Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH (14) HADISI NA SHA HUDU
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (14) HADISI NA SHA HUDU

An karbo daga Abdullahi dan mas'ud (R.A) yace, manzon Allah (S.A.W) yace, jinin mutum musulmi baya halatta sai daya daga cikin laifuka guda uku: magidanci mai zina da ran da ta kasha raid a wanda ya bar addininsa ya rabu da jama'a Bukhari ( 6878) da Muslim (1676).

SHARHI; Manzon Allah yace jinni musulmi bay a hallata, sai da daya daga cikin laifuka guda uku na farko magidanci wanda ya taba yin aure ingantaccen Aure, kuma yazo ya aikata zina bayan aurensa to wannan ya zama magidanci abin da ake nufi ba wai lallai sai tsoho baa a wanda ya taba yin aure ake nufi sannan kuma laifi na biyu cikin wadannan laifuka shi ne rai da ta kashe dan uwansa musulmi bisa ganganci hukuncin daya daga cikin biyu ne hukuncin farko shine kisasi abin da ake nufi da kisasi shine a kashe wannan mutumin tunda ya kashe dan uwansa musulmi sai fa idan dangin wadanda aka akashe suka ce a'a mum un hakura da kisasi abinda muke so a bamu diyyar dan uwanmu to a nan wurin sai a sassauta hukuncin daga kisasi zuwa ga diyya sune abin da ayar suratul bakara take nunawa inda Allahh yace, ﻳﺎ ﺍﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬ ﻳﻦ ﺅﺍ ﻣﻨﻮ ﻛﺘﺐ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﻘﺼﺎ ﺹ ﻓﻰ ﺍﻟﻘﺘﻞ ﺍﻟﺤﺮ ﺑﺎ ﺍﻟﺤﺮ ﻭ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﺑﺎﻟﻌﺒﺪ ﻭ ﺍﻻ ﻧﺜﻰ ﺑﺎﻻﻧﺜﻰ ﻓﻤﻦ ﻋﻔﻰ ﺍﻋﺘﺪ ﺑﻌﺪ ﺫﻟﻚ ﻣﻦ ﺃ ﺧﻴﻪ ﺷﻰﺀ ﻓﺎ ﺗﺒﺎﻉ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ ﻭ ﺍﺩﺍﺅ ﺍﻟﻴﻪ ﺑﺎ ﺣﺴﻦ ﺫ ﻟﻚ ﺗﺨﻔﻴﻒ ﻣﻦ ﺭﺑﻜﻢ ﻭ ﺭﺣﻤﺔ ﻓﻤﻦ ﻋﺘﺪﻯ ﺑﻌﺪ ﺫﻟﻚ ﻓﻠﻪ ﻋﺬﺍ ﺏ ﺍﻟﻴﻢ ) 178 ).

Yaku wadanda suka yi imani an wajabta kisasi (wanda a yi kisa a kashe shi ) a kanku *cikin lamarin gawawwaki) dad a, bawa da baiwa mace da mace dukkan wanda aka yafe masa wani abun na dan'uwansa to sai ku bibice shi da kyautatawa shi kuma ya biya diyyar tare da ihsani wancan (abin da aka ambata ) sauki da rahama ne daga Ubangijinku duk wanda ya ketare iyaka bayan haka da azaba mai radadi) (Albakara 178)

Duk wanda ya kashe dan 'uwansa musulmi hukuncinsa shi ne a kashe shi yanzu, mun yarda da diyya tosi ya bia diyya amma idan mutum kisa yayi na kuskure kamar harba kibiya domin a gona yana noma ba ka sani ba, ko ka harba bindiva ta kubuce ta jet a harbe wni musulmi baka sani a, ko ka taho da wta mota a sukwane ka kade wni dan uwanka musulmi nbaka sani bad a ganganci kayi ba, da kuskure ne to wannan hukuncinka, shine abin da suratun Nisa'I ta nuna ﻭ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﻟﻤﻮ ﻣﻦ ﺍﻥ ﻳﻘﺘﻞ ﻣﻮ ﻣﻨﺎ ﺍﻻ ﺧﻄﺎ ﻭﻣﻦ ﻗﺘﻞ ﻣﻮ ﻣﻨﺎ ﺧﻄﺎ ﻓﺘﺤﺮﻳﺮ ﺭﻗﺒﺔ ﻣﻮ ﻣﻨﺔ ﻭ ﺩﻳﺔ ﻣﺴﻠﻤﺔ ﺍﻟﻰ ﺍﻫﻠﻪ ﺍﻻ ﺍﻥ ﻳﺼﺪ ﻗﻮ ( ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ92 : )
(Duk wanda ya kashe mumini da kuskure to ya 'yanta baiwa mumina d a diyya abar sallamawa ga danginsa, sai dai in sun yi sadaka ) [Annisa'i] Hukunci biyu ne akanka lokaci guda ka ga wacan daya daga cikin biyu za yi masa amma wannan kuma biyu aka dora masa kaji wani abu na hikimar musulunci shi yayi da ganganci an ce masa daya daga cikin biyu, kai kuma kayi da kuskure ance duka biyun na farko shi ne kabiya diyya.Diyyar nan zaka baya da ita ne ga 'yan uwan wanda aka kashe din na biyu daga cikin hukunce- hukuncen shi ne kayi kaffara ta hanyar 'yantar da baiwa mumina idan ka nemi baiwa mumina karasa ta to shi kenan yanzu ba abin da ke kanka sai kaffara, diyya ta riga t afadi si azumin wata biyu a jeer malamai suka ce idan ka fara daga farkon wata to ba ruwanka ka kila kai ya yin azumin hamsin da takwas shi kenan ka gama wata biyu in wata yayi nukusani, ya yi ashirin da tara mai zuwa ma yayi nukusani yayi ashirin da tara. Amma in dga tsakiyar wata ka fara,to dole kwana sittin za ka kirga Gabar ya rabu da jama'a tana nufin ya fita daga musulunci to wanda yai haka hukuncisa shi ma akashe shi to wadanan sune ayoyi guda uku da jinin musulmi ke halatta idan ya aikata daya daga cikin dangin al'amuran nan guda akwai wadnsu ayoyin a wani wuri inda jininmutum musulmi ke halatta amma wannan hadisin ya kawo guda uku ne sai dai basu kadai bane.

Maganar cewa idan mutum ya kashe mutm musulmi dan uwnsa da ganganci zai dawwama a cikin wuta kamar yadda aya ta cikin suratun Nisa'I ta nuna da dama daga cikn malaman da sukagabata cewa suka yi wannan wata razanarwa ce Ubangiji ya yi amma ba danzai cika wannan alkawari ba yana iya yafewa domin yace, ﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻥ ﻳﺸﺮﻙ ﺑﻪ ﻭ ﻳﻐﻔﺮ ﺍ ﺩﻭﻥ ﺫ ﻟﻚ ﻟﻤﻦ ﻳﺸﺎﺀ ) ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 83 )
Lallai Allah baya gafarta wa in anyi shirka dashi yana gafarta abin da yake koma bayan wannan (Annisa'I 48)
Kuma idan Allah yayi alkawarin zai yi wa mutum azaba sai ya yafe masa bai cika wannan alkawarinba, wannan ba nakasu bane, ba aibu bane ya zama afuwa ce ubangiji yayi an saba masa amma ya yafe idn yay alkawari zai yi wa mutum rahama ne sai bai cika wannan rahama ba, to shi ne z ace akwai nakasu, to Allah bay a saba alkawarin don shi alkawarin rahama cika shi shi n eke nuna kamala saba shi tawaya ne da nakasu, Allah kuwa bay a siffantuwa da nakasu ko yaush
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 05:26:20 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH (14) HADISI NA SHA HUDU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: