Daga Malam Muhammad Awwal

Ku Tausaya Wa Junanku A Cikin Wannan Wata Mai Albarka (1)

Babban Limamin Masallacin daki-Biyu, Jabi, Abuja

Huduba ta Farko

Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya saukar da Alkur'ani Mai girma a kan ManzonSa Muhammad (SAW) a cikin watan Ramadan inda Yake cewa: ''Watan Ramadan ne wanda aka sauka da Alkur'ani a cikinsa…'' Kuma Ya fifita shi a kan sauran watanni kamar yadda Ya fifita Alkur'ani a kan sauran Littattafai. Kuma Ya ambaci muhimmancin azumi ga al'ummar Mustafa (SAW) a cikin fadinSa: 

''Ya ku wadanda suka yi imani! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan wadanda suke daga gabaninku tsammaninku za ku yi takawa. Kwanuka ne kidayayyu…'' Sa'annan Ya yi sauki ga marar lafiya da matafiyi da tsoho da tsohuwar da suka manyanta da makamantansu a cikinsa. Allah Madaukaki Ya ce: ''Wanda ya kasance daga gare ku majinyaci ko kuwa yana a kan tafiya, (sai ya biya) adadi daga wasu kwanuka na daban. Kuma a kan wadanda suke yin sa da wahala (saboda tsufa ko wata cuta) akwai fansa; su ciyar da mataulaci, sai dai wanda Ya kara alheri, to, shi ne mafi alheri a gare shi. Kuma ku yi azumi (da wahalar) shi ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani.''


Tsira da amincin Allah su kara tabbata a bisa mafificin halittar Allah, Annabi Muhammad (SAW) da alayensa da sahabbansa da wadanda suka bi su da kyautatawa har zuwa Ranar Sakamako.

Bayan haka, ina yi muku wasiyya da ni kaina da jin tsoron Allah Mabuwayi, Mai yawan gafara. Kuma ina kwadaitar da ku wajen yi wa Allah da'a da yi wa ManzonSa (SAW) da'a da kuma yi wa ma'abuta al'amari (shugabanni) daga cikinku da'a a cikin alheri ba a cikin sabo ba. Domin ba a biyayya ga wani abin halitta cikin saba wa Mahalicci. Kuma ina tsoratar da ku game da saba musu a cikin magana ko aiki, a asirce ko bayyane, cikin dare ko rana a zaune ko a halin tafiya. Domin Allah Madaukaki Yana cewa: ''Ya ku wadanda suka yi imani! Ku yi wa Allah da'a kuma ku yi wa Manzo da'a da kuma ma'abuta al'amari (shugabanni) daga cikinku.'' Kuma Allah Madaukaki Ya ce: ''Wanda ya saba wa Allah da ManzonSa, hakika ya bace, bacewa bayyananniya.''

Don haka ya ku bayin Allah! Ku tausaya wa junanku a cikin wannan wata mai albarka, domin Allah Mai jinkai ne. Kamata ya yi sashinku ya taimaki sashi da abinci ko abin sha ko dukiya ta halal ko matsguni (gida) ko tufafi masu kyau. Kuma ku sadar da zumunta ko sulhunta tsakanin Musulmi da sauran irin wadannan ayyuka na taimakekiniya da Musulunci ya tsara, kuma Annabinmu Muhammad (SAW) ya umarce mu da aikata su.

Ya ku bayin Allah! Ku guji zalunci, domin Allah Madaukaki Ya sanya shi abin haramtawa a tsakaninmu, don haka kada ku yi zalunci, kamar ku yi bulala ga kananan yaranmu ko ku bugi duk wanda ka hadu da shi a kan hanya ba tare da hakki ba, ko ku kone abinci ko abin amfanin mutane, ko ku fitar da su daga (ku rushe) gidajensu ko ku ci dukiyarsu ku sadar da ita zuwa ga masu mulki (rashawa) da zalunci, ko ku kone amfanin gona da kashe manya da yara.

Ya ku bayin Allah! Ku guji kowane zalunci da fasadi, kuma ku tuba zuwa ga Allah Mai yawan karbar tuba Mai jin kai, gabanin Ya yi fushi da ku, idan kuka ki yin haka, to ku sani lallai Allah Mai tsananin kamu ne.

Ina fadin wannan magana tawa ina neman gafarar Allah Mai girma gare ni da ku, ku nemi gafararSa Lallai ne Shi Ya kasance Mai yawan gafara.

Huduba ta Biyu:

Godiya da taslimi.

Bayan haka, ya ku bayin Allah! Ku ji daga gare ni, kuma ku kiyaye abin da nake gaya muku, ku hankalta da shi, kada ku yi watsi da shi a bayan bayanku. Ku sani lallai azumin Ramadan ba ya inganta kuma bai kasancewa abin karba a wurin Allah Madaukaki sai ya kasance bisa yadda Manzon Allah (SAW) ya koyar mana. Don haka ba ya halatta ga Musulmi baligi, mai hankali, namiji ko mace ya azumci wannan wata mai albarka ba tare da sanin abin da ke gyara shi da bata shi ba.

Ya ku bayin Allah! Kada ku yi girman kai wajen neman ilimi saboda kuna da dukiya ko mulki ko matsayi ko kyakkyawar mace ko saboda kunya ko 'ya'ya. Domin Manzon Allah (SAW) yana cewa: ''Neman ilimi farilla ne (tilas) a kan Musulmi namiji da Musulma mace.'' Muslim ya ruwaito.

Don haka ya ku bayin Allah! Ku sani lallai ne Allah Madaukaki ba Ya karbar ibadar mai ibada jahili murakkabi, wanda bai san yadda ake wankan janaba, ko alwala ko Sallah tare da karatun Fatiha da makamantan haka ba. Allah Madaukaki Yana fadi a cikin Hadisin kudisi cewa: ''Ku san Ni kafin ku bauta Min, idan ba ku san Ni ba, ta yaya za ku bauta Min.''

Ya Ubangiji! Ka daukaka Musulunci da Musulmi, Ka kaskantar da shirka da mushirikai. Ka darkake makiyanKa kuma makiya addini. Ka taimaki bayinKa masu kadaita Ka. Ya Ubangiji! Ka taimake mu taimako mabuwayi, Ka yi mana budi budi mabayyani.

Ya Ubangiji! Kada Ka bar mu da wani zunubi a wannan masallaci namu face Ka gafarta shi, ko wata damuwa face Ka kwaranye ta, ko bashi face Ka biya shi, ko kuntatacce face Ka saukaka maSa, ko makiyi face Ka kunyata shi, ko mai dukiya face Ka sanya masa albarka, ko fakiri face Ka wadata shi, ko masani face Ka yi masa ilhama (da alheri), ko jahili face Ka sanar da shi, ko mamaci face Ka yi masa rahama, ko dan kurkuku face Ka fitar da shi, ko mujahidi a tafarkinKa face Ka taimake shi.

Ya Ubangiji! Ka yi salati ga Annabi Muhammad da alayen Annabi Muhammad, Ka yi albarka ga Annabi Muhammad da alayen Annabi Muhammad, kamar yadda Ka yi salati da rahama da albarka a kan Annabi Ibrahim da alayen Annabi Ibrahim. Lallai ne Kai Abin godewa ne Mai girma.

Bayin Allah! Lallai Allah Yana yin umarni da adalci da kyautatawa da bai wa ma'abucin zumunta (hakkinsa), kuma Yana hani ga alfasha da abin ki da rarrabe kan jama'a. Yana yi muku gargadi, tsammaninku, kuna tunawa. Ku tuna Allah, Ya tuna ku, ku gode maSa a bisa ni'imominSa Ya kara muku, ku roke Shi Ya amsa muku, kuma ku nemi gafararSa lallai Shi Mai yawan gafara ne.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 15:18:22 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"Ku Tausaya Wa Junanku A Cikin Wannan Wata Mai Albarka (1)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: