Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


AZUMIN ASHURA A LITTAFAN SHI'A
 
 
Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar Shaykh Dr. Mansur Sakkwato

AZUMIN ASHURA A LITTAFAN SHI'A

Bismillahir Rahmanir Rahim.

Jiya na bibiyi muhawarori masu dinbin yawa da aka tafka a shafuka daban daban tare da 'yan Shi'a masu musun azumin wannan rana. Kuma suna da'awar cewa, Ahlussunna ne suka kirkiro shi don su rufe makokin da su 'yan Shi'a suke yi a wannan rana. Don haka nake so in tabbatar masu da cewa, wannan azumi ya tabbata har a cikin littafansu ba tare da wani kokwanto ba.

Bismillah:

1. Daga Abu Abdillah (Ja'afar As- Sadiq A.S) daga babansa (Muhammad bn Ali bn Husain) daga Ali (AS) ya ce: ''Ku yi azumin Ashura shi ne tara da kuma goma ga wata, domin hakika yana kankare zunuban shekara. Duba: Al- Istibsar 2/134.

2. Daga Abul Hassan (AS) ya ce: Manzon Allah da iyalansa sun yi azumin Ashura. Duba: Tahdhibul Ahkam 4/29 da Al-Wafi 7/13 da Wasa'ilus Shi'ah 7/337 da Al-Hadi'iq An- Naadhira 13/370-371.

3. Daga Abu Jafar daga babansa (AS) ya ce:

Azumin Ashura yana kaffarar (zunuban) shekara daya. Duba: Jami' Ahadith As- Shi'ah 9/475 da Siyam Ashura, shafi na 112.

4. Daga As-Sadiq (AS) ya ce:

Wanda ya samu ikon azumin Muharram to, ya yi shi. Domin yana kare mai yin sa daga kowane laifi.

Duba: Wasa'il As- Shi'ah 7/347 da Al-Hadi'iq An-Naadhira 13/377 da Jami'u Ahadith As-Shi'ah 9/474.

5. Daga Ali (AS) ya ce: Ku yi azumin Ashura na tara da na goma don kewayewa. Saboda (azumin)
yana kaffarar zunuban shekarar da ta gabata. Ko da dayanku bai sani ba har ya fara cin abinci to, ya kammala azuminsa. Duba:

Mustadrak Al- Wasa'il 9/475.

Wadannan littafan magabatan Shi'ah kenan.

A wannan zamanin ma Sheikh As-Sayyid Ridha Al- Husaini Al-Ha'iry ya tabbatar da wadannan hadisan da ingancinsu a cikin littafinsa ''Najatul Ummah Fi Iqaamatil Aza'i Alal Husain Wal A'immah, bugun birnin Qum, Iran, shafi na 145.

Haka shi ma Khu'i a cikin ''Mustanad al- Urwatul Wathqa'' ya tabbatar da su.

Kuma ya ce akwai ruwayoyin da suka hana yin azumin amma ba su inganta ba kakaf.

Don haka ya ku 'yan Shi'a idan ba zaku yi abinda manzon Allah (SAWW) ya yi umurni da shi ba ku kama mana bakinku, ku je ku yi ta abinda son zukatanku ya umurce ku.

Amma kada ku sake daga mana baki kuna cewa, an kirkira hadisan wannan azumi mai falala da daraja.

Allah ya kare mu daga bin son zuciya.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 03:43:30 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar:
Ko Kasan Daga Ina Aka Gano Maukibi?


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar

"AZUMIN ASHURA A LITTAFAN SHI'A" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: