Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 10
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi DR. MANSUR SOKOTO

MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 10

ME YA FARU A KARBALA? 10 Husaini Ya Kama Hanyar Kufa Safiyar 8 ga watan Dhul Hajji a shekara ta 61H ita ce ranar da alhazai suka kama hanyar zuwa Minna don fara aikin hajji. Ita ce kuma ranar da kaddarar Allah ta gargada Husaini da iyalansa zuwa darajar da madaukakin sarki ya ajiye masu ta samun shahada a Karbala. AL BIDAYAH WAN NIHAYA na Ibnu Kathir (8/171).

A kan hanyarsa ta zuwa Iraqi sayyidina Husaini ya gamu da shahararren mawakin nan Firazdaq, ya tambaye shi labarin inda ya fito, sai ya ce Kufa.

Da ya tambaye shi halin da ya baro a can sai Firazdaq ya ce masa, ''Na bar zukatan mutane na tare da kai, makamai na ga masu mulki, sanin gaibu na wurin Allah''. Da ya karasa gaba kuma sai ya gamu da Hurru bin Yazid At Tamimi wanda ya fito fili ya ba shi shawarar ya koma Makka. Har sayyidina Husaini ya karkata ga wannan ra'ayi sai kuma hukuncin Allah ya rinjaya, Husaini ya ci gaba da tafiyarsa.

A wani wuri kuma da ya yada zango sai ya hadu da Abdullahi bin Muti' shi ma yana dawowa daga Kufa. Dan Muti'u bai yi wata wata ba ya shawarci Husaini da komawa Makka yana ce masa ''Ka ji tsoron Allah ya kai Husaini, ka tsare martabar gidan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam kada ka sa a keta ta. Kada ka je Kufa, kada kuma ka gitta ma mulkin wadannan mutane. Idan ka yi haka wallahi zasu kashe ka. Allah ne kuwa kadai ya san karshen wannan lamari idan ya faru''. AT TARIKH AL ISLAMI na Mahmud Shakir (3/124).

Halin da ake ciki a can Kufa:

Fitar Husaini daga Makka ke da wuya sai labari ya game garuruwa. Mutane kuwa suka yi ta ce-ce-kuce a kan wannan magana.

Da rahotanni suka isa wurin Yazid a kan wannan batu sai ya raina kokarin gwamnansa sahabi Nu'uman bin Bashir Radiyallahu Anhu ta yadda har ya bari aka yi mubaya'a ga wakilin Husaini a cikin garinsa kuma ko labari bai aika masa ba. Don haka sai ya canza shi da gwamnan Basrah domin ya magance masa wannan matsala.

Da sabon gwamna Ubaidullahi bin Ziyad ya isa Kufa bai samu wata wahalar gano Muslim bin Aqil ba, inda ya sa aka kamo shi tare da mai masaukinsa Hani' bin Urwa Al Muradi. Kamar dai da gaske mutanen Kufa sun nuna alhininsu a kan kama wadannan mutane har suka yi jerin gwano a kan titunan birni kuma suka wa gidan gwamna zobe suna neman a sake su.

An kiyasta wadanda suka shiga wannan jerin gwano da mutane 4000 daga Asalin 18,000 da suka yi masa mubaya'a.

Ba kuma wani matakin da aka dauka sai ga su kafin yammaci sun dawo kimanin 500.

Bayan haka ne Ubaidullahi ya bukaci ganawa da shugabannin kabilu wadanda ya yi shawara da su a kan wannan lamari kuma suka kwantar da hankalinsa cewa su zasu shawo masa kan wannan matsala. A cikin duhun dare ne suka rinka sulalewa har suka watse baki daya. Abin takaici da ban mamaki shi ne yadda aka kashe shi Muslim a fili amma mutanen garin nan ba su ko tada jijiyar wuya ba. Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.

Wannan ya faru ne a ranar Arafat ta wannan shekara da muke magana a kai. Kwana daya kenan kacal da fitowar yayansa sayyidina Husain. Wayyo Allah, ina wayar salula da zata kai ma maigidana Husaini wannan labari? Ina fax da telex da telegram?

Duk babu su a wancan lokaci. A takaice dai Husaini bai san wainar da ake toyawa a Kufa ba har sai da ya iso gat da wannan gari inda ya gamu da dan sakon Muslim wanda ya aike shi bayan ganin al'amurra sun rikice don ya sanar da shi abinda ake ciki. AL ISABA FI MA'RIFATIS SAHABA, na Ibnu Hajar (1/228).

Zamu ci gaba in sha Allah.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:22:49 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 10" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: