Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


SAHABBAN ANNABI SAW, YARDADDUN ALLAH, DALILI 50 1 SU, SUKA FARA KADAITA ALLAH, B
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc Sheikh (Dr.) Mansur Sokoto

SAHABBAN ANNABI SAW, YARDADDUN ALLAH, DALILI 50 1 SU, SUKA FARA KADAITA ALLAH, BAYAN AIKO MANZON ALLAH. SAW

2 SU, SUKA FARA SALLAH, A CIKIN WANNAN AL'UMMAR.

3 SUNE, SUKA FARA AZUMI 4 SUNE, SUKA FARA FIDDA ZAKKA 5 SUNE, SUKA FARA HAJJI DA UMRA, BAYAN AIKO ANNABI SAW.

6 SU, SUKA FARA HIJRA, DOMIN ALLAH, A CIKIN WANNAN AL'UMMAR.

7 SU,, AKA FARA KASHEWA, SABODA ALLAH.

8 DA DUKIYAR SU, AKA SA, HARSHASHIN GINA ADDININ ALLAH TAALA.

9 SU, AKA FARA YIWA AZABA SABODA ALLAH.

10 SUNE ABOKAN ANNABI SAW.


11 SUNGA ANNABI SAW, IDO DA IDO 12 SUNJI ANNABI SAW, GABA DA GABA 13 SUN ZAUNA DA ANNABI SAW, GURI DAYA.

14 SUNYI TAFIYA TARE DA ANNABI SAW.

15 SUNBI ANNABI SALLAH, SAU DA KAFA.

16 SUNYI YAKI, TARE DA ANNABI SAW.

17 SUNCI ABINCI TARE, 18 ANNABI NE MALAMINSU, LIMAMINSU, JAGORANSU.

19 DUK INDA AKA KIRA MASU IMANI, A ALKUR'ANI SUNE FARKO.

20 DUK INDA AKA YABI HALI, MAI KYAU, SU, SUKA FARA AIWATARWA.

21 ALLAH YANA SON MUHSINUNA, SUNE FARKO 22 ALLAH YANA SON MASU TUBA, SUNE FARKO 23 ALLAH YANA SON MASU TSARKI, SUNE FARKO 24 ALLAH YANA SON MASU MASU TUBA SUNE FARKO 25 MASU DOGARO DA ALLAH, NE 26 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YAYI SHAWARA DA SU.

27 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YAYI MUSU AFWA 28 ALLAH YA CEWA ANNABI SAW YA NEMA MUSU GAFARA 29 MASU YAKI, SAHU SAHU, DA ALLAH YACE YANA SO DA SU YAKE TUN FARKO.

30, SUNE SUKA FAFATA AYAKIN BADAR, HAR AKACE BABU DAN WUTA A CIKIN SU.

31 MUTUM 70 DAGA CIKIN SU SUKAYI SHAHADA A UHUD , WAJAN KARE ADDINI 32 FARISAWA MAGUZAWA SUN SHA KASHI A HANNUN SU 33, SUN DURMUZA HANCIN RUMAWA , MASU SAKANDAMI A KASA 34 SUNE SUKA BUDE IRAQ 34 SUNE SUKA KARBO, SYRIA DAGA HANNUN RUMAWA DA BAUTUL MAQDIS.

36 SUNE SUKA RUSHE GUNKIN LATA DA UZZA.

37 SUNE SUKA, KAWO MUSULUNCI AFRICA TUN KAFIN YAJE KO'INA A DUNIYA, BAYAN MACCA.

38 SUNE SUKA HADDACE ALKURA'NI MAI GIRMA A KARAN FARKO, KUMA SUKA RUBUTA SHI.

39 SUNE CIKIN MUDU DAYA NASU IDAN SUKAYI SADAKA YAFI DUTSAN UHUD, 40 A CIKIN SU, AKA SAMI MUTUM DAYA WANDA KAFARSA TAFI DUTSAN UHUD NAUYI SABODA IMANI (DAN MASUD)
41, SUNE WALIYAN ALLAH TAALA 42, ALLAH YA YARDA DA SU SUN YARDA DA SHI.

43, ALLAH YA SANYA NUTSUWA A ZUKATANSU.

44 ALLAH TAALA YA SHEDI IMANIN SU.

45 SUNE SUKA RUWAITO MANA RAYUWAR ANNABI SAW. MAGANGANUN SA AIYUKAN SA, TABBATAWAR SA.

46 SUNE SUKA YADA MUSULUNCI A DUNIYA, HAR YA ISHEMU ANAN, SUNA DA LADAN IBADARMU.

47, SUNE ALLAH TAALA YA RADA MUSU SUNA MASU KAURA DA MASU TAIMAKO 48 SUNE ALLAH TAALA YA SHEDESU DA GASKIYA 49, SUNE, BAAYIBA KUMA BAZA AYI IRINSU BA, BAYAN ANNABAWA DA MANZANNI.

50, DUK WANDA YA ZAGE SU, ALLAH YA TSINE MASA DA MALA'IKU DA MUTANE.

ALLAH YA TSINEWA DUK WANDA YA TABA MARTABAR SU.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 03:42:25 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"SAHABBAN ANNABI SAW, YARDADDUN ALLAH, DALILI 50 1 SU, SUKA FARA KADAITA ALLAH, B" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: