Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH (3) HADISI NA UKU
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (3) HADISI NA UKU

An karbo daga abu Abdurrahman, Abdullahi dan Umar (R.A) yace na ji manzon Allah (S.A.W) yana cewa ''An gina musulunci a kan abubuwa guda biyar shaidawa abin bautawa bisa cancanta sai Allah, kuma Annabi Muhammad Manzon Allah ne da tsayar da zakka da azumin watan Ramadan Bukhari (8) Muslim (16).

SHARHI Abdullahi dan umar yana ciki mutane bakwai da suka fi kowa haddace hadisin Annabi (S.A.W) abin da aka tambayi Annabi (S.A.W) musulunci sai ya kawo abubuwa guda biyar kuma su sune dai aka kara kawowa a nana bin da yake bako a nan gurin gudabiyu ne: na farko a wancan hadisin da aka fadi kalmar shahada sai sallah sai zakka sai hajji sannan akace azumi sai aka azumi ya zamto karshe to a nan wurin babu wani bambamci tsakanin can da nan, domin in aka jeranta abubuwan wadanda suke iya kididdiguwa da harafin wawun to wannan harafin ya z one don tattare wadannan abubuwan wuri guda, amma ba don nuna wannan na farko bane, wannan na karshe abu na biyu a hadisin farko an ambaci wadancan abubuwan guda biyar kuma sai yace '' an gina musulunci akan abubuwa biyar sakon da aka isar anan gurin ana so a nuna shine ayyukan zahiri ana fassara musulunci dasu wato ayyukan gabbai kawai da akace ginshikin guda biyar bay a nuna martabarsu daya: kalmar shada tafi kowanne karfi, domin duk wanda yaki kalmar shahada bai yi furuci da ita ba bay a zama musulmi.

Amma mutumin day a yarda da kalmar shahada sai yazo ya ki sallah wadansu malamai sukace ya kafirta, akwai sabani a anan can kuwa ba sabani haka mutumin da baya bayar da zakka, yana nan a matsayinsa s na musulmi bai kafita ba sai dai akwai sabani anan can kuwa ba sabani haka mutumin dab a sai dai sai in inkarin wajabcin ya yi amma rashin bayar da ita, baya fitar dashi daga musulunci kila yace Allah yace, ﻭﻳﻞ ﻟﻠﻤﺸﺮ ﻛﻴﻦ )7 ( ﻓﺼﻠﺖ :

(Azabata tabbata ga mushrikai )

Su waye mushrikai a nan sune ﺍﻟﺬ ﻳﻦ ﻻ ﻳﻮ ﺗﻮﻥ ﺍﻟﺰ ﻛﻮﺓ ﻭ ﻫﻢ ﺑﺎ ﺍﻻ ﺧﺮﺓ ﻫﻢ ﻛﻔﺮﻭﻥ )7 )

(wadanda bas a bad a zakka kuma sun kafirce wa ranar tashin alkiyama (Fussilat 7)

Ka ga wannan yana nuna dalilin zamansu kafirai shi ne kayataw ranar tashin alkiyama wadanda Abubakar R.T.A) ya yaka ya yake sun e don ladabtar da sub a wai don saboda kafirci ne hana zakka ba, a'a don saboda ya ladabtar da su su dawo musulunci kar su karya wani rukuni daga cikin rukunan musulunci.

Musulunci shi ne ayyukan zahiri imani kuwa kudiri n na zuci sai dai wani lokaci sun sarkakewa wannan ya dauki ma'anar wannan kamar yadda za ka gain da dama a hadisin Annabi S.A.W) kamar yadda Annabi S.A.W) yake cewa '' Imani yanki ne daidai har sittin da doriya ko saba'in da doriya mafi girman shi ne la'ila ha illal lahu, wada yafi zama na kasa, shi ne gusar da cuta daga hanyar mutane, (Bukhari (9) Muslim (9) wato kaga kusa ka dauke jefar don ka da wani ya taka kaga kwalba ka dauke daga kan hanya wannan yanki ne na imani kaga wannan aiki ne gabbai ba kudiri amma Annabi S.A.W) ya fassara shi da imani don haka suna sarkakuwa da juna idan sun rabu in sun hadu kowanne sai yaci gashin kansa.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 05:12:32 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH (3) HADISI NA UKU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: