Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


SAKON KHUDUBAR JUMU'AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DA YAKE MADINAH D
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi SAKON KHUDUBAR JUMU'AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DA YAKE MADINAH DAGA BAKIN DR SALAH BN MUHAMMAD AL-BUDAIR (HZ) TA YAU JUMU'AH

ISA ALI PANTAMI

Wannan Matashin limamin mai shekaru 46 yayi khudubar Jumuah bayan sama da wata uku da yayi yana fama da jinya ta rashin lafiya. Yayi khudubar kan ''FITINTINUN MATASA DA WAJIBCIN HADUWAR AL'UMMAH DA BIYAYYA GA SHUGABANNIN MUSULMAI.'' Ga sakon a takaice:

1) Limamin yayi Muqaddimah da fara godiya ga Allah (SWT) akan Ni'imominsa wadanda suke da yawa, sannan yayi salati da yabo ga AnnabinSa (SAW) da addu'ar alheri ga Sahabbansa (RA).

2) Ya tunatar da masallata Musulmai akan ILMI, da TAQWAH da FAHIMTAR ADDINI na hakika sune hanyar tsira daga dukkan fitintinu. Wato dole muyi riko da su don mu tsira.

3) Sannan yayi bayani kan yarda wannan kasa mai Albarka ''Mamlakah'' take dore akan addini da shari'ar Musulunci.

4) Ya bayyana cewa lalle haduwar al'ummah (akan gaskiya) RAHAMA CE. Sannan rarrabuwa sharri ne.

5) Duk da wannan kokari na ''MAMLAKAH'' an samu jama'ar da suka yi tawaye suka fice daga karkashin shugabanci, sun kashe Musulmai da wandanda ba musulmai ba.

6) Masu wannan fahimtar duk wanda yayi magana da (sunan addini) suna bin sa kawai (ba tare da cikakken ilmi ba).

7) Duk wanda ya taimakawa masu irin wannan aqidah ta tawaye da barna, tabbas ya taimaki 'barna.

8) Sannan masu irin wannan fahimta ta 'barna galibinsu masu karancin shekaru ne.

9) Limamin ya karanta hadisai na Manzon Allah(SAW). Daga cikin su, ya karantar cewa Annabi (SAW) yana cewa: Wanda ya fita daga Jama'ah, ya raba Jama'ah in ya mutu yayi mutuwar Jahiliyyah (Muslim ne ya ruwaito).

10) Masu wannan fahimtar, Jama'ah ne batattu kamar yadda Sunnah ta bayyana.

11) Limamin yayi bayani akan hatsarin da iyaye ke abkawa na barin 'ya'yansu suna afkawa cikin wadandan fitintinu, da bin kowa, yara suna kwana a waje, ba tare da iyayensu sun sani ba, kuma iyayen ba sa bincike. Duk uban da ya bar 'ya'yansa haka lalle yana cutar al'ummah.

12) Akwai hatsari sosai cikin masu zagi da yawan aibata daular musulunci ta Saudi Arabia.

13) KHAAWAARIJ (wadanda suke fita daga yiwa jagororin addinin musulunci biyayya su dauki makami) batattun mutane ne.

14) KHAAWARIJ (masu tawaye) kala biyu ne.

1) Akwai wadanda suke zaune, 2) akwai na tsaye, wadanda suke fita da makamai.

15) Wadanda ke zaune suna karantar da matasa kashe kawunansu a kasuwanni da masallatai da sauran wurare.

16) Sannan wadandan matasa masu karancin shekaru suna aikata irin wadandan munanan ayyuka.

17) Limamin yayi kira ga masu raba Jama'ah (da kawo irin wadannn fitintinu) da cewa cin amanar addini ne.

18) Limamin ya tunatar da cewa ''Idan mun yi TAQAWAH (kyakykyawar biyayya ga Allah)
za'a karemu a tunkude mana fitina daga garemu.

19) Yaku Musulmi ku bi littafin Allah da ya saukar muku.

20) Sannan yayi tsokaci kan abunda ke faruwa a Syria da sauran kasashe yadda ake kashe musulmai, yara da manya da mata.

21) A Syria yau ana koran mutane daga gidajen su suna gudu zuwa jeji. Ana koran tsofi, kuma ana kashe su.

22) Wajibi ne kokari wajen kawo karshen wadannan fitintinu.

23) Limamin ya yiwa Annabi (SAW) Salati.

24) Yayi adduar Allah ya hadamu a Aljannah gaba daya.

25) Limamin yayi addu'ar Allah ya taimaki Musulunci da Musulmai.

26) Yayi addu'ar Allah ya rusa makiya addini da sauran Daqutai.

27) Limamin yayi addua wa al-Ummar Syria da Palestine.

28) Yayi adduar Allah ya datar da Imam kuma Shugabanmu ''Khaadimul Haramayn'' da mataimakansa biyu zuwa ga abunda Allah yake so ya yarda da shi.

29) Yayi adduar Allah ya taimaki sojojin Musulmai dake filin daga.

30) Yayi adduar Allah ya samu cikin masu Taqawah.

31) Daga karshe yayi adduar cewa ''Yaa Allah ka amsa mana addu'o'inmu,.... Daga karshe muna addu'ar Allah ya amsa mana wadannan addu'o'inmu sannan ya bamu ikon aiki da khudubar,....
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 04:56:00 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"SAKON KHUDUBAR JUMU'AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DA YAKE MADINAH D" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: