Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
MEYA FARU A KARBALA?
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ME YA FARU A KARBALA?

Wane ne Husaini?

Shi ne jikan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam HUSAINI Dan Ali Dan Abu Dalib Dan Abdulmuttalibi Dan Hashimu Al Hashimi.

Mahaifiyarsa ita ce Fatimah Diyar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

An haife shi a cikin watan Sha'aban na shekara ta hudu bayan hijira.

(watanni 11 ke tsakanin sa da wansa Al Hasan).

Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ne ya sanya masa suna, ya kuma yanka masa rago.

A Lokacin wafatin Manzon Allah Sallalahu Alaihi Wasallam HUSAINI na da shekara 6 da wata 7.

HUSAINI ya fi kowa kama da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ta kasan jikinsa. Amma Al Hasan ya fi shi kama da shi ta saman jiki.

Sun tashi kamar tagwaye saboda kusancin shekarunsu kuma Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya kasance yana son su da kaunar su irin so da kaunar da ba sa boyuwa. Ya kan kuma yi musu addua yana cewa, ''Ya Allah!

Hakika ina son su, Ya Allah kai ma ka so su''.

Wannan ya sa masu kwarjini da kauna ba na wasa ba a wurin Sahabbai wadanda kaunar da suke ma Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ta sa suna son duk abinda yake so kuma yake kauna.

HUSAINI ya yi tarayya da Dan uwa sa Al Hasan a wata falala wadda suka kebanta da ita, ita ce kasancewar su shugabannin matasan aljanna.

(Al Jami' na Tirmidhi, Hadisi na 3768 da Al Musnad na Ahmad (3/3 da 3/62) da Al Mustadrak na Hakim (3/167). Kuma Tirmidhi ya infanta shi.

Za mu ci gaba in Allah
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:13:54 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"MEYA FARU A KARBALA?" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: