Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
TASKAR FADAKARWA, TASKAR RUBUTUKAN MALAMAI FADAKARWA GA 'YAU UWA MUSULMI
 
 
Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar TASKAR FADAKARWA, TASKAR RUBUTUKAN MALAMAI FADAKARWA GA 'YAU UWA MUSULMI

1). Karka rinka yin fitsari a wurin da kake yin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa.

(2). Karka rika kwantawa barci bayan ka cika cikinka da abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya. (3). karka rika yawaita kallan al'auranka ko ta wasu, domin yin hakan yana sa dakikanci da nauyin kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa. (4.).

kar karika yin bacci bayan sallar asuba har sai rana tafito, domin yin hakan na janyo tsiya da talauci. (5). kar ka sha madara bayan kaci kifi, domin yin hakan yana gadar da kuturta. (6). karka ci ko sha alhali kana da janaba, domin yin hakan makarohi ne, kuma yana jawo raunin jiki. (7)
karka rika hassada ko munafunci da ha'inci, domin suna da hatsari ga lafiya, sukan kuma haifar da cutar hauka, gashi kuma suna bata ayyuka masu kyau. (8). karka rika yawan kukan babu ko ka yi ta tallan talaucinka afili. Yin hakan yakan dawwamar da mutum cikinsa.

(9) karka rika kwanciya barci alhali kana jin fitsari, yin hakan yana haifar da mutuwar mazakuta. 10. kayi amfani dasu domin zasu
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:01:55 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar:
Ko Kasan Daga Ina Aka Gano Maukibi?


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar

"TASKAR FADAKARWA, TASKAR RUBUTUKAN MALAMAI FADAKARWA GA 'YAU UWA MUSULMI" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: