Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH (19) HADISI NA SHA TARA
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (19) HADISI NA SHA TARA

An karbo daga Abdullahi dan Abas(RA) y ace nakasance abayan manzon allah (SAW) wata rana sai yace da ni, ''ya kai yaro! Zan sanar da kai wasu jumloli: Ka kiyaye dokar Allah, sai kai ma ya kiya ye ka; ka kiytaye dokar Allah za ka same shi ya na yana yi maka jagoranci; idan zaka roka to ka roki Allah; idan zaka nemi temako ka nemi temakon Allah. Ka sani cewa da al'umma zasu taru kan su amfane ka da wani abu, ba zasu iya amfanar dakai komaiba , sai da abin da Allah yarubuta maka (cewa naka ne). Idan da al'umma zasu taru kan sucuce ka da wani abu, bas u isa su cuce ka ba, said a abin da Allah ya riga ya rubuta maka. An riga ancire alkalami, takardun sun bushe.'' Tirmizi (#2516) ya rawaito, yace hadisine mai kyau ingantacce.

A wata riwayar wadda bat a tirmizi ba, ''Ka kiyaye dokar Allah, zaka samu Ubangiji agaban ka (ya na majagoranci), ka nemi sanin Allah alokacin da ka ke cikin yalwa, zai san da kai alokacin da kake cikin tsanani. Ka sani duk abin day a kus kurema ka, dama can ba ayi shi don ya kuskure maka ba. Ka sani cewa cin nasara yana tare da hakuri, yayewar musiba tana tare da bakin ciki,kuma lallai atare da tsanani akwai sauki.'' SHARHI Wannan hadisi an karboshi daga Abu Abas, Abdullahi dan Abbas, wato dan gadan baffan Annabi (SAW) kenan, y ace , ''Na kasance abayan Annabi (SAW) wata rana........'' a kan wata dabba. Wannan yana daya daga falalarsa kenan,don adadin sahabban da Annabi(SAW) ya dora akan dabba yana tare dasu, basu dayawa, basufi mutun goma ba. Wani malami ya wake su.

Don haka wata falalace Annabi(SAW) ya hau kan dabba, ko yahau kan rakumi ko kan alfadari,ko doki, ya doraka abaya, kuma tare da shi wannan falalace ba kowa ya samu wannan ba. Kuma wannan sai yanuna yadda Annabi(SAW) ke kas kantar da kai, ya fi kowa, amma zai hau dabba, bas hi kadai ba, ya dora wani a bayan sa.

Manzon Allah (SAW) ya ce ''.....in za ka nemi temako, ka nemi taimakon Allah.....'' Kadai kar ka nema a wajen wani. Taimako iri biyu ne, haka haka neman taimako iri biyu: Ko dai ya zamanto abin da zaka roka dan Adam yana da ikon ba ka shi, wannan babu laifi, ko ya zamanto abin da zaka roka ba mai ikon yin sa, sai Allah. Kamar saukar da rowan sama da warkar da mara lafiya. Da sanya albarka a cikin harkar kasuwancinka, da sanya albarka a cikin harkoar nomanka, duk wannan ba wanda zai iya yi sai Allah, to sai ka roki Allah shi kadaihaka neman taimako in za ka nema ko dai ya zamnbto dan Adam yana da ikon yin skamar kama nan wurin mu dora kayan a mota ko don Allah taimaka min in ka tura min motata wanana dun dan Adam zai yi yi masa amma dangin taimakon dab a mai iya yin sa sai Allah, to shi ake nufi ka roka wajen Allah shi kadai, fadin Manzon Allah s.a.w cewa da Al'umma zasu taru kan su amfane ka da wani abu ba za su iya su amfane ka da komai ba, said a abin da Allah ya rubuta maka yana nufin ace duk gari nan su taru sai sun sa ka zama mai arziki in Allah bai sanya ka mai arziki bat un lokacin d akayi rubutu ba, kana cikin mahaifiyarka, ba zaka taba zama mai arziki ba sai a rika baka abin amma yana zurarewa ka samu kudin masu tarin yawa, amma karshe su tafi a shirme saboda haka in duniya zata taru tayi makawani abu mai amfani ba zasu amfane ka ba said a abin da aka rubuta maka can wanda muka karanta a baya.

Fadin manzon Allah s.a.w cewaf an riga an cire alkalami yana nufin an cire shi daga kan takardar har takardun sun bushe. An gama komai kenan ma'ana rubutun da ak ce mala'ikan yayi ya riga yayi har takardun sun bushe yanzu kawai abin da ak rubuta ne kawai yake gudana wani bai isa ya canza wannan abin ba.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 05:31:25 PST Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH (19) HADISI NA SHA TARA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: