Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Fassarar Sheikh Is'hak Yunus Almashgool, Bauchi (1)
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai Daga Salihu Makera

Fassarar Sheikh Is'hak Yunus Almashgool, Bauchi (1)

Babi na Uku: Hukuncin aje kare don tsaron shuka (gona):

56. An karbo daga Mu'azu dan Faddalatu ya ce: ''Hisham ya ba mu labari daga Yahya dan Abu Kasir daga Abu Salmata daga Abu Huraira (Allah Ya yarda da shi), cewa: Manzon Allah (SAW) ya ce: ''Wanda ya rike wani kare, to, ya sani lallai kullum (kowane wuni) yana rage (tauye) ladar ayyukansa ne da kamar kiradi daya, face wanda ya rike kare domin tsaron gona ko kiwon dabbobi.'' dan Sirin da Abu Salih sun ce, daga Abu Huraira daga Annabi (SAW) cewa: ''Face (ban da) karen kiwon tumaki ko na tsaron shuka (gona) ko na farauta.'' Abu Hazim ya ce, daga Abu Huraira daga Annabi (SAW) ya ce, ''Karen kiwon dabbobi ko farauta.''

57. An karbo daga Abdullahi dan Yusuf ya ce: ''Malik ya ba mu labari daga Yazid dan Hafsat cewa, ''Lallai Sa'ibi dan Yazid ya ba shi labari cewa, lallai shi ya ji Sufiyan dan Abu Zuhair cewa: Ya ji wani mutum daga kabilar Azdi na Shinu'at ya kasance daga sahabban Annabi (SAW) ya ce: ''Na ji Annabi (SAW) yana cewa: ''Wanda duk ya kiwata kare ba domin ya tsare masa gona ko wata dabba ba, to, lallai ya sani yana rage (tauye) ladar aikinsa a kowane wuni da kamar kiradi. Na ce, ''Shin kai ka ji shi daga Manzon Allah (S.A.W)? Ya ce, ''Eh, ina rantsuwa da Ubangijin wannan daki (Ka'aba).''

Babi na Hudu: Amfani da takarkari (saniya) wajen hudar noma:

58. An karbo daga Muhammad dan Basshar ya ce: ''Ghundar ya ba mu labari ya ce, Shu'abah ya ba mu labari daga Sa'ad dan Ibrahim dan Abdurrahman dan Aufu Azzuhuri ya ce: ''Na ji Abu Salmata ya ce daga Abu Hurira (Allah Ya yarda da shi) daga Annabi (SAW) ya ce; ''Wata rana wani mutum yana haye bisa wata saniya sai (saniyar) ta waiwaya gare shi ta ce: ''Ba a halicce ni domin wannan ba, an halicce ni domin noma.'' (Mutane suka ce tsarki ya tabbata ga Allah takarkari ya yi magana! Sai (Annabi) ya ce, ''Na yi imani ni da Abubakar da Umar game da haka.'' Kuma (Annabi) ya ce: ''Wata rana wani kerkeci ya kama daya daga cikin tumakin wani makiyayi sai makiyayin ya bi shi, sai kerkecin ya ce: Wa ke tsaronta a ranar da babu kowa cikin dajin da zai zama mai tsaro face ni.'' (Annabi) ya ce, ''Na yi imani ni da Abubakar da Umar game da haka.'' Abu Salmata ya ce, ''A wannan lokaci babu Abubakar da Umar halarce.''

Babi na Biyar: Babu laifi mutum ya ce ga wani, ''Lura mini da tushen dabinon nan idan ya yi 'ya'ya mu raba tare'':

59. An karbo daga Alhakam dan Nafi'u ya ce: ''Shu'aib ya ba mu labari ya ce, Abu Zinad ya ba mu labari daga A'araji daga Abu Huraira (Allah Ya yarda da shi) ya ce: ''Mutanen Madina sun ce da Annabi (SAW) ka raba mana dabinan nan a tsakaninmu da 'yan uwanmu (wadanda suka yi hijira) ya ce: ''A'a, sai suka ce, ''To ku lura mana da dabinan sai mu raba 'ya'yan tare.'' Sai suka ce, ''Mun ji mun yarda (da'a).''

Babi na Shida: Hukuncin sare itaccen dabino da wasu itatuwa:

60. An karbo daga Musa dan Isma'il ya ce: ''Juwairiyyata ya ba mu labari daga Nafi'u daga Abdullahi dan Umar (Allah Ya yarda da shi) daga Annabi (SAW) cewa: ''Lallai shi ya kona dabinan kabilar Bani Nadir kuma ya sare su. Ita ce, wadda take Buwaira saboda haka Hassan yake cewa: ''Shugabannin Bani Nadir Lu'ui, sun iske kunar dabinansu da sauki a Buwaira.'' (Dalilin konewa da sara saboda a samun hanyar shiga fagen yaki ne.)

Babi na Bakwai: Kamar yadda ya gabata:

61. An karbo daga Muhammad ya ce: ''Abdullahi ya ba mu labari ya ce, Yahya dan Sa'id ya ba mu labari daga Hanzalatu dan kaisu mutumin Madina, ya ji Rafi'u dan Khadij ya ce: ''Mun kasance daga cikin wadanda suka fi mutanen Madina yawan noman dabino. Mun kasance muna hayar kasa ta hanyar ayyana abin da za mu biya mai gona bayan dibar amfanin gona. Wani lokacin amfanin yakan samu lalacewa ta hanyar burtuntuna, amma alkawarin na nan tabbatacce a tsakaninmu. Sai Annabi (SAW) ya hana mu game da haka. Amma lokacin ba mu amfani da zinari da azurfa wajen biyan kudin haya.''
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, April 26 @ 15:21:36 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"Fassarar Sheikh Is'hak Yunus Almashgool, Bauchi (1)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: