Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ALAMOMIN TASHIN AL- KIYAMAH GUDA 'DARI 100 KASHI NA BIYU (2)
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai ALAMOMIN TASHIN AL- KIYAMAH GUDA 'DARI 100 KASHI NA BIYU (2)

MAL.AMINU IBRAHIM DAURAWA

51.

Wani Zamani da mutum zai kwana Mumini ya wuni kafiri;- saboda mafi yawan maganganu da aiyuka da ba sa kan Shari'ah 52. 'Kawata Masallatai da yin gasar Hakan (kaji ana Masallacin mu yafi naku kyau) 53. 'Kawata gidaje da yi musu kwalliya 54. Yawan Saukar Kwarankwatsa da Aradu 55. Yawan Rubuce-Rubuce;- Ya'duwar Rubutuce-Rubuce marasa amfani (jaridu da mujallu, da littafai da internet) ba a tunanin amfanin rubutun kawai da an rubuta 56. Wanda suka 'kware a ro'ko da ziga, su suka fi samun ku'di 57. Za shagala da karanta wasu abubuwa a bar Al'qur'ani 58. 'Karancin Malaman fi'khu da yawan Gardawa 59. Neman Ilimi a wajen 'kananan mutane;- 'karamin Mutum wanda ba ya aiki da ilimin sa 60. Yawan mutuwar ba-zata 61.

Shugabancin Wawaye (kuma suna ganin kan su wayaiyu) 62. Lokaci zai dinga sauri 63. Banzaye za su mamaye kafafan ya'da labarai;- Mutumin da ba kowa ba, kuma bai zan komai ba, zai dinga magana kan abubuwan da suka shafi Al'ummah 64.

Ma'daukaki a duniya shine banza 'dan banza;- kaga ana ta rububin wani wanda bai da amfanin komai saboda wani shirme da yake Misali;- 'Yan Bal da Mawa'ka 65. Mai da cikin masallatai Hanyoyi 66. Sadakin Aure zai yi tsada, sai kuma ya zo yai arha 67.

Dawakai za su yi tsada sai kuma su zo su yi arha 68. Kasuwanci zai yi sau'ki (ta yadda zaka sai Abu ko ka sayar daga 'dakin ka, ba tare da ka je ko ina ba) Misali;- yanar gizo 69. Kafiran duniya za su yi taron dangi akan musulmi 70. Mutane za su dinga gudun limanci a cikin Sallah (saboda ba cikakken Albashi) 71. Aukuwar Mafarkin Mumini (in Mumini yai mafarki sai Abu ya faru 72.

Yawan 'karaya 73. yawan gaba 74. Girgizar 'kasa 75. Yawan Mata 76. 'Karancin Maza 77. Aikata Sa'bo a filigahh 78. Mai da karatun Al'qur'ani hanyar Neman ku'di 79.

'Kiba, mutane za su yi ta 'kiba mai yawa 80.

Bayyanar mutane masu yin shaida tun ba a tambaye su ba 81. Masu Bakance ba sa cikawa 82. Masu 'karfi za su danne raunana 83.'Rashin Hukunci da Alqur'ani 84. Yawan rumawa da 'karancin larabawa 85.

Ya'duwar ku'di 86. 'Kasa za ta fitar da taskokin ta 87. MòZa a dinga shafe halittar wasu mutane suna komawa wata 88.Halitta daban 89. Tsagewar 'kasa, ta ha'diye mutane 90. Wasu 'kwarangwazai, duwatsun da ba a San su ba za su dinga 91.

fa'dowa mutane aka 92. Yawan ambaliyar ruwa 93. Ruwan 'bala'i;- wanda ba ya fidda shuka ko tsiWwFitina da za ta 93.wata fitina za ta'barke tsakanin larabawa Har ta kusa 'karar da su 94. Bishiya za ta yi magana don taimakawa musulmi 95. Dutse zai magana don taimakawa musulmi 96.

Ya'kin Musulmi da Yahudu 97. Kogin furat zai 'kafe, a hango Dutsen Gwal a ciki 98.

Zamanin da za a yiwa masu addini kallon ba wayayyu ba 99. 'Kasashen larabawa za su samu ci-gaba mai yawa 100.Bayyanar wata Babbar fitina da zata shafi kowa Mu ha'du a darasi na gaba Allah ya kare mu sharrin fitintunu
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:01:06 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"ALAMOMIN TASHIN AL- KIYAMAH GUDA 'DARI 100 KASHI NA BIYU (2)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: