Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH ARBA'UNA HADITH (22) HADISI NA ASHIRIN DA BIYU
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (22) HADISI NA ASHIRIN DA BIYU

An karbo daga abu Abdullahi Jabir dan Abdullahi Al'ansari (R.A) yace wani mutum ya tambayi Annabi s.a.w yace dashi ba ni labari idan sallaci salloli na wajibi, na azumci watan Ramadan, ha halatta halal, na kuma haramta haram. Ban kara komai a kan haka ba, shin kuwa zan shiga Aljanna, sai Annabi s.a.w yace eh.! Zaka shiga aljanna. Muslim.

15.)
SHARHI Abin da wannan hadisi yake nunawa shi ne idan mutum zai tsaya akan wajibi kadai ba tare da yayi mustahabbai ko daya a rayuwarsa ba, in dai ya sauke dukkan wajiban da ake bukata zai samu shiga Aljanna.

Abin da wannan hadisi yake nunawa kenan! Don abin day a zana sune azumi da Sallah yace,s idan na sallaci salloli na wajibi na azumci watan Ramadan shi kenan don abin day a zana sune azumis da sallah, yace idan na sallaci salloli na wajibi na azumci da sallah yace, idan sallali na wajibi na azumci watan Ramadan shi ken an zan shiga Aljanna ? Annabi s.a.w yace zaka shiga Aljanna.

Akwai hadisin da yafi wanna fito da abubuwan fili da ke cikin sahihul bukhari bukhari ya rawaitoshi a gurare daban- daban daya daga cikinsu akwai wanda ya kawo a kitabus saum 1891 da wani mutum yazo wurin Annabi s.a.w kansa ko hula babu ga kansa da kura, wanda hakan yake nuna kamr daga karkara yake, yazo yace, me Allah ya wajabta min na sallah ? Annabi s.a.w yace sallali guda biyar sai idan in kaga dama kayi nafila yace, me ya wajabta min zakka yace kaza da kaza sai dai in kaga dama kayi nafila yace me ya wajabta min na yi azumi ? yace Ramadan sai dai in kaga dama kayi nafila annabi s.a.w ya bashi labarin shari'o in musulunci ya koyar dashi sanar da shi sannan annabi s.a.w y agama wannan bayani sai wanann balarabe yace to na rantse da wanda ya aiko ka da gaskiya! Ba zan kara ba ba zan rage ba ma'ana daga wajiban al'amuran da ka gaya min lallai b azan rage ba, amma b azan yi nafila bako daya ba sai ya tashi y afita sai Annabi s.a.w yace, in dai da gaske yake zai shiga Aljanna to wannan fan a nuna da yake ba za a zarge shi ba.

Imamun nawawi yace ma'anar na halatta halal na kuma haramta haram shine na aikata abin da yake halal tare da kudurcewa Allah ne ya halatta min shi a zuciya ta kuma na nisanci haram tare da kudurcewa Ubangiji ne ya haramta min wannan abin.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 04:40:15 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH ARBA'UNA HADITH (22) HADISI NA ASHIRIN DA BIYU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: