Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE GABATARWA
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE GABATARWA

ﺃﻥ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻧﺤﻤﺪﻩ ﻭﻧﺴﺘﻌﻴﻦ ﺑﻪ ﻭﻧﺴﺘﻐﻔﺮﻩ، ﻭﻧﻌﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻣﻦ ﺷﺮﻭﺭ ﺃﻧﻔﺴﻨﺎ ﻭﺳﻴﺌﺎﺕ ﺃﻋﻤﺎﻟﻨﺎ، ﻣﻦ ﻳﻬﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻼ ﻣﻀﻞ ﻟﻪ، ﻭﻣﻦ ﻳﻀﻠﻞ ﻓﻼ ﻫﺎﺩﻱ ﻟﻪ، ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ، ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻣﺤﻤﺪًﺍ ﻋﺒﺪﻩ ﻭﺭﺳﻮﻟﻪ، ﺃﻣﺎ ﺑﻌﺪ: ﻓﺈﻥ ﺃﺻﺪﻑ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ، ﻭﺃﺣﺴﻦ ﺍﻟﻬﺪﻱ ﻫﺪﻱ ﻣﺤﻤﺪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻭﺷﺮ ﺍﻷﻣﻮﺭ ﻣﺤﺪﺛﺎﺗﻬﻤﺎ، ﻭﻛﻞ ﻣﺤﺪﺛﺔ ﺑﺪﻋﺔ، ﻭﻛﻞ ﺑﺪﻋﺔ ﺿﻼﻟﺔ، ﻭﻛﻞ ﺿﻼﻟﺔ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺎﺭ .

ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺻﻞ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻛﻤﺎ ﺻﻠﻴﺖ ﻋﻠﻰ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ﺇﻧﻚ ﺣﻤﻴﺪ ﻣﺠﻴﺪ، ﻭﺑﺎﺭﻙ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻛﻤﺎ ﺑﺎﺭﻛﺖ ﻋﻠﻰ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ﺇﻧﻚ ﺣﻤﻴﺪ ﻣﺠﻴﺪ .

Bayan haka; nazabi nayi rubutu ne akan wannan mas'alar domin shubuhar da ake kawowa al'ummar annabi.

Yawanci idan mu ahlussunnah mukayi rubutu gameda ayoyinda suke magana akan falalar sahabbban manzon Allah SAW gaba dayansu, sai kaji masu wata batacciyar aqida suna cewa ai ba dukkan sahabbai ake nufi ba.

tunda ai munafikai suna ciki, harma wasu suce maka yawancin sahabban duk munafikai ne.

wal'iyazubillah.

Hakan yasaba da aqida ingantacciya ta ahlussunnah walja'ama.

Shiyasa nayi nufin fito wa na barrantarda sahabbai daga cikin wadancan batattun (munafukai). Duk dayake nasan akwai malamai dasuka tabayin maganganu gameda wannan mas'alar, to amma nima zanyi nawa domin idan nayi kuskure sai malamaina da abokanai n su gyara min, kunga ahaka ahaka wataran nima sai nazama malami.

Ina fata Allah yamin muwafaqa a cikin rubutuna kuma yasa nayi domin shi ba domin na birge ba.

SASHI NA FARKO Wanene sahabi?

Kalmar sahabi kalma ce ta larabci wadda asalinta shine 'sahib' Ma'anarta biyu ce, akwai ta yare akwai ta malaman shari'ah, Toh dayake rubutuna yana da alaqa ne da shari'a zan maida hankali ne kadai akan abnd yashafi shari'ah.

Idan akace wannan sahabin annabi ne to ana nufin abinda zan kawo yanzu.

ﺃﻥ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﻲ ﻫﻮ ﻣﻦ ﻟﻘﻲ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻓﻲ ﺣﻴﺎﺗﻪ ﻣﺆﻣﻨﺎً ﺑﻪ ﻭﻣﺎﺕ ﻋﻠﻰ ﺍﻹﺳﻼﻡ
Ma'ana: hakika sahabi shine wanda yataba gamuwa da annabi, sannan suka shiga musulunci a lokacin rayuwarsa, sannan kuma suka mutu a cikin musulunci.

Kaga kenan fadin cewa wanda ya taba gamuwa da annabi hakan yashigar da makafi aciki.

Fadin cewa wanda ya musulunta alokacin rayuwar annabi yafitar da wanda ya musulunta bayan wafatin manzon Allah SAW.

Fadin cewa wanda ya mutu a musulunci ya fitarda wanda yayi ridda kafin ya mutu.

kaga kenan sai mutum ya cika wadannan sharudda kafin yasmi matsayi da kirarin sahabi.

SASHI NA BIYU Suwanene munafukai???

munafukai sune wadanda suke boye kafurci kuma suke bayyana musulunci.

fadin cewa suna boye kafirci yana nufin cewa kafiran ne.

fadin cewa suna bayyana musulunci yana nuna cewa karya sukeyi ba musulman bane.

wani zaice menene dalilin fadin haka?

sai ince nafadi hakan ne bisa karkashin fadin ubangiji acikin suratu baqara.

Allah yace:

ma'ana: alah yace daga cikin mutane akwai wadanda suke cewa sunyi imani da allah da ranar lahira, amma su din ba masu imani bane.

sannan awata ayar allah yace:

ma'ana: allah yace (su wadannan mutanen)
idan suka gamuda wadanda sukayi imani sai suce ai suma sunyi imani, idan kuma suka koma wajen shaidanunsu sai suce ai muma muna tare daku, ai kawai munayiwa wadancan izgili ne.

idan ka kula zakaga da allah yazo kan masu imani ai bai jinginasu da munafikai ba, amma dayazo kan shaidanun sai ya jinginasu da munafukan.

sannan awata ayar allah yace:

ma'ana: allah yace:

idan munafukai sukazo maka suna cemaka suna cewa sun shaida kai manzon allah ne, ai dama allah yasan kai manzonsa ne, sannan kuma allah yana shaidawa cewa munafukai karya sukeyi (basu yarda kai manzon allah bane).

idan muka dubi sakamakon da wadannan ayoyi suke bamu zamuga cewa su munafikai kawai suna fadan musulunci ne abaki amma sam- sam babu shi acikin zuciyoyinsu.

wani zai iya cewa ai sun hada ne tsakanin musuluncin da kafircin.

sai muce masa ai ba'a hada musulunci da kowane addini.

idan kuwa mutum yahada musulunci da wani addini to kawai yazama dan wancan addinin kuma baya cikin musulunci.

allah yace:

ma'ana: duk wanda yanemi wani addini wanda ba musulunci ba to baza'a amsa daga gareshi ba, kuma a ranar lahira yana cikin tababbu.

SASHI NA UKU menene yahana munafukai shiga jerin sahabbai?

ian baka manta ba abaya mun kawo maka sharuddan da mutun zai cika kafi yazama sahabi.

sannan kuma kaamar yadda muka fada shsruddan guda uku ne.

idan har jka tuna wannan kuma kahada da ma'anar da aka bayar gameda munafukai zaka gano cewa ba sahabbai bane.

kankawo abin a rarrabe domin a fahimce shi dalla dalla.

kamar yadda aka fada cewa sharadi na farko na zama sahabi shine gamuwa da annabi.

ko shakka babu cewa munafukai sun cika wannan sharadin na farko saboda sun rayu lokaci daya da annabi.

to sun cika sharadi daya saura biyu.

sannan sharadi na biyu shine dole yazamanto mutum musulmi ne lokacinda yagamuda annabin.

to a karkashin wannan maganar zamuga babu su aciki , saboda su ai basuyi imanin ba. ayoyi da yawa sun nuna cewa munafukai kafirai ne ba musulmi ba. kaga kuwa babu tayadda za'ayi kafiri yazama sahabin annabi indai a ma'anarta ta shari'ah ne. amma in a ma'anar yare ne wannan zasu iya zama. mukuwa muna magana ne akan shari'ah ba yare ba.

domin annabinmu ba yare yazo koya mana ba, shari'ah yazo koya mana.

wani zaice menene dalili akan cewa munafukai kafirai ne?

kaduba ayoyin da nakawo abaya dakuma wadanda amkawo anan gaba kadan inshaallah, idan kahadasu zaka gano cewa kafirai ne. ga ayoyin kkamar haka:-

allah yace:

ma'ana: allah yace:

babu abinda yahana a amshi sadakarsu sai don kawai sun kafircewa allah da manzonsa, sannan basu zuwa sannan sai a kasalance (ba ason ransu ba)
sannan basu bada sadaka sai ransu yana ki.

wannan ayar tanuna cewa kafirai ne, dama ai si arne duk ainda zaiyi koda mai kyau ne to bashi da lada awajen allah awata ayar kuma allah yace:-

ma'ana: daga yanzu kadena yin sallah(ta gawa) akan duk wanda yamutu daga cikinsu (munafukai)
kuma kadena tsayawa kana addu'ah akan qabarinsu. hakika su sun kafircewa allah kuma sun mutu suna fasikai.

itama wannar ayar takara nuna mana cewa kafirai ne.

awata ayar daban kuma allah yace:

ma'ana: allah yacewa annabi; kada dukiyoyinsu da yayayensu su baka mamaki ko su birgeka, allah yanaso ya azabtar dasu ne dasu a duniya kuma ransu yana fita ne alhalin suna kafirai (kamar yadda ibn abbas yafassara)
sannan allah yace:-

ma'ana: munafukai suna tsoron kada asaukarda ayarda zata bayyana abinda yake cikin zuciyoyinsu. yakai annabi kace musu sucigaba da yin izgili watarn allah zai baiyana abinda suke tsoro.

sannan allah yace:-

ma'ana:ammasu wadanda suke da rashin lafiya a zuciyarsu (munafukai) idann aya gtasauka sai takara musu datti akan dattinda zuciyarsu take dashi kuma sun mutu suna kafirai.

allah yace:-

ma'ana(wata rana wani munafuki yana gida tareda dansa sai yafadi munnunar magana gameda anabi, sa yaron yaje yafadawa annabi, da aka kirawo mutumin domin kare kansa sai ya rantse akan bai fada ba), sai allah yasaukarda aya yace:

munafunafukai suna rantsuwa wai basu fadi abinda akace sun fada ba. amma karya ne hakika sun fadi kalmar kafirci (domin yiwa allah da manzonsa izgili kafirci ne) kuma sun kafirta bayan imaninsu.

kuma hakika suna burin abinda bazasu samuna (na kyakkyawan rabo a lahira). amma kamar yadda ya tabbata cewa mutumin ya musulunta daga baya.

sannan allah yace:

ma'ana: allah yana gayawa manzonsa yace: ko kanema musu gafara ko karka nema musu gafara, koda zaka nema musu gafara sau saba'in allah bazai gafarta musu ba. hakan kuwa zai farune saboda sun kafircewa allah da manzonsa.

ayoyin suna da yawa amma anan zan tsaya da kawo su.

idan baka manta ba muna magana ne acikin sharadi ba biyu na zama sahabi.

kaga kenan koda sun cika sharadi na farko to basu cika na biyu ba.

ammafa idan munafiki yatuba a lokacin annabi kuma har ya mutu acikin musulunci to yazama sahabi.

saikuma sharadi na uku.

sharadi na uku shine dole sai mutum yamutiu a musulunci.

ayoyinda nakawo abaya kuwa sun tabbatar mana da cewa munafukai basu mutu a musulunci ba.

sannan koda mutum yagamuda annabi kuma yayi imani dashi a lokacin rayuwarsa amma kuma sai yai ridda kuma har ya mutu ahaka to ba sahabi bane, idan kuma yatuba bayan riddar kuma yariga yacika wadancan sharudan guda biyu to sahabi ne.

anan zan takaita wannan rubutun nawa. fatana shine allah yasa sakon ya isa inda ake bukata.

kamar kullum ina nan ina jiran gyara, tambaya ko shawara gameda wannan rubutun dama sauran rubututtuka na.

wassalamu alaikum warahmatullah.

AWAISU HARUNA MUHAMMAD AL'ARABEE FAGGE
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:12:57 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE GABATARWA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: