Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 7
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi DR. MANSUR SOKOTO

MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 7

ME YA FARU A KARBALA? 7 Nadin Yarima Mai jiran gado Kamar yadda muka fadi a baya, HUSAINI Radiyallahu Anhu ya bi umurnin wansa Al Hasan wajen yin biyayya ga gwamnatin sayyidina Mu'awiyah har sanda Allah ya kawo karshenta a shekara ta 60H. To, amma kafin haka Mu'awiyah ya ayyana Yazid a matsayin Yarima wanda zai gaje shi idan ajalinsa ya cim masa. A nan ne Husaini ya cije ya ce ba zai bada goyon baya ba.

Husaini ba shi kadai ya dauki wannan matsayi ba. Akwai masu mutane uku da suka hada da Abdullahi Dan Umar da Abdurrahman dan Abubakar da kuma Abdullahi dan Zubair. Su hudun basu bada goyon baya ba, kuma dukkansu 'ya'yan manya ne kamar yadda muka gani. Ko wannensu babansa na cikin mutane goman da aka yi amanna 'yan aljanna ne don sanarwar da bakin da ba ya karya ya bayar a kansu. Amma HUSAINI ya dara sauran don shi yana da tasa bushara ta kashin kansa. Amma dai duk da haka wannan lamarin ya ci gaba yadda aka tsara shi.

Me ya sa sayyidina Mu'awiyah ya nada Yarima? Kuma don me ya zabi dansa YAZIDU?

Amsa ita ce, Sanin gaibu sai Allah. Amma dai ba za a rasa dayan wadannan abubuwa ba ko dukansu bisa ga hasashen masu iya kyautata masa zato a matsayinsa na sakataren Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam, wadanda ba su dauke da ''Gilli'' a zukatansu dangane da shi. Ga su:

1. Jin tsoron afkuwar fitina a tsakanin musulmi bayan cikawar Mu'awiyah la'akari da sabon yanayin da al'umma take ciki, musamman bayan an fadada biranen musulunci, mutane da dama sun shigo wadanda ba su da kyakkyawar manufa ga ci gaba da daukakar addini.

2. Kwarewar da YAZIDU ya nuna a sha'anin shugabanci da rikon jama'a. Musamman da yake ya yi Amirul Hajji shekara goma kafin haka, ya kuma jagoranci mafi girman rundunar da ta kwace hedikwatar babbar super power ta duniyar wancan lokaci.

3. Kasancewar Yazidu shi ne wanda zai fi samun goyon bayan mutanen Sham, cibiyar halifanci ta wancan lokaci saboda matsayin mahaifinsa wanda yake da gagarumin goyon baya a can tun da ya yi gwamna tsawon shekaru ashirin, har kuma yanzu da ya hau kujerar sarkin musulmi wasu tsawon shekaru goma sha biyar.

Ta bangaren masu ganin laifinsa kuwa sun zarge shi ne da nuna son kai, da sha'awar ya mayar da mulkin musulunci gado, abinda duk magabatansa ba su yi kokarin yi ba. Shi ma sayyidina Ali ba shi ya ce a nada dansa ba, shawara ce ta gudana a tsakanin jama'arsa bayan wafatinsa.

To, ko ya lamarin yake dai, mutanen Sham sun bada hadin kai sosai wajen aiwatar da wannan muradi. Su kuma mutane hudu da basu yi mubaya'a ba, an kyale su hakanan ba wata takurawa ko tsangwama da aka yi musu.

Wannan duka ya faru ne Mu'awiyah Radiyallahu Anhu yana da ransa da lafiyarsa a shekara ta 55H. Bayan da Allah ya yi masa rasuwa kuma dukkan masu fada a ji sun yi mubaya'a kai tsaye ga Yazidu in banda biyu daga cikin wadancan da muka ambata. Shi dai Abdurrahman Dan sayyidina Abubakar Allah ya yi masa cikawa kafin haka. Shi kuma sayyidina Abdullahi Dan Umar ya hakura ya yi mubaya'a tare da su Ibnu Abbas da sauran mutane. Ya ce, daman ni ban yarda ayi sarki biyu ne ba, amma yanzu tunda mahaifinsa ya mutu, kuma al'umma ta taru ta amince da abinda aka yi to, ni ba ni da jayayya. Wadanda suka rage kenan su ne HUSAINI da Ibnuz Zubair, Allah ya yarda da su.

Sauran bayani sai ku tare mu a gaba.

Wassalam
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:19:11 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 7" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: