Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH (13) HADISI NA SHA UKU
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (13) HADISI NA SHA UKU

An karbo daga Abu Hamza, anas Dan malika (R.A) yaron gidan Annabi (S.A.W) yace manzon allah yace,dayanku bay a zama mai cikakken imani har sai yaso dan uwansa abin da yake sowa kansa Bukhari (13) da muslim (45) suka rawaito.

SHARHI; Fadin Annabi (S.A.W) cewa bay a zama mai cikakken imani wannan yana kore cikar imani ne ba wai yana kore asalin imani ba irin wadannan hadissai suna da yawa wani wanda bai fahimce su sosai ba sai ya kafa hujja da su bisa ecwa mai aikata sabo sai iya kafirta kamar yadda khawarijawa suke yi sai su dauki irin wadannan nassosi, sai suce aid duk mai sabo ya kafirta kuma I ya kafirta zai dawwama a cikin wuta, don Annabi (S.A.W) yak ore musu imani yace mazinaci a lokacin d ayake zina bashi da imani barawo a lokacin da yake sata bashi da imani da sauran irin dangin sabo da Annabi (S.A.W) zia fada si yak ore imanin, yace babu shi to Annabi baya kore asalin imani ban yana kore cikar imani, ne abin da yasa muka ce ba salin imani yake kore wa ba shi ai masu sabo Allah ya kiraye su da sunan imani, sannan yace su tuba in bas a sabo, a ce su tuba in da kafirta suka yi a sa musu suna muminai ? Allah yace, ﻳﺎ ﺍﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬ ﻳﻦ ﺀﺍﻣﻨﻮ ﺗﺒﻮ ﺍﻟﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻮ ﺑﺔ ﻧﺼﻮﺣﺎ )8 ( ﺍﻟﺘﺤﺮﻳﻢ 8 )
(Yaku wadanda kuka imani ku tuba tuba mai zarcewa (Attahrim 8)

Da ba musulmai bane a kira su da sunan imani ?

A nan hadisin da aka ambaci dan uwa to yan uwantakar musulunci ake nufi ba 'yan uwantikar jinni ba. Yan uwantakar gariba 'yan uwantakar kabila ba Allah yana cewa, ﺃﻧﻤﺎ ﺍﻟﻤﻮ ﻣﻨﻮﻥ ﺇ ﺧﻮﺓ ﻓﺎ ﺻﻠﺤﻮﺍ ﺑﻴﻦ ﺃﺧﻮﻳﻜﻢ ﻭ ﺍﻟﺘﻘﻮ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻌﻠﻜﻢ ﺗﺮ ﺣﻤﻮﻥ (Attahrim 8)

Da ba musulmai bane, a kira su da suna imani?

A nan hadisin da aka ambaci dan uwa to yan uwantakar musulunci ake nufi ba 'yanuwantakar jin ba ba 'yan uwantakar gari ba 'yan uwantakar kabila ba allah yanacewa ﺇﻧﻤﺎ ﺍﻟﻤﻮ ﻣﻨﻮ ﻥ ﺇﺧﻮﺓ ﻓﺎ ﺻﻠﺤﻮ ﺑﻴﻨﺎ ﺍﺧﻮﻳﻜﻢ. ﻭ ﺗﻘﻮ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻌﻠﻜﻢ ﺗﺮﺣﻤﻮﻥ )10 )

(dukkan Mumunai 'yan uwan juna ne ku sulhunta 'yan uwanku kuji tsoran allah ko aji kanku) Hujurat 10)

Dukkani dangin aherin da kake sowa kanka haka ake so ka sowa wa kowanne daya daga ciki daidaikun al'ummar musulmi dukka sharri da baka so wa kanka to irinsa ake so ka guje wa dukkan daidaikun al'ummar musulmai.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 05:25:19 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH (13) HADISI NA SHA UKU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: