Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ARBA'UNA HADITH ARBA'UNA HADITH (24) HADISI NA ASHIRIN DA HUDU
 
 
Al'Adun Musulmi Da Darajoji ARBA'UNA HADITH (24) HADISI NA ASHIRIN DA HUDU

An karbo daga Abu zarri Al'gifari R.A daga Annabi s.a.w cikin abin da Annabi ke rawaitowa daga wurin Ubangijinsa lallai Allah madaukakin Sarki yace, yak u bayina na haramta wa kaina zalunci kuma na sanya zalunci ya zamas abin haramtawa a tsakanin ku yaku bayina dukkaniku batattu ne, sai fa wanda na shiryar da shi ku nemi shiryarwata ni kuma in shiryar da ku yak u bayina dukkaniku mayunwata ne sai wanda na ciyar dashi, don haka ku nemi shiryarwata ni kuma in shiryar da ku don haka ku nemi ciyarwata, ni kun azan ciyar daku yaku bayina, kowanenku tsirara yake ba tufafi sai wanda na suturta ku nemi suturata, zan suturtar da ku, yaku bayi zan suturtar daku ku. Ya bayina ! kuna yin laifi dare da rana ni kuma I nagafarta zunubai gaba dayansu ku nemi gafarata ni kuma zan yi muku gafara din nan yaku bayina ba ku isa ku cutar dani ba ballantana kuce zaku cutar dani baku isa ku amfanar dani ba, ballantana kuce zaku amfanar dani yaku bayani da ace na farkonku da na karshenku da mutanenku da aljannunku ku kasance a bias ga zuciyar wani mutum daya cikinsu mafi jin tsoran Allah hakan ba zai kafa komai a cikin mulkina ba, yaku bayina da ace na farkon ku da na karshen ku da mutanen ku da aljannuku ku kasance a bias zuciyar daya mafi fajirci hakan ba zai rage komai dangane da mulkina ba, yaku bayina da ace na farkon kuda na karshen ku da mutanen ku da aljanunku su tsaya a bigire daya, ni kuma kowanne ya roke ni kuma kowanne daya daga cikinku in bashi abin day a roka hakan ba zai rage komai daga cikin abin kee wurina ba sai fa gwargwadon abin da allura ta rage idan an tsoma ta cikin rowan teku yak u bayina kadai ayyukan ku nake kididdige wasu agare ku sannan in na cika muku ladanku.

Wadanda ya samus alheri, ya gode wa Allah.

Wanda ya sami wanin haka, kar ka ya zargi kowa sai kansa.

Muslim ne ya rawaito shi.

SHARHI Wannan hadisil kudisi kenan shi ma wahayi ne daga Allah. Bambancinsa da ayar Alkur'ani shine alku'ani ana karanta shi a acikin sallah amma hadisin kudisi ba zai yiwu ka karanta shi kayi sallah ba. Dole sai Alkur'ani duk da cewa kowanne daga allah s.w.t yake ana samun lada ta hanyar tilawar Alkur'ani mai girma an bautar dam u mu karanta Alkur'ani mu sami lada amma hadisul kudusi ba haka bane, Alkur'ani an kalubalanci duniya da su kawo irinsa a yi takara dashi amma hadisul kudisi ba 'ayi kalubale dashi ba.

Akwai bambaci da wadansu suke fada sai suce Allah yayi alkawarin kare Alkur'ani amma baiyi alkawarin kare hadisul kudusi ba. Wanan kuskure ne Ubangiji Ta'ala yayi alkawarin kare shari'ar musulunci shari'ar musulunci kuma itace Alkur'ani da sunnah yadda Allah yayi Alkawarin kare Alkur'ani haka yayi alkawarin kare hadisi.

Dangane da fadin Allah s.a.w da yazo a wannan hadisin cewa, yaku bayina na haramta wa kaina zalunci kuma nasanya zalunci ya zama abin haramtawa a tsakaninku, wannan ya na nuna nufin bai halattar wani yayi zalunci wani a cikinsu ba, kada bada dama zalunci iri biyu ne. na farko shine zalunci mafi tsananis wato shirka, bauta wa wanin Allah. Domin Asalin kalmar zalunci na karshe, kenan a duniya kamar ka kirayi wani ba Allah ba. Da nufi ya baka amfani ko ya kore maka wata cuta don haka Allah yace ﻭﻻ ﺗﺎﺩﻉ ﻣﻦ ﺩﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺎ ﻻ ﻳﻨﻔﻌﻚ ﻭﻻ ﻳﻀﺮﻙ ﻓﺈﻥ ﻓﻌﻠﺖ ﻓﺈﻧﻚ ﺇﺫ ﻣﻦ ﺍﻟﻈﻠﻤﻴﻦ (Kar ka kirayi wani wanda ba Allah ba, wanda bashi cutar dakai, bashi iya amfanar daka idan kuwa ka aikata to kai ka zama cikin Azzalumai) Yunus 106.

Don haka Allah yace, ﺇﻥ ﺍﻟﺸﺮﻙ ﻟﻈﻠﻢ ﻋﻈﻴﻢ (hakika shirka zalunci ne mai girma)
Lukman 13)
Na biyu kumna shi ne zalunci karami aikata ayyukan sabo kamar shan giya, da zina da caca duk wadannan zalunci ne, wanda duk yayi wannan ya zalunci kansa, amma girman wannan bai kai wancan kashin na farko ba. Wannan zalunci ne wanda in Ubangiji yaga dama ya yafe ma laifin da kayi din wannan tsakaninka da shi in ya ga dama ya dandana maka maka azaba gwargwadon yadda ka cancanta sannan daga karshe a cire ka a kai aljannah. Don a cikin 'yan aljanna akwai azzalumai wadanda sun zalunci kansu, amma dai daga karshe za a kasu aljanna.

Da Allah yace, yaku bayina dukkaninku batattu ne, sai fa wanda na shiryar dashi ku nemi shiryarwata ni kuma in shiryar daku,,, wani zaai kai kamar yaci karo da wani hadisin daban don yace dukkaninku battatu ne sai fa wanda na shiryar dashi amma a hadisin bukhari (Bukhari) 1358 da Muslim kuma daga Abu Huraira cewa yayi, duk wani wanda aka haife shi ne akan musulunci ko a akan fidira wanna kuma yace, dukkaninku batattu ne¸sai fa wanda na shiryar, dashi bacin karo da juna a tsakanin su malamai suka ce tsarkin yana nan amma tsarkin kadai ba zai wadatar ba sai idan wahayi ya zo an karba waahayi to kuma kana nan cikin bata da shi in kakai karbar wahayin to kuma kana nan cikin bata da dimuwa har sai lokacin da ka koyi wahayin wannan shi ne abin da Allah yake nufi da dukkaninku batattu ne sai wanda na shiryar dashi sai dai zai iya lalacewa idan mutum ya tsaya a wurin da jahilci ya yi yawa sai ya cakude ya gamu da duhu ba, yadda za 'ayi ya samu haske sai in hasken wahayi ya zo sai ya zamanto haske akan haske, Shi kuwa fadin Allah hakan ba zai rage komai dangane da mulkina ba, yana nuna bunkasar mulkin Allah ta'ala kenan duk mai mulki yana bunkasa ne da dawaki da fadawa amma Ubangiji haka yake shi kadai bashi da abokin tarayyabaya bukatar komai shi kuma fadinsa cewa ayyukanku ina kiyaye su sannan in cika muku su yana nufin a nan duniya zan kama ku da azaba a sakamakon wani zunubi da kayi, sai a doramaka ciwon kai don a kankare maka wannan kuskuren da kayi jiya ko shekaran Jiya ba kasami ko shekaran jiya ba ka da laifin komai Allah ya riga ya tace ka daga zunubi saboda wahalhalun day a dora maka. Wadansu suka ce a'a wannan hukuncin a lahira ne.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 04:41:53 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Al'Adun Musulmi Da Darajoji
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Al'Adun Musulmi Da Darajoji:
Sahabban Manzon Allah (SAW) Kamar Yadda Hadisai Suka Bayyana Su


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Al'Adun Musulmi Da Darajoji

"ARBA'UNA HADITH ARBA'UNA HADITH (24) HADISI NA ASHIRIN DA HUDU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: