Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 4
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi DR MANSUR SOKOTO

MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 4

ME YA FARU A KARBALA? 4 ASHURA, HUSAINI, YAZIDU DA KARBALA 4 A cikin babban kundin tarihin da Ibnu Asakir ya wallafa ya kawo hadisai masu dinbin yawa a kan zagin Yazid kamar yadda ya al'adanta a duk wadanda yake kawo tarihinsu. Sai ka ga ya kawo ruwayoyi masu yawa a kan yabon mutum, sai kuma ya kawo wasu irin su na sukar sa. Muradin mawallafa a wancan lokaci shi ne tabbatar da riwayoyin kowane bangare na masoya da masoka. Don haka ya zama dole kowace ruwaya a jingina ta ga inda aka ji ta don mai karatu ya zan cikin basira. Basu san za a kai ga irin wannan lokaci da nassin kawai ake kallo ba, ba a ma san su wane ne maruwaitansa ba.

Wannan shi ya sa sai ka ga mai yabo ya damfare ma wadannan riwayoyi, mai suka kuma yana ta cika baki da wadancan.

Malaman Sunnah kadai ne ke iya tantancewa, su cire aya su raba ta tsakuwa, kowane mutum kuma suyi masa adalci, su ajiye shi inda ya cancanta.

Wannan ya sa suka kasance mafi adalcin al'umma.

Dubi yadda Ibnu Taimiyyah ya yi wa 'yan Shi'ah adalcin cewa, gara ma akidarku da ta Khawarij, sai dai banbancinku da su, ba sa karya (don sun dauki yin karya kafirci ne) ku kuma kuna shara ta (don a wurinku halas ce in an yi ta da sunan Taqiyyah, kamar yadda Zina take halas a wurinku idan an yi ta da sunan Mut'ah).

Kada mu je da nisa.

Hadisan Ibnu Asakir na zagin Yazid kaffataninsu Made in Iraq ne. Ka ga kuwa ga adalci bai kamata shugaban da ya ke Sham a karbi shedun mutanen Iraqi kadai a kan sa ba. Ko ba kome akwai dadaddiyar adawa a tsakani. Kai wasu ma in ka sa hankali kana gane cewa zuki ta mallau ne. Kamar Hadisin da ya ce wai Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam ya ga Mu'awiyah ya dauki Yazid, sai ya ce ''Ga dan aljanna can ya dauko Dan wuta''. To, ina Mu'awiyah ya ga Yazid a zamanin Manzon Allah? Mutumin da a lokacin ko uwarsa ma ba a aura ba!

Haka dai makaryata ke yin lamarin nasu. A hadisan yabo ma zaka yi ta ganin irin wannan.

Dubi wani Hadisi da aka yi ta yawo da shi kwanan nan a Facebook wai Annabi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam ya daga Hasan da Husaini ya ce, ''Da wadannan ku ke shiriya, kuma da su ake maku kaza da kaza....''. To, ka ga yaran da aka haifa bayan an saukar da fiye da rabin Alkur'ani, an sha gwagwamarya da arna, an ci azabarsu, har an yi hijira kuma an buga da su ba wuri guda ba har an ci zarafinsu, a ce wadannan yaran su ne zasu shiryar da wadannan da ke tare da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam, wadanda suka kwashe shekaru kusan 20 suna dibar shiriya daga wurinsa, ka ga wannan ba maganar da mai hankali ke saurarawa ce ba. Falalar da Hasan da Husaini suka samu ta yin shahada, da shedar da kakansu ya bayar cewa su ne Allah ya basu mukamin shugabancin matasa a aljanna, wannan ya wadatar da su daga irin wannan shirme.

Haka zaka ga aya ta sauka a Makka amma 'yan Shi'ah su jajirce Ali take nufi tare da Hasan da Husaini. In ka ce a'a, a dai duba domin lokacin ba a ma aurar da mahaifiyarsu ba, sai su ce, ji shi, makiyin Ahlulbaiti!

To, Yazidu dai wasu riwayoyi sun zarge shi da shan giya, wasu kuma sun wanke shi tsabal daga wannan tuhuma. Daga cikin wadanda suka wanke shi din kuwa har da kanin sayyidina Husain, Muhammad bin Ali bin Abi Talib Wanda aka fi sani da Ibnul Hanafiyyah. Nan gaba zamu kawo cikakkiyar maganarsa a kan Yazid in Allah ya so.

Ku dakace mu an Nima kadan. In sha Allahu
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:16:33 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 4" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: