Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


SALLAH MAFIFICIYAR IBADA !!! FITOWA TA 3
 
 
Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin SALLAH MAFIFICIYAR IBADA !!! FITOWA TA 3

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

KADAN DAGA CIKIN RABAUTAR DA MAI KIYAYE SALLAH ZAI SAMU:

Haqiqa sallah ginshiqi ce ta rukunnan musulunci, kuma babu mai kiyayeta face mumini.

Idan ki/ka kiyaye sallarka ka kyautata kamar yadda aka umurce ka, to Annabi (SAW) Yace:

"Farkon abunda za'ayiwa bawa hisabi dashi ranar alqiyama na daga ayyukansa shine sallah, idan tayi kyau haqiqa ka rabauta katsira idan kuma ta 6aci to haqiqa ka ta6e kayi hasara" .

[Tirmizi da Dabarani suka ruwaito shi] .

Saboda haka kenan wannan hadith yana tabbatar mana idan mun kyautata sallar mu zamu samu rabauta na daga sauran ayyukanmu.

Annabi (SAW) Yace: "salloli biyar ALLAH Ya wajabta su skan bayi, wanda yazo dasu bai tozarta wani abu daga cikinsu ba don wulaqantawa da haqqin su ba, to akwai wani alqawari da ALLAH Yayi masa na shigar dashi Aljannah" .

[Nasa'i Ya ruwaito shi] .

Hadith yazo daga Abdullahi dan Umar (R.A)
daga Annabi (SAW) cewa shi watarana ya ambaci Sallah sai yace:

"wanda ya kiyayeta zata kasance gare shi a matsayin haske da hujjah da tsira ranar alqiyama, wanda kuwa bai kula da ita ba babu wani haske ko hujja ko tsira da zasu tabbata gare shi ranar alqiyama kuma zai kasance ne tare da Qaruna, da Fir'auna da Hamana da Ubayyu dan khalaf" .

[Ahmad ya ruwaito shi] .

Daga Abu-Hurayrah (R.A) daga Annabi (SAW)
Yace: "Yanzu da ace akwai wata qorama a kofar gidan dayan ku, wanda yake wanka a kowace rana sau biyar acikinta shin kuna ganin wata dauda zata wanzu a jikinsa? Sai suka ce: ko kusa babu wata dauda da zata wanzu a jikinsa, sai yace: wannan shine misalin salloli biyar, wadanda ALLAH yake wanke zunubai dasu" .

[Malaman Hadith sun ruwaito shi banda Abu dawud] .

Ya 'Yan uwa shin akwai wata rabauta mafi farin ciki fiye da samun aljannah???

Aljannah ba zata samu ba face sai an kiyaye ayyuka da kula dasu kamar yadda aka buqata duk da kasancewar ayyukam mutum baza su shigar dashi Aljannah ba face sai ALLAH yaso.

Amma kuma ALLAH ne yayi alqawarin idan mun kiyaye zai shigar damu aljannah.

Saboda haka sai muyi qoqarin kiyayewa domin mu kasance cikin masu rabauta.

Sallah mafificiya ce dole ne a koyi yadda ake yinta a wajen malamai, ko wanda ya iya, domin a yau qalu bale ne ga mutanen da suke gabatar da sallah ba tare da ingantata ba.

Suyita dungurawa wai da sunan suna sallah, wanda zai yi sallah dole ne yasan hukunce- hukuncen tsarki da alwala dashi kanshi Sallah.

ALLAH Yasa mu dace Ya kuma bamu ikon kiyayeta da ingantata. (Ameen)
Mu hadu a Fitowa ta 4 inshaa ALLAH.

Daga Yar'uwarku:

Faridah Bintu Salis (Bintus~sunnah)
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:05:04 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin:
Wace Irin Mace Shari`a Ta Kwadaitar Da Namiji Ya Aura; Kuma Wane Irin Namiji Sha


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin

"SALLAH MAFIFICIYAR IBADA !!! FITOWA TA 3" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: