Muhawara Hausa
 



SAKON SARKIN SAUDIYYA GA SHUGABAN NIGERIA BUHARI: MUKURKUSHE 'YAN SHIA DA A
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai SAKON SARKIN SAUDIYYA GA SHUGABAN NIGERIA BUHARI: MUKURKUSHE 'YAN SHIA DA AKAI A ZARIA, YAKI NE DA TA'ADDANCI

Jibwis Nigeria ta leka kasar saudiyya, Inda na ruwaito wannan labari, kamar yadda Kuka sani Wannan shine karo na farko da Sarki salman yayi jawabi tun bayan murkurkushe 'yan shi'a a kwanakinnan. A tattaunawarsa da shugaba Buhari ta hanyar wayar salula, sarki Salman ya ambaci cewa kashe daruruwan yan Shia a birnin zaria shima yaki ne da ta'addanci , kamar yadda hukumar yada labarai ta kasar Iran ta shaida.

Kafar watsa labarai ta Ahlul Bayt ta ruwaito cewa shugaban Nigeria Muhammadu Buhari yayi tattaunawa ta wayar tangaraho ta takwaransa na Saudi Arabia, Salman bin Abdul Aziz Al Saud.

A yayin tattaunawar, dukkan shugabannin guda biyu sun mayar da hankali ne kan muhimman alamura da suka shafi alaka tsakanin kasa-da-kasa, gami da harkokin da ke faruwa a fadin kasashen guda biyu.

Wannan de yazamto karona farko bayan afkawa yan Shi'a da akayi a zaria da saudiyya tayi jawabi ta hanyar jagoran kasar a kwanaki biyu dasuka gabata. A wannan tattaunawa ne de sarkin ya tabbatar da cewa kashe daruruwan yan Shi'a da akayi a zaria, shima yaki ne da ta'addanci. Kamar yadda Kafar yada labarai ta FARS ta tabbatar.

Harwa yau, sarki Salman ya bayyana cikakken goyon bayan gwamnatin saudiyyah kan yaki da ta'addanci da kasar Nigeria ke yi a halin yanzu. Sarkin yakuma kara da cewa Saudi Arabia zata marawa Nigeria dake Afirka baya, biyo bayan jerangiyar ta'addancin dake aukuwa a kasar.

Sarki Salman bai gushe ba yana nanata cewa ayyukan ash-sha kamar ta'ddanci ba koyarwar addinin islama bane.

Haka zalika yakara da cewa saudiyyah bazata yadda ta shiga sahun masu katsalandan wa Nigeria ba, domin hakan ka iya zama barazana ga tsaro da cigaban kasar.

Daga bisani shugaban Nigeria muhammdu Buhari ya bayyana godiyarsa da jinjinawarsa ga sarki Salman bisa kuduri da aniyar da gwamnatin kasarsa ta dauka na hada hanu da Nigeria domin magance barazanar tsaro da yaki da ta'addanci. Shugaban na Nigeria Muhammadu Buhari ya dauki alwashin ziyartar kasar ta saudiyyah a kwana kwanan nan.

Jibwis Nigeria

 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 03:53:12 PST Da MediaHausaTeam



Comments 💬 التعليقات
 

For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا


Matsalar Magana

Matsakaicin Maki: 0
Kurioi: 0

Don Allah a Ɗauki Na Biyu Ka Zabi Wannan Labarin:

Madalla
Mai kyau sosai
Mai kyau
Na yau da kullum
Bad


Zabuka


 Mawallafin Aboki Mawallafin Aboki





Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai



"SAKON SARKIN SAUDIYYA GA SHUGABAN NIGERIA BUHARI: MUKURKUSHE 'YAN SHIA DA A" | Shiga/ Ƙirƙiri Asusu | 0 Lafiyata


Malakacin Bayanan na Mai aikawa. Ba Mu Da Alhaki Don Abubuwan da Suke ciki. A halin yanzu, Muna gayyatar masu karatu su ba da rahoton duk wani abu na cin zarafi, rashin dacewa da / ko abun ciki na Islama



Babu Sharhi Ta da Aka Bada izini Don Marasa Suna, Da fatan za a Yi rijista
 

Muhawara Hausa
Asusu Gare Ku
Babban Shafi  | Labarun Hausa  | Muhawara Hausa  | Ƙungiyar Hausa  | Saƙonninku Na Sirri  | Samiya Goma  | Batutuwa  | Takardun Labari  | Cagiya  | Yakan Yi Bitar  | Bincike  | Mujallan  | Ma\'ajiyar Takardu  | Shafin Yanar Gizo  | Saukewa  | Shawarce Mu


Ẹsin Islam الدين الإسلامي Religion of Islam Addinin Musulunci Agama Islam Religión del Islam 伊斯兰教 Dini ya Kiislamu Религия Ислам Religião do Islã イスラム教 Esin Islam 이슬람의 종교 Portal African Muslim Website - Arabic English African Islamic Website For World News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Articles, Radio, Audio, Video, Quran, Hadith, TV Channels, Fatwas, Muslim News, Newspapers, Magazines Headlines, Forums, College, Schools, Universities, Mosques, Quranic, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Ramadan, Vidoes, Books, Fasting, PDFs On EsinIslam.Com And IslamAfrica.Com